Harijin Tsoho Page 33 Romantic Hausa Novel
wallahi baze yiwu kullum ace ni banida girki agidannanba,sede ƴar gwal ay ba haka akeyiba”cewar marwa time da daddy yace ta fitar masa aɗakinsa.”look marwa duk wanda zaki faɗawa ki faɗamasa,wallahi tallahi bazaki kwanacaɗakinaba ni mijin mace ɗayane kuma itace zahra ke ƴaƴana na aurowa ke in kuma bazaki zaunacdasubawallahi zan miki saki uku ƙwarara inga in hajiya zata a dawo da auran namu,dan haka ki ficemin da gani”cewar daddy cikin fushi,zahra dake wanka a toilet ɗinsa,a razane ta fito dan ganin meke faruwa dan bata san da shigowar marwanba.marwa kallonta akai gurin zahran dake tsaye ɗaure da tawul race”wallahi inma asiri kikayi nasa to atafin hannuna kikeyi ni mamarkice awannan fannin, ƙaramar yarinya dake se masifar kishi to dani kike mgn”cewar marwa cikin fyshi.”Marwa inkika kuma yin wata mgn anan gurin wlh sena nuna miki muhimmancin wannan yarinyar agurina ki fice”ya faɗi yana nunamata hanyasum sum ta fice a ɗakin zuciyarta na mata ƙuna,tana fia taci aro dakhadeeja dake laɓe aƙfar ɗakin daddyn dan taji ya,zaayi.hannun juna sukariƙe sukacsauka ƙasan falon ddansaman ɗakin daddyne daczahra.Dadynmƙewa yayi ya isa kusa da zahran yasa hannu ya kamota yanafaɗin”pls karki biye musu koma me zatace miki nine mijinki ni nake auranki bawaniba,”ceear daddyn yana rungume zahran.”Daddy kadena bani haƙuri kom me zatace taje tait cwa nide na miƙawa Allah lamarina kumacshine ze iymin inshacallahu”cewar zahran.”Good muje kimin wankan nima tunda kema kinyi”ya faɗi yana janta suka koma toilet ɗin suna driya.marwa da khadeeja ko ɗakinnkhadeeja suka wuce suna shiga marwa tace”kece fa kikasa naauri ubanku to menene yasa bazaki tsaya tsayin daka kikwatomin ƴencin da yƙi bniba,wanne irin aurene wannan tundaga kwanciya so ɗaya ce ba ƙari,tskni da,Allah bazan iya hakanba”ceear marwa.”kiyi haƙuri anty marw wallahi zanyi duk me yiwuwa wajan ganin daddy ya muttuntaki kiyi haƙuri don girman Allah karkice zaki tafi kibarmu”cewar khadeeja cikin sigar rarrashi.haka sukayi zugum a ɗakin bame mgn kowa na tunanin mafitar rayuwarsu gamedaczahra.*********tun safe khadeeja ta kafa ta zauna a falo zaman jiran fitowar addyn,dan tasha alwashin tararsa tai masa mgn.Ayko kamar kullum tafe yake shida shlelensa zahra zata rakashi mota.Gaisawa sukayi da khadeeja,sannan khadeeja ta tsuguna agabanshi tace daddy inason mgn dakai ne don Allah”ta faɗi amariraice.daddy mutumne da be wasa da abinda ya shafi iyalinsa shiyasa ya nemi guri ya zauna ya maida hankalinsa gun khadeejar zahran nacan gefe a tsaye.”Daddy akanyanayin rayuwar da ake agidannane hankalina yaƙi kwanciya kaa samin tsoron yin aure daddy dan banason mjina yamin abinda kakewa anty marwa, daddy itama ƴace da iyyenta kesont,kamar yadda kake sona,daddy koda baka sonta ay setaci darajar mummynmu tunda ita ay kaf duniya ba macen d kakeso kamarta daddy kai mata adalci itma tun jiya ta kasbcci ta kasa cin abinci pls kaje ka rarrasheta daddy don Allh”cewar khadeeja tana kuka..Daddy rungumetayayi ajikinshi yana rarrashinta sannan ya miƙe y nui ɗkin marwan ybsr khadjacda zahra wacce tsbr mmkin makircin khadeejan ya hnata mgnkhadeeja matsawa tayi kusa da zahra tana waigen daddy day nufi ɗkin marwa,.”ya kika gacapacity irin na ƴa,wallahi zahra btanajin da naiwa rayuwarki bakiga komaiba sna maidake kashi ma yafiki daraja agidannn,tund kika g tsiraicin mahaifina.”cewar khadeeja.”Duk shirin da zakiyi kokika yimin ciki ba wanda ze goge zahra tayi wasa da burar alhaji sammani mahaifin khadeeja shima kuma yasha ruwan gindin zahra, dan haka tsakanina dake khadeeja duk wanda ya fasa ragawa wani Allah ya tsine masa,,sena kunnomiki wutar dake se kin rasa me kashe miki ita dani kike mgn”cewar zahra ba tare da damuwar komaiba.”Nima ki rubuta ki ajiye sena rama duk abinda kike taƙmar kinyi min,ntunda tsohoonki na raye kuma burarshi ba matacciya bace ki saurareni ni na wuce da saninki”cewar khadeeja.”Har ki mutu khadeeja mahaifina ya haramta agareki zan tabbatar miki da hakan,inaso kisa aranki ni matar mahaifinkice dazaniya tsara komai cikin sauƙi.”cewar zahra.”nidake maga isasshe gashide kinga nasa anmiki kishiya,to haka zansa ayiwa uwarki dani”cewar khadeeja.Dariya zahra tayi tace”kishiya ko mama,aybaki kaiba tunda har yanzu fafutukar neman aƴantaku kukeyi agurin mijin,niko fa”?”khadeeja wutace zahra kiriiƙe wannan”cewar khadeeja.”Ga ruwan maliya maganin hatsabibin duniya ma firauna bare ke”nande sukaita faɗawa junansu baƙaƙen mgangnu.daddy koda yashiga ɗakin marwa ka maryadda khadeejan tace samuntavyayi tana ta rusa kuka kamar wacce aka yiwa mituwa.gefenta yaje ya zauna ya fara mgn cikin rarrashi”nifa bada wata manufa nayi maganganuba kawai de na faɗi gaskiyar dake rainane,amma kiyi haƙuri kidena kuka yanzu zani office in nadawo da daddare zamu zauna dake da zahra se atsara yadda rabon girkin ze kama”cear daddy.Shuru marwa tayi dan dama abinda sukeso kenan kuma ya amince ze musun.Miƙea yayi ze fitamarwa ta taso tabiyoshi abaya itama zatai rakiya,daddy beso ba amma be hanataba.su zahra nazaune se ganinsu sukayi sun jero,sossi abun yaba zahra dariya dan ko kyau basuyiba.binshi sukayi abaya,ya tsaya bakin ƙofar fita falon ya dubi khadeeja yana murmushi yace “to se na dawo baby”rungumeshi zahra tayi tana masa bye bye ɗin,ay khadeeja haushine ya kamata ta tunkuɗa marwa da nufin zahra na,sakinshi itama ta rungumeshin,bata ganeba kawai taje raaɗadazahra da daddyn tarungume tana,adawo lafiya megida”dariyace ta kamasu,shiyass daddy ya zame yafice afalon yanamurmushin abind marwar tayi,itama zahra juyawa tayi zata wuce tana gimtse dariya ayko marwa tacafkota ta hɗata dabango zahra se zare ido take”kebarfaganina haka wallahi niuwarki zanci dan nafiki iskanci nesa ba kusaba,dan kutumar ubanki mahaukaciyace ni dda zaki sani agaba kina dariya?”cewar marwa cikinfushi.”Kiyi haƙuri mamabadake nakeba don Allah “cewar zahra.”Wallahi karki haƙura kici ubant anty dan gaba ta kiyaye rainaki”cewar khadeeja.Ay zahra najin ance aci ubanta ta tattara ɗan sauran ƙarfinta ta ƙwace ahannun mrwar ta falla da gudu zuwa ɗakinta tana dafe kirji bayn t kulle ƙofarta.bakin ƙofr sukabiyota da zagi”lƙaramar mara kunya yda kin tsaya damun canjamiki halitta,kuma girkine se anrabashi wallahi sede ki mutu daddy ba naki bane ke kaɗai”cewar khadeeja.”Yau sena nuna muku kaɗan daga cikin nima nawa makircin ku ƙananun ƴan skane”cewar zahra daga cikin ɗakin.sun jimacsuna suna zaginta bata kulasuba tasa musu recording awayarta.dasukaga bazatacfito bane suka bar gurin,tanajin alamun sun br gurin ta kira wayar halima tana ɗagawa tace”bestie maza kizo gidana yanzu don Allah”cewar zahra.Halimadake kan hanyarta ta zuwa kitso jin yadda zahra tai mata maganarne yasa ta fasa zuwa ta wuto gidan zahran.Ba kowa afalon har ta isa ƙofar ɗakin zahran,koda tai knucking zahra ƙin buɗewa tayi seda ta kira sunanta sannan tazo ta buɗe mata.maida ƙofar zara tayi da sauri ta rufesannan taja halima ciin ɗakin tana labarta mata yaddaakayi.”ayko yau kawata zaki kawo ƙarshen zamansu duka agidannn su ƙananun ƴan uskane wlh”cear halima afusace.”Taya halima? in na kori marwa itakhadeeja ay gidansune”cear zahra tana kallon halimar cikin rashin fahimta.Wani gigitaccen mari halima ta ɗuke zahra dashi,wanda seda taga wuta a idonta,kan t gygije halima ta zare rinbom ɗin kan zahran ta sake wanketa da mari.aɗayan kumatun,ayko take ynke kumatun zahra suka ɗaga,zahra ta taso da sauri ana ƙoƙarin ramaw se jin halimar tyi tanawaya da daddy.awyar zahran”hello hello hello daddy kataimakemu halimace nazo gidankune nasamu matarka da khadeejasunyiwa zahra duka danainƙoƙarin rabasu shine sukahɗa dani da ƙyar na iya kai zahra ɗaki nanmacsun biomu sunyi kacakaca da ɗakin kataimakemu zahra asume take gashi sun hanamu fita”cewar halima cikin muryar dake nuna suna cikin tasin hankali.tana kaiw nan ta kashe wayar,ta fara fatali da komai na ɗakin zahran ta hargits ɗakin cikin ƙanƙanin lokacitazo gaban zahran da azamasƙago sbida gnin makircin halimar,ta kama rigar zahran ta yagadaƙarfinta,itama ta aga ta jikinta,sannan tace da zahra”dan ubanki har yanzu kina tsayene bazaki sumaba “ay tanarufe baki zahra tai wani sululu ta aɗi ƙasa ta kakkafe idanunta.sabida minti biyar maczata iyakawo daddy gidsn.wayy daddy da mahaukacin gudu yacfito office ɗinsa,masu rsaron lafiyarshi na binscabaya,bada umarnin atafi da ambulance yayi tund yaji zahra ancecasume take.



