Hausa novels

Yaro Ne Page 16 Complete Hausa Novel

faisal ya dauki Affan suka kwantaSai qarfe daya saura faisal yatashi,Yayi wanka yatafi masallaci,Akwana atashi babu wuya gaurin AllahAyaune yara suka ci sunansu,Hassan da Husain,Masha AllahAisha tayi kyau ita da yaranta masha Allah,Anti zee ta hadama Aisha kayan gyaran jiki masu kyau,Kuma tana amfani dasu sosai,Yau kanan ta goma da haihuwa,kuma jini ya dauke mata,Amman bata nunama faisal ba dan haryanxu taqi zuwa dakinsu,Kuma abuye takeyin sallah,Yau faisal yadawo da wuri,Yace tamaida gadon twens dakinsu,Tace toHar yatafi masallaci Aisha bakai gadonba garfe takwas da rabi,Faisal yadawo gida,Yasamu Aisha a falo tana bama husain nono,Tayimai sannu da zuwaYa amsa yashiga daki dan yin wanka,Harya kammala comai,Baiga Aisha ba shikuma baifito faloba,Aisha kuwa tawuce dakintaTayi kwanciyan ta,Faisal kuwa yanda yaga rana haka yaga dare,Dan yakasa bacci,Da asuba faisal yakasa zuwa masallaci da mararsa kamar zata fashe haka yakeji,Agida yayi sallahn asubahYana zaune yana lazimi,Yaji kukan yaro ko ba a fada baa yasan Husain ne yatashi yana tura qofar lokaci Aisha ta idar da sallah, ta daukeshi kenan,Yace lafiya yake kuka,Tace nashiga toilet ne ya kada kai zai fita tace inna kwanaYace lafiya yafita batare da yatsaya sun gaisa ba,Tasan fushi yakeyi da ita,To amman ita hakan yayi mata dadi,Faisal yakoma daki kasancewan yan Saturday neYakulle kansa adakiSallah ma adaki yayi sai misalin qarfe biyar da rabi,Faisal yafito falo Aisha tagansa tace abban Afan dama kana gida bansani ba,Yace taya zaki sani,Kihadamin kayan buda baki,Inna azumi,Tace to,Ta tashi da sauri, tashiga kicinAna sauran minty biyar akira sallah ta kammala komai,Tazo gabansa tace Abban Affan nakammala koma,Yace to Allah yaimiki albarka,Tace ameen ,Harga Allah yabata tausayi,Dan tasan abunda ke damunsa,Bayan sallan magriba Aisha tace abban Afan Dan Allah innason zansiya abu Faisal YaceMekike so tace muje super market,Yace ok kibari inyi sallah tukunna,Tace to,Bayan sallan ishsha’i,Sunshiya tsaf,Tasa hijabinta harqasa ,Tadauki fece macx tasaYa kalleta yace liqaf difa tace dan Allah abban Afan kayi haquri intafi da wannan kaga dare ne yanzu please tafada tana hada hannu alaman roqo,yace to,Tasaramai alamar girmamawaYadauki Hassan tadauki Hasain,Suka tafi,Koda suka Isa,Faisal ya ga bataso yasan abinda zata siya shiyasa Dasuka isa yace tabar yaran ga ATM yabata tace to…

Back to top button