Uncategorized

Hanyoyin gamsar da mace (Uwargida)

 A kullum ta duniya maza ma’aura suna saduwa da matansu, sai dai kuma abun tambaya anan shi ne, maza nawa ne suke iya gamsar da matayen nasu a lokacin da suke yin jima’i?  Maza nawane magidanta suke da illimin sanin yadda zasu gamsu da matansu?  Ko munki ko munso babu yadda zamu kaucewa magana a kan jima’i domin shi ne ginsheƙin zaman aure kuma yana cikin manyan lamuran da kan iya sa a samu zaman lafiyar ma’urata ko akasin hakan.

 Yana da kyau da kuma mahimancin maza su sani cewa, duk wata mace tana sha’awar ganin mijinta yana bikin da ita yayi da suka yi kwanciya ta jima’i.  Sai dai kuma abun ban haushe maza da dama suna dauka cewa gamsu da mace a jima’ince shine saduwa da mace da karfi ko kuma da mugunta ko jigatata shi ne zai iya gamsar da mace.

KARANTA: “Macen da bata da sha’awa ko take da karancin ni’ima ga magani da izinin Allah”

 Mafiya yawan maza basu da illimin sanin sanin mace takan dauki lokaci mai tsawo kamin tayi zuwa kai duk da yake da akwai wasu matan da suke yinsa cikin karamin lokaci.  Don hakane yana da kyau maza suyi  wasanni da mace kamin su afkamata.

 Kamin mace ta kamu, dole ne sai an tantabamata mata wasu wurare ta hanyar sumbata, wasa da nonuwanta, gabanta da makamantanmsu.  A wannan lokacin ne mace jinin jikinta yake bin ko ina a jikinta daga nan kuma sha’awa ya motsomata harta nemi namijin.

 Muddin namiji ya jefa mace cikin wannan yanayi zai ji dadin yin jima’i da ita haka kuma ita koken kanta matan bazata yi koken rashin nunawa bayan an gama, maza masu murza matayensu a lokacin daukar motsa sha’awa, mazane da suke sa matansu.  zuwan kai cikin sauki kuma akai akai.

KARANTA: “Abubuwa 4 Da Ya Kamata Mace Mai Al’ada Ta Kauce Masu”

 Kada kayi gaggawar shigar matarka, ka tabbatar ka dauki lokacin kamar kamar 25 zuwa 30 kana wasa da ita har sai lokacin da tayi laushi da kanta tana bukatar ka shigeta.  Mata da dama dai sukanyi sha’awar gani mazansu ne ke tubesu da kansu a lokacin da ake tsaka da wasan, yadda kuma a wasan kana tube mata kayan dake jikin daya bayan daya kamin kashiga wasa da muhimman dake motsa mata sha’awa.

 Da yake bazan yi bayani dalla-dalla na yadda ake wasa da mace da kuma lokacin da ake wasan dasu ba a wannan shafin, yanada kyau maza su saji cewa ko wace mace da inda ke tayar mata da sha’awarta.  Wata da zaran an soma shan bakinta sha’awata ya motsa, wata kuma wasa da gabanta, wata murza kan nonuwanta watama kunnenta kawai za’a taba ta fara diga, dole ne kowani magidanci ya lura da meke tayarwa matarsa ​​sha’awa a lokacin wasanni.

 Mahimmancin wasa da mace kamim soma jima’i shine, zai sata ta soma fitar da ruwa wanda ruwan yana shirya shigar azzakari cikin farjin mace da sauki.  Haka kuma yana canza mace tayi zuwan kai cikin sauki ba tare da ta dau lokaci ba.

 Girman azzakari, ko tsayinta bashi ne abu mafi karfi ba a wajen mace, abun da kawai yake sa mace ta samu zuwan kai da kuma tallawa a yayin jima’i, shine yadda aka motsa mata sha’awarta a lokacin da ake wasa da ita shine.  abunda yake sata nan take ta samu zuwan kai da kuma tallawa irinta jima’i.

KARANTA: “Yadda Za Ki Saka Mijinki Farin Ciki”

 Babu saduwar jima’i mafi dadi wajen mace irin tayi zuwan kai lokaci guda da miji, wanda duba ya nuna cewa maza 100, 40 ne kawai suke iya yin zuwan kai lokacin daya da matansu, hakan kuma yana samun ne ganin suka lakanci jima’i.  i da matan nasu.

 Shi dai zuwan kain ‘ya mace, shine kololuwarn jindadin jima jima’inta, kuma shine yake jawowawarta a jima’ince, don haka da zaran wasu matan sun samu alamarwa to sha’awarsu ta jima’i kuma ta kare a wannen lokacin,  duk kuwa da wasu matan da ake samunsu suna iya zuwan kai kamar sau biyu zuwa biyar a farkon jima’i guda, hakan yana dangantaka ne da irin halittar macen da kuma yadda mama yake sarrafata a jima’ince.

 Shi dai zuwan kai ‘yan mace ba kamar na miji bane, domin shi namiji idan yayi zuwan kai abune da ake iya ganinsa kamar yadda yadda maniyi yake fita daga azzakarinsa.  Wassu na daukar cewa, ruwan dake fita daga gaban mace a lokacin saduwa da ita shine zuwan kan nata, (duk kuwa da akwai matan da suke kawowa yadda maza keyi) abun ba haka yake ba.

 Ruwa iri biyu ne yake fita a gaban mace a lokacin da ake wasa da ita wani ruwa mai yauki ne yake soma fitowa, wanda yake alamta cewa ta soma wanzuwa, haka kuma idan ana saduwa da ita kuma akwai wani farin ruwa wanda yafi kama.  da madara shima yana fita daga gabanta, shima wannan bashi ne alamar mace tayi zuwan kai ba.

 A lokacin da mace tazo kawowa, a wannan lokacin kamanninta sukan canza, numfashinta yana yawan bugawa da sauri, haka kuma jinin guduwarsa na karuwa sosai kuma jijiyar jiki zai iya bayyana yayin da zata yi wani kara ko kuka ko fadan kalmar dabata sanshi.  ba a yayi zuwan kan nata, haka kuma mata da dama suna kankame mazajensu a lokacin da suke zuwan kan.

 Da akwai yanayin kwanciya da jima’i da yake mata domin yin zuwan kai cikin sauki a lokacin jima’i, sai dai kuma ganin babu abin kawo komai da komai a wannan mujallar, nake baiwa ma’aurata su nemi littafi mai suna  jima’i domin ma’urata wanda zai fito nan bada jimawa ba kasuwa.

 Sai dai kuma kamin wannan lokacin, ya kamata maza su sani da cewa akwai illa ga duk namijin da bazai iya gamsar da matar ba a jima’ince, don haka ne nake bada shawarar ga maza su nemi sanin illimin yadda zasu iya sarrafa matansu.

Back to top button