Hausa novels

Halysaah Page 187 By Khaleesat Haydar

HALYSAAH PAGE 187….. Ajay dai kallonta kawai yake, a hankali yace “Hadiyah” Kuka kawai take ta kasa cewa komai, Jay dai kansa na kasa, cikin rawan murya Hadiyah tace “We all missed you so much ya Junaid, don Allah kar ka sake barin mu” Ajay dai na rungume da ita bai iya yace komai ba, abincin da ta gani gabansa ta fara zuba masa a plate, sai ga Ammi ta shigo parlon tare da Gimbiya Firdausi da tayi mata rakiya, Ammi ta kasa daurewa ta fashe da kuka tana tsaye bakin kofa, Ajay ya mike tsaye a hankali yana kallon Ammi. Mami na kallon Khaleesat that was looking tired tace “Ya hanya Halysaah?” Khaleesat tace “Lafiya lau Mami” Mami tace “Kin sha magungunan ki na yau kuwa?” Khaleesat ta girgiza mata kai kawai, Mami tace “To mu je bangaren ki” Mikewa tayi tana biye da Mami taga duk mutanen dake parlon sun bi ta da kallo, a haka suka koma part dinta da Mami, it was sparkling clean as usual, Mami tace “Jirgin ķarfe nawa ku ka biyo?” Khaleesat tace “Karfe daya da rabi” Mayafin jikinta ta cire tace “Zan yi sallah Mami” Mami tace “To shiga kiyi alwala….” Ta nufi Bedroom din Ajay ta shiga bandaki, Mami kuma ta bar part din tana murmushi. Khaleesat na zaune kan darduma bayan ta idar da sallah tayi nisa tunanin da take Kilishi ta shigo dakin da sallama tace “Har kin idar da sallahn Halysaah?” Khaleesat ta gyada mata kai tace “Na idar Aunty” Kilishi tace “To taso ku gaisa da baki a parlor” Mikewa Khaleesat tayi ta bi bayanta tana tafiya a hankali suka fita daga dakin har zuwa Main parlor, dai dai sanda Jay ya bude kofar parlon ya shigo Ajay na biye da shi a baya, Khaleesat bata kai ga karasowa cikin parlon ba tayi ido hudu da Ajay, ta tsaya tana kallonsa babu ko kiftawa, su Hajiya A’isha da Mami da Gimbiya Firdausi na zaune parlon ko wanne da murmushi a fuskarsa, a hankali take tafiya tana jan kafa ta nufesa har lokacin bata daina kallonsa ba, Jay ya koma gefe ya rungume hannunsa yana murmushi yana kallonta feeling so happy he brought back her husband to her, sai da ta kusa dab da Ajay ta sulale tun kan ta kai kasa yayi saurin rikota ta fada jikinsa a sume, Mami ta sauke idonta hawaye na zubo mata, Kilishi kanta dake tsaye parlon kuka take, Jay ya sauke idonsa ya karasa ya duka kusa da su sanin Ajay ba shi da strength din yi mata komai a lokacin, ya amsheta daga hannunsa…. karfe sha daya na dare Khaleesat ta bude idonta a hankali tana bin ko ina da kallo, Ajay dake zaune gefenta ya duka dab da ita ya kamo hannunta yana kallonta amma ya kasa cewa komai, hannuwanta tayi wrapping a wuyansa ta rungumosa har sai da ya fado kanta, muryarta baya fita sosai tace “Me yasa ka tafi ka bar ni” Tana fadin haka hawaye suka fara gangarowa gefen idonta tana kallonsa, muryarsa na rawa yace “Jeeddah….” Saukan hawayensa taji a jikinta, ta fashe da kuka a hankali tana kara rungumesa gam a jikinta kamar za a kwace mata shi….. Ajay ya dagota zaune har sannan taki sakesa sai ma kara kankamesa da take yi, ya kwantar da kanta a kirjinsa cikin sanyin murya yace “Jeeddah….” kuka kawai Khaleesat take yi a jikinsa ta kasa cewa komai tayi wrapping hannunta a bayansa, ya lumshe ido yana jin kukan nata har cikin ransa, they were like that for almost 10 minutes, har yaji ta dena kukan tana sauke ajiyar zuciya, ya duka a hankali yana kallon fuskarta yaga Idonta a lumshe suke, ya kalli magungunan da take sha da Jay ya ajiye a bedside drawer tun daxu, a hankali ya fara kokarin kwantar da ita don zuwa kitchen ya hado mata tea ta sha before taking her medicine duk da shi din ma karfin hali kawai yake, yana dora kanta kan pillow tayi saurin rikosa muryarta na rawa tana girgiza masa kai tace “Don girman Allah kar ka tafi, don’t go and leave me again plsss” Kallonta ya dinga yi babu ko kiftawa ya kasa ce mata komai, a hankali ya kai hannu yana share mata hawayen dake gangarowa gefen idonta, ita dai sai kallonsa take helplessly alamar kar ya tafi, duk da yanda take ba ma kanta hope da assurance din cewar mijinta zai dawo wataran amma at this point sai take ganin kamar ire iren mafarkan da ta saba yi ne kullum shi yasa taki sakesa balle ya bace mata, gani take tana sakesa shikenan zata tashi daga bacci Ajay ya dagota zaune har sannan taki sakesa sai ma kara kankamesa da take yi, ya kwantar da kanta a kirjinsa cikin sanyin murya yace “Jeeddah….” kuka kawai Khaleesat take yi a jikinsa ta kasa cewa komai tayi wrapping hannunta a bayansa, ya lumshe ido yana jin kukan nata har cikin ransa, they were like that for almost 10 minutes, har yaji ta dena kukan tana sauke ajiyar zuciya, ya duka a hankali yana kallon fuskarta yaga Idonta a lumshe suke, ya kalli magungunan da take sha da Jay ya ajiye a bedside drawer tun daxu, a hankali ya fara kokarin kwantar da ita don zuwa kitchen ya hado mata tea ta sha before taking her medicine duk da shi din ma karfin hali kawai yake, yana dora kanta kan pillow tayi saurin rikosa muryarta na rawa tana girgiza masa kai tace “Don girman Allah kar ka tafi, don’t go and leave me again plsss” Kallonta ya dinga yi babu ko kiftawa ya kasa ce mata komai, a hankali ya kai hannu yana share mata hawayen dake gangarowa gefen idonta, ita dai sai kallonsa take helplessly alamar kar ya tafi, duk da yanda take ba ma kanta hope da assurance din cewar mijinta zai dawo wataran amma at this point sai take ganin kamar ire iren mafarkan da ta saba yi ne kullum shi yasa taki sakesa balle ya bace mata, gani take tana sakesa shikenan zata tashi daga bacci taga wayam babu shi, hakan ya faru times without number in her dreams sai dai ta farka taga babu shi, she is so afraid that is the exact thing that will happen if she should let go of him now, yayi kasa da murya yace “Jeeddah zan je in kawo maki tea ki sha ne….” Ta girgiza masa kai da sauri tace “A’a na koshi wallahi, kar ka tafi” Dai dai nan aka yi knocking kofar parlor, ya kalli kofar bedroom dinsa sai kuma ya kalleta ya kara yin kasa da murya yace “Let me check who is at the door” ta fashe masa da matsanancin kuka tana girgiza kai tace “Wallahi tafiya zaka yi, nasan tafiya kake son kayi….” Ya dinga kallonta a sanyaye, a hankali ya dora forehead dinsa a nata, hawayen da suka taru idonsa suka sauka a fuskarta, da kyar cikin breaking voice yace “I am going no where Jeeddah, I promise, we will be together till the end in sha Allah, i am going no where wife” Ita ma hawayen ne ke sauka ta gefen idonta, ta kara rungumesa tana shesshekan kuka, jin an sake knocking kofar yayi kasa da murya yace “Let’s check the door together” Share mata idonta yayi sannan ya dagota duk da rashin kwarin jikinsa, ya goge idonsa, tana rike da shi kamar zata shige jikinsa suka fita daga dakin, gaba daya a firgice take har lokacin, she still don’t want to believe this is real don kar ciwon zuciyarta da yayi sauki yanxu ya dawo mata sabo, ya bude kofar parlonsa bai ga kowa ba ya kalli direction din Main parlor yaga Jay zaune a parlon, ya juya ya kalli Khaleesat dake tsoron sakesa, a hankali yace “It’s Jawwad….” Hawaye cike idonta ta sake hannunsa a hankali tana kallonsa, lips dinsa ya dora a forehead dinta cikin sanyin murya yace “I will be back soon” Walking slowly ya nufi main parlor ta bi da da kallo babu ko kiftawa hawaye na sauka idonta, yana isa parlon ya zauna, Jay na kallonsa yace “Ya jikin nata, ta tashi?” Ajay yace “Ta tashi” Jay yace “Ohk, hope she took her medicines?” Ajay yace “Yanxu ta tashi” Jay yace “Ohk, na ce ma Dr Habib zan sa maka drip din he shouldn’t bother, zan iya sa maka yanxu?” Ajay ya girgiza masa kai yace “I think we should leave it tomorrow, i am fine now” Jay yace “Are you sure?” Ajay ya gyada masa kai, Jay yayi shiru yana kallonsa cause he is still looking pale, after a while ya sauke idanuwansa a hankali yace “Da ka bari in sa maka Ajay, you are still not strong, bana son zazzabin ya dawo maka anjima, we have to manage ur health before leaving for America….” Ajay yace “Bana jin zazzaɓi, i am feeling much okay now, kawai ina son inyi bacci ne” Jay yace “To shikenan, amma ka sha drugs din naka?” Ajay ya gyada masa kai, mikewa Jay yayi yace “I will come back later to check on you” a hankali Ajay yace “Ohk” Daga haka Jay ya nufi kofa ya fita daga parlon, Ajay ya mike ya koma parlonsa, har sannan Khaleesat na tsaye taki barin bakin kofar, ta dinga kallonsa bayan ya shigo parlon she couldn’t believe he truly came back, sauke idonsa yayi ya jawota jikinsa ya rungumeta ya lumshe ido cikin sanyin murya yace “I missed you so much Jeeddah….” Ta kwantar da kanta saman kirjinsa tana jin yanda zuciyarsa ke bugawa hawaye na zuba idonta ta kasa cewa komai…. Daren ranan nan Khaleesat ta nemi bacci ta rasa, tuni Ajay yayi bacci amma tana zaune gefensa kamar zata shige jikinsa tana kallonsa, har kusan karfe biyu ko alamar bacci babu a idonta, duk wani motsin da zai yi akan idonta, lokaci lokaci sai taji hawaye sun gangaro mata babu notice, wajen karfe biyu da rabi ta fara jin alamar temperature dinsa is getting high don kusa da shi ta zauna Kamar zata koma jikinsa, nan da nan hankalinta ya tashi ta kai hannu forehead dinsa taji zafi sosai, a hankali ya bude ido jin hannunta a goshinsa, cikin tashin hankali tace “You are running temperature” ya kamo hannunta murya can kasa yace “Jeeddah…. Cover me up with blanket” Sauka tayi daga kan gadon da sauri ta ta dauko babban duvet ta rufa masa a jikinsa, ta zauna gefensa tana kallonsa worriedly zuciyarta na bugawa, tashi tayi ta fita daga dakin da sauri, tana isa Main parlor ta ga Jay kwance kan 3 seater idonsa a rufe, ta karasa kusa da shi tana kallonsa tace “Ya Jawwad” Bude ido yayi sai kuma ya mike zaune da sauri ganinta, ta marairaice tace “Naji jikinsa yayi zafi sosai yanxu” Ko rufe baki bata yi ba ya mike ya nufi Bedroom din Ajay da sauri, dama abinda yasa ya kasa samun nutsuwar zama ɓangarensa kenan har sai da ya dawo nan parlon ya kwanta wajen karfe dayan dare, banda Khaleesat ai babu abinda zai hanasa kasancewa tare da Ajay throughout the night just to watch on him every second, har Mami yaje yayi ma magana ko zata ce Khaleesat ta koma part dinta sai ya zauna da Ajay din to put an eye on him, amma Mami da Ammi suka nuna masa Khaleesat tafi kowa bukatar kasancewa tare da mijinta a wannan moment din don haka ya bar ta da mijinta kawai ta Kula da shi, ita Hajja cewa ma tayi ya dawo Bedroom dinta su Kilishi da Ummi suka nuna mata ayi ma Khaleesat adalci a bar ta da mijinta, she needs him the most kuma she is capable of caring for him, wannan yasa Hajja ta hakura tunda babu yanda ta iya kuma abinda suka fada tasan gaskiya ne, for the rest of the night Jay was together with Ajay in his room yana zaune gefensa bayan ya sa masa drip, duk wani motsin sa akan idon Jay, ita dai Khaleesat ta zauna parlor ko gyangyadi bata yi ba sai jira take Jay ya fito ta tafi wajen mijinta amma taga yaki fitowa, wannan yasa ta dinga hawaye a parlon, shi kansa Mai martaba saboda Khaleesat ya sa bai zo bangaren Ajay cikin daren ba, da sanda yake shi kadai ne da yanxu yayi zuwa biyu ko uku to check on his son, amma shima yanda yaga rana haka yaga daren yana ibada yana kara yi ma Allah godiyar bayyana masa ɗan sa da….

Back to top button