Harijin Tsoho Page 31 Romantic Hausa Novel
Koda suka isagidansu zahra ɗakinta kawai tawuce dn batason taczauna a inda zataga su khadeeja.shiko daddy abunka da uba daƴaƴansa, binsu yayi har ɗkinsu ayko sunata murnar ganinshi itama khadeeja rungumeshi tayi tana kukan kirsa.”Daddy kayi haƙui nasnnki mata kake buƙata kuma kasmu,mu kum uwa mukeso kyi haƙuri ka bamu don Allah zahra is my friend dd kasani she can’t control me ninkuma i need control”cewar khadeeja cikin kuka.Dora haɓarshi yyi kn knta yace yana rungume da ita yace”na fahimta khadeeja kuma kun fini gaskiya,zan auro marwar dan ta kuladaku kuyi haƙuri zaku smu maman verysoon”cewr daddy cikin damuwa.rungumeshi tyi tn masa godiya.be jima cikinsuba ywuce ɗkinshi be bi takan zahrabacdan damuwa tai masa yaw,yanason kaɗaici shiyssa ya kulle kanss a ɗakinsa.*********Washegari zahra ta kira halima gidanta,bayan fitar daddy.Ayko halima na,shigoa falo sukayi kaciɓus da khadeeja,kallon banza khadeejan tai mata gamidacjan tski tace”ke baga aureba ke aga karatunba kullum jakarkiakafaɗa kina yawon bin gidajan mutane munafunci”halima hannu tasa ta finciko khadeejar taci kwalarta tace afusce”niba zahra bace data kasa gyara miki zama agidann wallahi inkikace zakimin ubanki zanci ni,ba gwanda ni yawon munafunci nake gidajen mutaneba ba hotels hotes nake bi yawon rabon gindi ba”Ayko itama khadeeja cakumota tayi tana faɗin”kinsha ƙarya ki shigo gidanmu kiceczaki takani ban illatakiba,wallai”ayko dambe a kaure tsakaninsu.Zahra asama take jiyo hayaniyar ayko da gudu taa fitodan tajiyo muryar halima tana zuwa dakyar ta janye halimar dan ta haye ruwan cikin khadeejar se dukanta takeyi.”Haba halima ba mutuncinkibane yin faɗa da wannan laananniyar”cewar zahra tana janyeta.”Kibarniincikutumar ubanta inga abinda ze faru ƴar iska kawai butulu”cewar halima tana ƙoƙarinsake kaiwa khadeeja duka.”zakiga laananniya se nasa ansakeki tukunna zaki gane ɗa yafi mata daraja agurin ubansa”cewar khadeeja tana nuna zahra.”Ubanniirin namu kenan,amma ba kalar naki ubanba wanda yazamo bawan tsuliya,wanda kinsani duk darajar ƴaagurin ubanta bata isa ta bashi tsuliya yaciba,dan haka inhar kin isacyau kar inkwana agidannanjaka kawai”cewar zahra cikin jin zafin duk abubuwan da take facing sabida khadeejar.”Wallahi iskanci da makircin dake kaina yafi naki zahra zanyi wata birgimar hankakar da ba keba wallahi ko uwarki sena girgizata.”cewar khadeeja.”Ay inde iskancine tabbas naki yafi nawa,danni nawa agidan aurena nafara,sede inaso ki ajiye aranki makircin dke kan zahra shaiɗanma jinjinamin yake,asannu sena koyamiki kiran sunana dagirmamawa”cewar zahra tana jan hannun alima sukabar gurin suna jiyota tana ta duro musu zagi..ɗakin zahra suka shige inda zahra ta kawowa halima abun mosa baki,,sannan ta zauna agefenta,”zahra wai meye dalilin kirana gidanki bacinkinsan wannan ƴar akuyar tananan?”cewar halima.Hawayene yafara biyo idanun zahra wanda sukai matuƙar ɗagawa halima hankali,zahra kwashe duk abinda ke faruwa da ita tayi ta faɗawa halima harda kishiyar da zaaimatawanda sosai labaran suka rikita halima daƙyar tacseta natsuwarta tace”zahra akwai aykin asiri acikin komai dake faruwa wallahi amma ba komai akwai Allah mudage da addua insha Allahu mune da nasara,ki faɗawa anty maryam itama inda wani taimako da zata yimiki,banaso ki sake ki nuna abun nadaunki,kuma mijinki ki ƙara janshi ajiki dan yaji sanyi taɓangarenki wallaihi zara nasan daddy seya fiki shiga tashin hankali””halima damuwa tamin yawa har mancewa nake da kaina wlh narasa me yarinyarnan take nufidani,tazamemin kamar kushiya,shine yanzu kuma tasa ayin kushiya duk aƙoƙarinta nason rabani da ubanta”cewar zahra.”Gidanubanta wallahi sede afitar dake a makara amma kinzo kenan,sede ta mutu,amma wallahi se mun maida ita bb acikn rayuwarta.”cewar halima.Sun jima halima na kwantar mata a hankali dabata shawarwari kamin suyi sallama zahra ta rakota,tasa driver ya maida ta gida.Direct ɗakin uncle tawuce inda tasmu ɗakin kaca kaca tausayinshine ya kamata tasanduk inda yake yanacan cikin damuwa.gyra mishi ɗakin tayi yayi fessta anke masa bayi,sannan ta ɗauki wayarta da nufin kiranshi Allah sarki saƙwanninsine rututuawayar tata na batahaƙuri dakwantar matadazuciya.wasu hawayen tausayinshine suka,zubo mata,ta danna number takirashi.yana tar da abban zahran yana masa bayanin damuwarsa har rashin tashin gabanshi duk be ɓoyemasa ba, seda ya faɗa mas dan a and ze faɗawa inbashiba ɗin.kiran zahra ne ya katsesu daddy ya ɗaga kiran,gaisawa sukayi sannan zahra tace”babyna kadawo da wuri gida ina kewarka”tacfaɗi ashgwsɓe.ajiyar zuciya daddy yacssuke dsn dsmfushin da takeyi dashi yafi komai ɗagamasa hankali.”ina tare da abbanki xyanzu haka amma da munyi sallah zan dawo,i missed you too”cewar daddy yana jin sonta da,tausayinta aranshi.Sallamasukayi ya kashe wayar ya maida hankalinsa kan jawabin da abban yake masa.”Alhaji inaso kasani hajiya gaskiya ayi datace ka auri marwa,dan tsakani da Allah zahra bazata iya tarbiyanta da yarankaba bare hardakhadeejaacikunsu dole sunabuƙatar me tsawatar musu,dan hakani banga,abundamuwa awannan fanninba sannan batun lafiyarka shima in akacdace daaddua da maganin gargajiya zaa warke dan haka kanatsu kayiwa mahaifiyarka biyaya kan Allah ya rabaku”cewar abban.”Dama damuwar zahrace tasani cikin damuwa”cewar daddyn.”Yo zahran me zahran banzaana batun umarnin uwa,”cewar abba.”Zahrata ba banza bace,inka kuma zagarmin iyali a udona semunyi faɗadakai”cewar daddy yana dariya.Shima abba dariyar yayi yace”dako na biyota gida na zanetata haɗani fsɗa da abokina.”Tafawa sukayi uka miƙe suka nufi masallaci domin anfara kiran sallah.***************”zahra mijinki yazo ya sameni kuma yamin bayanin duk abinda ke faruwa,banaso kisa abun aranki yadameki komai me wucewane kede kizamto me biyayya”cewar abba a waya bayan daddy yabaro gurinshi ya kiratayanamatanasiha.”Insha Allahu zanyi daddy”cewar zahra awaye na biyo idanunta.Yajima yana mata nasiha me ratsa jki kamin ta haƙuratai shuru,dan ita kaɗai tasan abinda takeji aranta.bata da sauran mafitar data wuce tai shuru ɗin dan cigabaakukan ɗagaa abbahankali zatai abanza kawai.Abba koda ya kashe wayar tausayin zahrane lulluɓe da koina na jikinshi kallo ɗaya zakai masa kasan yanada damuwa.”Abban zahra wai yanzu hakazaasa ido anaganin yarinya cikin damuwa amma bazakayi wani abuba,danfa duban alaƙarku kar hakkin zaha ya kamaka tsakani dacAllah nagaji wlh”cewar mamy dake zaune kusa da abban.gyara zama abba yayi yace cikin sigar kwantar matada hankali”komai mubi ahankali hajiya wlh nasan zahra na cutuwa amma banaso ace daga mu aka fara haifar da matsalar gwamma yazo dagacan se arabu salin alin dan haka kita tayata da addua Allah yay mata zaɓin alkhairi”cewar abba cikin damuwa.shuru mammyn tayi amma har ranta ita annan auran na zahra a fitar mata arai dan tun da akai auran matsala daga wannan se wannan.*************Yau hajiya ta ayka da wakilai garinsu marwa aka ɗauro auranta dadaddy wanda shi daddyn bemasan anayiba se da dare yayi hajiya ta kirashi awaya dan tun magriba aka kawo marwagidan hajiya.bayan daddy yazo gidan hajiyar yasha mamakin jin cewa an ɗaura masa,aure da marwan”Hajiya da bakiyi gaggawar ɗauro aurannanba dan wallahi banida lafiya dan anjira na samu lafia se ayi””Allah ya baka uta lfyr kunatare,dama na kirakane ka ɗauki iyalinka ku wuce na sauke wannan nauyin”cewar hajiarbashida sauran mgn haka suka fice da marwa ɗirkekiya da ita dan tafi daddynma ƙiba nesa ba kusaba.haka suka baro gidan hajiya bece mata komaiba har suka iso nashi zaha nazaune falo zaman jiran dawowarshi dan tun ɗazu take falon.shigowarshi taji ayko da gudu taje ta tarbeshi tana murnar ganinshilura rayi bashi kaɗai bane da sauri ta sakeshi akunyace dan duk zatonta ƙanwar mahaifiyarshi tazo daga kano asa duk kunya ta isheta..cike daijin kunya zahra ta ɗan rusuna tace “sannu daazuwa maama”cewar zahra ta na duƙawa agababta.duk takaici da baƙincikin da daddy yake be kasa yin dariaba,kamo zara yayi yana faɗin”ba mamanki bace zahra kishiyarkice”cewar uncle yana janyo zahran jikinshi.Da sauri zahra ta kalli marwar ayko ta watso mata harara da sauri zahra taɗauke idonta,ta dubi daddy asanyaye tace”an ɗaura auranne daddy?


