Hausa novels

Abban Sojoji Takun Karshe Book 3 Chapter 93 Complete Novel

*Father of soldiers*

*🔥TAKUN ƘARSHE🔥*

Batare da 6ata lokaci ba,ta shirya mashi breakfast É—inshi,takai mashi a falonsa,yadda tabarshi haka ta same shi a zaune,Sae da tayi serving É—inshi ya ci ya Æ™oshi,Sannan ta wuce bedroom É—inshi,Ta shiga gyara mashi,lokacin da ta kammala gyara Bedroom É—insa da Toilet,ta fito palourn, Komawa cikin bedroom É—in yayi after some minutes ya fito jikinshi sanye da trouser na army tare da shirt,tana cikin gyaran yazo ya wuce ta,Gyara palourn tayi ko’ina yayi fess sae Æ™amshi dake ta tashi,turo mashi Æ™opar falon ta É—an yi,Sannan ta saukko down da sauri ta wuce bedroom É—insu jiki na rawa,Don a Æ™agare take da ta sanar Wa Aunty Azeema,

Download>>> Auren Karin Kasa Book 1 Complete Document

Tura ƙopar ɗakin tayi tare da sa ƙafa ta shiga ciki,jahad ce kwance saman gadon Kunnanta manne da waya,suna waya da junaid,juyowa ta ɗan yi tare da kallon ƙopar don taga wanene ya shigo,Ganin Sehrish yasa ta mayar da kanta inda take fuskanta taci gaba da yin wayar,
Wayarta dake ajiye saman drawer ta dauko,contact ta shiga ta lalubo layin hajiya Azeema ta danna mata kira,Wayar na shiga ta É—aga kiran ,
“Daughter,ya ake ciki ne?tun É—azu  nake tasa ran ganin kiran ki,”Aunty Azeema tace,
Murmushi sehrish ta É—an saki tare da cewa”Yau babban yaya yayi matuÆ™ar bani mamaki,Abun da ban ta6a tsammani ba,’_
“har na Æ™osa naji meya faru,ae tunda naji muryarki,nasan cewa an dace,halan bai yi maki komai ba”?
“Baiyi mun komai ba,Æ™arshe ma cewa yayi in rubuta mashi duk wani abu da yake yi mun wanda bana so in tura mashi ta message da ya tambaye ni abunda yake man nace ba komae,Sannan kuma yace in ci gaba da aiki a part É—insa,”ta É—an dakata da yin maganar,tana jiran jin me Auntyn zata ce,Sautin dariyarta tajiyo ta cikin wayar,
“Dama sae da raina ya bani cewar Rafayet,bazai yi maki komai ba,Gaskiya naji daÉ—in hakan sosai,wannan ma wani matakin nasarar ne,Yanzu me kika yanke shawara akai”?
Sehrish tace”game da me kenan”?
“Ina nufin me zaki rubuta mashi”
“Nikaina,bansan me zan rubuta mashi ba,amma ki bani shawara,”ta Æ™arasa maganar tare da samun wuri,saman drawer É—in ta zauna,tana ci gaba da sauraronta,

Download>>> Kuskure Na Complete Document

“abunda nakeso dake,kada ki ji tsoron komai,ki natsu ki kwantar da hankalinki,ki rubuta mashi duk wani abu da kika sani wanda baki so yana yi maki,wannan dama ce kika samu,”_
Ajiyar zuciya ta sauke tare da gyaÉ—a kai tace”shikenan,Zan rubuta mashi yanzu,”
“Yawwa my daughter,take care of ur self for me,Sai kinji daga gare ni,”
Daga nan sukayi sallama tayi rejecting kiran,
Juyawa tayi gefen hagunta tare da kallon jahad tace”Juliet,inason magana dake,idan kin kammala wayar,”
Juyowa jahad tayi fuskarta É—auke da murmushi tace”Ae mun kammala yin wayar ma tun É—azu,wayarce kawai ban cire a kunne na ba,saboda ban gajiya da jin Voice É—inshi,Expecially idan yanayi Mun shagawa6ar nan tashi,kamar in janyoshi ta cikin wayar,in manna mashi kiss,”
Fashewa Sehrish tayi da dariya,gami da girgiza kai,bayan ta tsagaita da yin dariyar tace”Gaskiya ne,Juliet Matar Romeo,abun naku azimunne,”ta Æ™arasa maganar a yayin da take komawa gefen gadon ta zauna,kafin ta kuma cewa”Am looking for ur advise,My lovely sis,”jin haka yasa jahad ta miÆ™e zaune daga kwancen da take,ta jingina bayanta jikin head board É—in gadon,tana facing sehrish sannan tace”Shawarar me kike so in baki ne”?
Calmly sehrish tace”yau naje bama babban yaya haÆ™uri,Kinsan meya faru”?
Hankali aÉ—an tashe jahad tace”Sae kin faÉ—a,”
Murmushi sehrish ta É—an saki kafin ta cigaba da cewa”bai yi mun komai ba,ko yatsa bai É—aga mun ba,Yanzu haka ma zancen da nake maki,Yace na rubuta mashi text message na duk abunda banso yana yi mun,”_
Wani irin ihun farin ciki jahad ta saki tare da furta”Yess!yess!”da alama abun ba Æ™aramin daÉ—i yayi mata ba,
“Wlh naji daÉ—i sosai!dama nifa koda nace kada kije ki bashi haÆ™uri saboda tsoran karya Bugeki ne,Amma yanzu Alhamdulillah,komai ya wuce,gashi har an samu ci gaba,”
“Yanzu me kike ganin ya dace na rubuta mashi?Mommy azeema tace kada naji tsoran komai na rubuta duk abunda nake so ya daina yi mun,”
Murmushi jahad tayi,tare da cewa”ta kwana gidan sauÆ™i,Ae yanzun nan zamu tsara mashi text message,Amma inaga kamar mu rubuta mashi ta whatsapp ko?zaifi tsayi rubutun ba kamar na text message ba,

Download>>> Boss Lady Romantic And Comedian Novel Complete

Sehrish tace”Ni damuwata ma,kada musha wahalar rubutawa yaÆ™i karantawa,Saboda na ta6a tura mashi message,bai rubutomin reply ba,”
Jahad tace”kinsan shi mutunne mai jama’a,mutun mai farin jini irinshi bazai rasa dubban saÆ™onnin Masoyanshi ba,Shawarar da zan baki shine,Idan kin rubuta mashi message É—in saiki jaraba kiran layinshi,idan ya É—aga saiki sanar dashi cewa kin tura mashi,”
Jinjina kai Sehrish tayi,”kin kawo shawara mai kyau,”
“Yanzu dame dame Yake yi maki wanda bakya so”?Jahad tayi tambayar tana kallon fuskar Sehrish dake kallonta,
“Abu na farko,nidai bana son wannan tsawar da yake yi mun,na biyu bana son tsallan kwaÉ—in da yake sanya ni don ba Æ™aramar wahala nake sha ba duk in nayi shi,Na uku kuma,banason yana hana ni zuwa part É—inshi da make-up a fuskata….,”haka Sehrish ta shiga lissafa mata abubuwan da bataso,Bakomai yafi bama jahad dariya ba,fa ce Make-up da sehrish tace bata so yana hanata,cike da zolaya tace”in banda abunki,bashi kike yiwa kwalliyar ba?kuma yace bayaso,sae ki daina kawai,Kinsan ba ko wani namiji bane keson wannan Æ™yaleÆ™yalen namu na mata,wani namijin ma baison Æ™amshin turare,kowa fa da irin nashi ra’ayin,”
Harara sehrish ta É—an wurga mata tare da cewa”Amma lokacin baya before wedding É—inmu,ina yin make-up in shiga part É—insa bai ta6a hanani ba,sae bayan da aka É—aura auren,”
Jahad tace”saboda yanzu ne yake da cikakken iko akan ki,Shiyasa ya hana ki,’
Ta6e baki sehrish tayi kafin ta mayar da idanuwanta kan wayar,Ta shiga whatsapp É—inta,Contact É—insa ta nemo wanda tayi mashi saving da *My Boss man*,ta shiga Cikin Chat É—insa,sau É—aya ta ta6a yi mashi sallama,bai duba ba,”
A hankali ta soma rubuta mashi saƙon,
“Sehrish,me zai hanaki ki É—an rubuta mashi cewa,ya dinga sakar maki fuska,koda bazaiyi murmushi ba”?
Wani bazawarin kallo sehrish ta jefa ma Jahad,a Æ™ule tace”idan ya tashi cin ubana,ae baki a kusa balle ki kawo min agaji,Ni na isa in sanya wannan fuskar tashi,ta dinga yi mun murmushi,?kina ganin ko su Abba in yana tare dasu baya murmushi,shifa naturally haka face É—inshi take,a tamke,”
Dariya jahad tayi tare da kai hannu ta dafa shoulder É—in Sehrish “Kada ki damu My own sister,Very soon fuskar yaya rafayet,zata koma kullum a washe,amma fa sai ranar da kika haifa mashi baby,”
Fashewa tayi da dariya,jin abunda jahad tace mata,
Can kuma tace”Anya,Babban yaya yana son Æ´a’Æ´a kuwa?irinsu fa kamar basu damu da haihuwa ba,yawanci ma basu son matansu su haihu,Akwai wani American film dana ta6a kallo,Bature ne mutumin har yakai shekara 80 bai ta6a haihuwa ba,Saboda yana da wani É—an karensa,shiya ruÆ™a a matsayin É—ansa,yawanci kuma zaki ga basu son haihuwa da yawa,É—aya zuwa biyu,sae kiga sun kwallafa rai akan Æ´a’Æ´an nan,”
Jahad tace”Amma shi Half cast ne!(ruwa biyu)ba dole bane komai ace irin nasu ya É—auko,Duk da yafi Æ™arfi ta 6angaren Mommynsu,kuma acan ya taso duk É—abi’unsa da halayansa,in kika lura irin nasu ne,Amma daga gani kamar zaiso Æ´an babies,ke in ma baiso,to akan ki zai fara son Æ´a’Æ´a,”ta Æ™arasa maganar tana dariya .

Karanta>>> Yar Harka Romantic Hausa Novel – Aihausanovels

Murmushi sehrish tayi a yayin da idanuwanta ke akan screen ɗin wayarta,har tayi nisa cikin rubuta mashi saƙon,
“Jahad,bansan meyasa kikeso in samu ciki ba,kullum baki da zance sai na in samu ciki,in haifa ma babban yaya baby,bayan kinsan cewa nan da wani É—an lokaci auren zai mutu,”tayi maganar muryarta a sanyaye,
Jahad tace”saboda na ta6a yin mafarki ne,kuma acikin mafarkin na ganki da Æ™aton ciki,sai gashi kuma kin haihu,Kinsan me?tayi tambayar batare da tajira amsar sehrish É—in ba taci gaba da cewa”babyn da kika haifa Triplets ne kuma dukkansu maza ne,Ƙwayar idonsu blue ce kalar ta babban yayanmu,gashin kansu ma kwantacce ne irin nashi,hasken fatarsu da komi irin nashi ne…..’kasa Æ™arasa maganar tayi saboda jin saukar pillow da tayi asaman fuskarta,wanda Sehrish ta jefa mata shi,
“MaÆ™aryaciya kawai,daga jin wannan Æ™irÆ™irarran labari ne,babu wani mafarkin da kika yi,”_
Dariya sosai sukayi,ba ƙaramin nishaɗi suka samu ba
Bayan ta kammala rubuta mashi saÆ™on,MiÆ™a ma jahad wayar tayi don ta duba ta gani in akwai abunda ya dace su Æ™ara,Kar6ar wayar jahad tayi tana karanta message É—in har yazo karshe,Sannan tace”komai yayi yadda akeso,tura mashi sakon sai ki kirashi,”
Tura saƙon sehrish tayi bayan ta kunna WI-FI ɗinta,nan take saƙon ya isar mashi,phone call ta shiga tare da danna mashi kira,
Kusan sau biyar tana kira ba’ayi picking ba,
Jahad tace”mu haÆ™ura zuwa anjima yanzu haka suna aikine,”

*Boss Bature*

Wuraren Æ™arfe 6 na marece,wata danÆ™areriyar mota tayi parking a cikin wani katafaren hotel,a parking space motar ta tsaya,jim kaÉ—an wata matashiyar budurwa ta fito daga cikin motar,jikinta na sanye da riga bubu ta material,Æ™afarta kuwa na sanye cikin high hills,ta coge É—aurin kallabin nan na rashin É—a’a,Sae faman taunar cingam takeyi abakinta,
Hannunta na ruƙe da ƴar purse ɗinta,ta sagala mayafin asaman kafadarta,
….fitowa wani matashi yayi daga gaban motar,daga ganinsa zakasan cewa ba Æ™aramin shege bane,kuma tantirin É—an iska,
Zagayawa yayi tare da buÉ—e boot É—in motar ya É—auko mata trolley É—in kayanta,sannan ya kalleta tare da cewa”Babe,Mu shiga ciki ko?in É—an taka maki”
Murmushi Abrah,ta saki tare da nuna mashi hanya tace”bismillah,”gaba tayi yabi bayanta,suna tafiya yana yi mata sambatu,”Gaskiya zanyi kewarki sosai baby,bansan ya rayuwata zaka kasance ba,idan babu ke,zan zama tamkar maraya,”_
Abra tace”hmm,dama ka daina yi mun wannan daÉ—in bakin naka wlh,Don na sanka,mayen mata ne,Allah kaÉ—ai yasan yawan matan da kake mu’amala dasu,Ni bansan ma tanawa bace,”_
“Subhanallah,Zargina kikeyi ma kenan?babu kyaufa,”
“Ba zarginka nake yi ba,zahiran na gani ae,”suna magana suna tafiya har suka shiga cikin reception,mutane ne ke ta safa da marwa a wurin,Batare da sun sha wahala ba,ta hango Aunty babba tana tunkarosu,Fuskar nan aÉ—aure babu annuri,Amma tana hango saurayin da Abra tazo dashi,nan take ta É—an saki fuskarta,Æ™arasowa tayi wurinsu,
“Sannunku da zuwa ya gajiyar tafiya,”
Saurayin ya amsa mata”Alhamdulillah,Mun same ku lafiya,”
“Lafiya lou,”kafin ta mayar da idonta kan abra tace”Wanene wannan kuma?yakamata a gabatar mun dashi,ko da yake bari mu shiga daga ciki,’tayi maganar tana yi masu nuni da hannunta,
Saurayin yace”kash,bazan samu shiga ciki ba,ina sauri ne zan wuce wurin wani uncle É—ina dake anan,Urgently yake nemana,”
Aunty babba tace”Amma banji dadi ba,duk irin wannan É—awainiyar da kayi mana,bazaka shigo daga ciki ba ka huta,ko lemu ne ka É—an sha,’
“Kada ki damu Aunty,Idan kuka dawo daga tafiyar zanzo ne sai mu gaisa dakyau,”
“Aunty wannan shine Bobby É—in da nake baki labarinshi,Yana da kirki sosai,Saboda yana kyautatamun,”ta Æ™arasa maganar,fuskarta dauke da murmushi,
Aunty babba tace”Ma sha Allah,naji daÉ—in ganinka sosai,Allah dae ya nuna mana ranar aurenku,Musha biki,’
Murmushi ya saki yana faman shafa keyarshi da hannunshi,
“Bari mu shiga daga ciki,Sae munyi waya,”acewar Abra,

Karanta>>> Abban Sojoji Book 2 Complete Novel

“Okey babe,ki kulamun da kanki,Sae kinga saÆ™ona,”
Ya ƙarasa maganar tare da juyawa yabar reception din,Aunty babba tayi gaba Abra tabi bayanta,Har izuwa cikin ɗakin da ta kama,
Suna shiga cikin É—akin abra ta saki trolley din kayan,ta faÉ—a saman gadon ta kwanta tana faman sauke ajiyar zuciya,
Daga gefen gadon Aunty babba ta zauna,tare da kallonta tace”kun sha tafiya,toh ya ku ka baro su mammyn’?
“Tana can,rai hannun Allah,ae na faÉ—a maki cewa bata da lafiya,Amma da sauÆ™i dae,tunda tana É—an mikewa har ma ta zauna,Matsalar dae babu mai kula da ita,Shima Abie ya tattara yana shi yana shi yabar gidan,yanzu ita kaÉ—ai ce acikin gidan,bansan ya zata Æ™are ba,”hankalinta kwance take yin maganar,
Shiru Aunty babba ta É—an yi,batare da ta janye idanuwanta daga kan fuskar abra ba,
“Aunty kinyi shiru,ba kice komai ba?wai nikam Ina Aunty hayaam ne’?nayi tunanin zan ganku atare ne,kuma nayi mamakin ganinki a hotel”
Harara ta É—an watsa mata tare da cewa”in ba a hotel ba,a ina kikeson ki ganni ne?Ko bakisan cewa aure na ya mutu ba”?
…Æ™umshe dariya Abra tayi,
“Kiyi mai isarki lokacinki ne Æ´ar rainin hankali,Muna nan cikin tashin hankali,ke kina can kina holewarki,wato kin samu duniya ko”?
Turo baki abra tayi tana fadin”matsalar kenan fa,yanzu nasha wahalar tafiya,ko ruwa ban sha ba,Amma zaki fara yi mun faÉ—a,Allah in naji ban iyawa,sae dai ki neme ni ki rasa,”
Sakin baki Aunty babba tayi tana kallonta,kafin tace”lallaine wuyanki ya isa yanka,fiye da haka ma zaki iya faÉ—amun,”
murguÉ—a baki abra tayi tare da cewa”na tambaye ki Aunty hayaam amma baki ce komai ba,tana ina,”?
Ta6e baki Aunty babba tayi kafin tace”Ae hayaam ni kaina bansan inda take ba,kinsanta bata gajiya da yawo,yau kusan kwana uku banganta ba,sae dai ta kirani mu gaisa,Amma ni kona kirata a kashe nake samun wayarta,”
Saboda rashin tsoran Allah,Aunty babba ta zauna tana shirgawa Abra Æ™arya,don tasan cewa muddin Abra taji cewa,hayaam na kwance gadon asibiti ba lafia,baza ta ta6a yarda suyi tafiyar nan da ita ba,Sai ta tsaya tayi jinyarta,kuma in taji cewar ta bar Æ´ar uwarta a asibiti babu mai kula da ita,to tabbas ranta zai 6aci sosai,”
“Kai Aunty hayaam,ita ma dae kamar wadda taci Æ™afar kare,bata nan bata can,”
Aunty babba tace”Ni duk ba wannan ba,Kinsan dai dalilin dayasa nace kizo ko”?
“Eh nasani,”ta bata amsa,
“Yawwa,Jibi nakeso mu shirya mu tafi,lokacin kin huta sosai,”
Yatsina fuska Abra tayi,tana É—an gatsina hanci tace”Oh ni,yanzu haka zamu kwasa mu tafi wurin boka har enugu,cikin dajin Allah,Kamar waÉ—anda basu da mafaÉ—i,Kuma dae babu tsoran Allah….. ”
Tunkan ta Æ™arasa maganar Aunty babba tace”Rufe mun baki,Uwar surutu sai kace aku,Duk ba don ku akeyi ba?don rayuwarku tayi kyau,” fuskarta aÉ—aure tayi maganar,
Zumbura baki abra tayi,tare da yin Æ™asa Æ™asa da muryarta tace”mutun yayi sallar dare mana,ya roÆ™a wurin wanda ya halicce shi sai wani boka can”
“Me kikace”Aunty babba tayi tambayar tana kallonta,Don tajiyo ƙusÆ™us É—in da take yi,
Abra tace”Ni Bance komai ba,idan ma nayi magana to akan abinci ne,yunwa nake ji,”ta Æ™arasa maganar tana shafa stomach É—inta,
“Okey,bari nayi mana order,sae muci atare,don nima banci komai ba,”

Wuraren ƙarfe 7,Motoci guda biyu suka shigo cikin gidan a jere,a lokacin Jahad da Sehrish suna a kitchen tare da Aunty azmee suna tayata aiki,Azmee na agaban gas cooker,Sehrish da jahad,suna yanke yanken kayan lambu,
Jin dirar motacin nan yasa Sehrish saurin cewa”Ga babban yaya nan ya Æ™araso gida,”
Jahad tace”Anya kuwa shi ne?Junaid fa ya sanar dani cewa yau ko gobe zasu dawo,Allah yasa su ne,kada abunda na haÉ—a mashi ya lalace,”
Murmushi sehrish ta saki,tana cewa”Mrs romeo,Ae koda bai dawo ba,mu zamu cinye kayan daÉ—in da kika haÉ—a mashi,”.
Muryar azmee suka jiyo daga bayansu tana cewa”Nima hadani za’aci daÉ—in,”
Dariya su kayi gaba dayansu,
Jahad tace”idan zaki ci Aunty azmee babu damuwa,Amma Allah koda bai dawo yau ba,Æ™wara na zuba shi a dustbin da dai inba su rishi suci”
Harara sehrish ta É—an watsa mata da yake suna facing É—in juna na,tace”saboda baÆ™in hali irin na É—an adam,’
“Aunty azmee ina da tambaya dan Allah,”acewar jahad,
Azmee tace”Allah yasa na sani,”
Murmushi jahad ta yi tare da cewa”Tsakanin babban yaya da Junaid waya fi wani kyau,”

Karanta>>> Idan Ba Ke Complete Novel Document

Har sai da gaban azmee ya faÉ—i rass,Saboda girman tambayar da tayi mata,jinjina kai tayi na wani lokaci kafin tace”tashin hankali,Kuma ni kike so in amsa maki tambayar,”
Jahad tace”Eh,saboda nasan kinsan menene kyau,zaki iya fadin wanda yafi kyau acikinsu,”
Sehrish tuni ta dakata da yankar lettuce É—in da takeyi,hannunta ruke da wuqa,duk ta qagara taji amsar da azmee zata basu,
“Ni ko a school,ban ta6a haÉ—uwa da question mai wuyar Amsawa ba irin wannan,To ae dukkansu kyawawane na bugawa a jarida,Junaid kyau rafayet kyau,”
Dariya sukayi jin yadda azmee keta nanata maganar,da alama sun caza mata kai,
“Amma ni a ganina,kamar junaid yafi kyau,saboda shi fuskarshi kullum asake take,Kuma wannan murmushin nashi ba Æ™aramin kyau yake Æ™ara mashi ba,”acewar Sehrish,
Jahad tace”Amma ae bai kai yaya rafayet tsayi ba,duk da shi ma dogone,kuma baida irin surar jikin babban yayan mu,”
Sehrish tace”Ae da ace shima junaid É—in zai dinga motsa jiki,in a short time zaki ga ya koma kamar babban yayan mu,ae su maza daga sun fara É—aga Æ™arfe Jikinsu ke buÉ—ewa,”
Azmee tace”hakane kema kince wani abu anan,Gaskiya dukkansu zan iya cewa babu wanda yafi wani kyau,idan don saboda murmushi zaisa junaid ya É—are rafayet a kyau,to ae shima rafayet É—in idan yayi murmushi sai kin kusa zaucewa,kilan bai ta6a yin murmushin bane kun gani,sannan kuma ga surar jiki ta ko’ina dae su duka biyun sai dai ace ma sha Allah…”zugudum sehrish tayi tana sauraron abunda azmee ke cewa,aranta tace”Kutmelesi,Su Aunty azmee har ansan su babban yaya nada kyawun sura,da kyakkyawan murmushi,ba dai kalle mun mijina takeyi ba,”ta É—an yi maganar hada tamke fuska,can kuma ta fashe da dariya…,

Suna cikin tattaunawar nan,Suka jiyo Muryar Junaid yana sallama,aikuwa jiki na rawa jahad ta ajiye knife din dake hannunta,da gudun gaske ta fito daga kitchen din,
Yana a tsaye,jikinshi sanye da shadda brown colour,hannunshi ruke da trolley,fuskar nan ɗauke da ƙayataccen murmushi,duk a tunaninta shi kaɗai ne,hakan yasa ta nufe shi da gudu zata rungume shi,ƙiris ya rage ta ƙarasa,Sae ga Marshal Omar da Uncle abusufyan sun shigo,da sauri taci burki,tana faman sauke ajiyar zuciya,Fashewa junaid yayi da dariya yana kallonta,saboda ya gane abunda taso tayi,Su uncle sunyi mashi buƙulu,
…..hannu tasa ta rufe fuskarta,tana dariya,
Murmushi marshal ya saki,haka shima abusufyan É—in,Jahad sarkin kunya,
Fitowa sehrish tayi daga cikin kitchen É—in,fuskarta É—auke da murmushi,da sauri ta Æ™arasa wurin abusufyan,hugging É—inshi tayi tare da cewa”sannu da dawowa Daddy,ya gajiyar tafiya,”?ta Æ™arasa maganar tare da É—agowa daga jikinshi,
Hannu yasa tare da shafa fuskarta yace”lafiyalou My Daughter fatan na same ku lafiya,”yayi maganar yana miÆ™a ma jahad hannu,cike da jin kunya ta Æ™arasa wurinshi,ya rungumota ajikinshi,
Marshal Omar yace”Oh ni,babu mai yin hugging dina,daddynku kawai kuka sani,babu komai nasan da hosana na nan,da gudu zata bani hug” dariya sukayi gaba É—ayansu,haÉ—a baki sukayi wurin gaishe dashi,Ya amsa masu fuskarshi a sake,
“Lah ya Omar,”muryar hosana ce ta katse su,É—agowa su kayi gaba É—aya suna kallonta,Da alama daga bacci ta taso,sae faman lumshe ido takeyi,
Kai tsaye ta tunkarosu,kamar yadda yayi tsammani,ko Daddynsu bata runguma ba,wurinshi ta wuce,ta rungumeshi tare da kwantar da kanta saman wide chest É—inshi,’
Jinjina kai Abusufyan yayi tare da cewa”Hosana ko kallo ban isheki ba ko?,hankalinki na akan Omar,” Yayi maganar yana kallonta,
Murmushi ta saki tare da É—agowa daga jikin Omar ta koma wurinshi,zata rungumo shi da sauri yaja da baya yana cewa”bana so,babu ruwana dake,ki koma wurin Omar É—in,Ae ni baki damu dani ba,burina kawai in dawo gida don saboda ke,Amma shine kika watsa mun Æ™asa a ido,”
Dariya suka shiga yi gaba dayansu,hosana kuwa bubbuga Æ™afa ta shiga yi muryarta tamkar zata yi kuka tace”pls daddy,let me hug u,wlh nayi missing É—inka sosai,kawai dae nayi alÆ™warin cewa,zan fara tarbar Ya Omar ne kafin kai,kuma banso in karya alÆ™awarin dana É—auka,”

Karanta>>> Wace Ce Ita (Who is she) Complete Novel

Abusufyan yace”ae gashinan ko?Dama na yafe mashi ke,Ni ga Æ´an tagwaye na nan,su da suka damu dani,’yayi maganar yana nuna su sehrish,
Zumbura baki tashiga yi,tana murmura masu baki,
Ruko hannun Omar tayi tare da jan shi tace”Mu tafi ya Omar,kayi wanka kaci abinci,Sannan ka kwanta ka huta,”Bin bayanta Omar yayi fuskarshi É—auke da Murmushi,
Girgiza kai Abusufyan yayi tare da cewa”Allah ya shirya min ke Hosana,Abun naki sai addu’a,”
Ya ƙarasa maganar tare da ruƙo hannayensu Sehrish suka wuce cikin palourn,sun ɗan zauna anan suka ƙara gaisawa da daddyn nasu kafin daga bisani,suka barshi ya wuce bedroom ɗinshi don ya huta,

Wuraren ƙarfe 12 na dare,lokacin har sun kammala dinner ɗinsu tuni,Sun koma cikin bedroom ɗinsu,batare da 6ata lokaci ba,Su ka shirya cikin kayan baccinsu,sun kwanta ajere cikin lallausan bargonsu,
Kwankwasa ƙopar ɗakinsu akayi kwankwan,
“Wanene”?jahad ce tayi tambayar,saboda itace ta rage  idonta a buÉ—e,
“Zo ki buÉ—e mun kopa,”da sauri ta saukko daga saman gadon jin muryar junaid,
Hannu tasa tare da buÉ—e kopar,Yana tsaye cikin sleeping dress dinsa white colour,hannunshi ruÆ™e da Shopping bag,”.
Junaid dama ba kayi bacci ba?tayi tambayar tana ƙare mashi kallo,sae hamma yake saki,
Ashagwa6a yace”Na fara bacci mana,Mommy azeema ce ta tashe ni,saboda kawai wannan saÆ™on na rishi da tace na kawo mata,”
Yayi maganar yana nuna mata ledar hannunshi,
“Eyya,Amma banji daÉ—i ba,but am sorry,kawo saÆ™on na ajiye mata,don har bacci ya É—auketa,”
MiÆ™a matar bag din yayi,ta sanya hannu ta kar6a,sannan ta juya zata shiga ciki,da sauri ya ruÆ™o hannunta tare da janyota ta faÉ—o jikinshi,hugging É—inta yayi tightly tare da cewa”I really missed u my Juliet,”
Lumshe ido jahad tayi tana shaÆ™ar Æ™amshin turaren jikinshi tace”I missed u too my Romeo,”_
Kiss ya manna mata asaman cheek dinta,sannan ya raba jikinta daga nashi,tare da juyawa yabar bedroom É—in,
Har sai da ya 6ace ma ganinta,Sannan ta tura kopar tare da shigewa ciki,A gefen gadon daga ƙasa ta ajiye bag ɗin,batare da ta buɗe taga menene aciki ba,ta haye saman gadon ta kwanta fuskarta dauke da murmushi,
“Jahad har yanzu yaya rafayet bai dawo ba”!?
Muryar Sehrish ce ta katse ta,da sauri ta juya left hand É—inta tana kallonta,a rufe ta samu idanuwanta tamkar mai yin bacci ashe likimo tayi,
“My own sis,ashe bakiyi bacci ba,”?
“Idona biyu jahad,baccin ne yaÆ™i zuwa,”
Jahad tace”Yakamata kiyi bacci,kinsan da anjima idan babban yaya ya dawo zai tashe ki ne,so it’s better ki kwanta yanzu,ko kin samu bacci na minti 30,”
“Ae baccin ne yaÆ™i zuwa,”tayi maganar tana Æ™oÆ™arin buÉ—e idanuwanta,
“Wanene ya shigo É—akin nan?ko daddy ne,”?
“Junaid ne,ya kawo saÆ™o yace naki ne,Inji Aunty azeema”jin haka yasa sehrish miÆ™ewa daga zaune,tana faÉ—in”ina sakon yake,”
Hannu jahad tasa tare da ruƙo hannun bag ɗin,ta ɗago da ita,izuwa saman gadon ta miƙa ma Sehrish,hannu tasa ta kar6a,tare da ajiyeta agabanta,tana faman yin hamma,kamar mai jin yunwa,
BuÉ—e shopping bag É—in tayi,tare da É—an leÆ™a kanta tana kallon kwalaben dake acikinta tare da robobi,aranta tace”ko na menene wannan,bari dai na ajiyesu,zuwa gobe nasan zatayi mun bayani akansu,”ta Æ™arasa maganar tare da matsawa ta ajiye bag É—in saman side drawer,sam bata son bacci ya É—auketa,saboda tasan cewa lokacin dawowarshi yayi harma ya wuce,jingina bayanta tayi ajikin head board din gadon,Sae faman yin hamma takeyi tana gyangyaÉ—i amma taÆ™i yarda bacci ya É—auketa,tana yi tana kallon wall clock,kusan Æ™arfe É—aya,amma basu dawo cikin gidan ba,duk yadda taso ta hana bacci ɗaukarta,amma hakan ya faskara a zaune ta fara baccin,itama jahad tuni bacci yayi awon gaba da ita,Hosana dama tuntuni ta Æ™undundune cikin bargo tana sharar baccinta,

A round 1:30 na dare,Motarsu ta shigo cikin gidan da gudun gaske ta shararo har izuwa parking space,tsayar da motar Armstrong yayi tare da fitowa,da hanzarinsa ya zagaya tare da buÉ—e mashi kopa,a hankali ya zuro da Æ™afarshi,after some minutes ya Æ™arasa fitowa daga cikinta,Hannunshi na’a dafe da forehead É—insa yayin da idanuwanshi ke a lumshe,da alama babu cikakkiyar lafiya atattare dashi,tun daga kan yadda yake fitar da numfashinsa,
“Sorry sir,idan ba damuwa zan iya taka maka,mu shiga daga ciki,naga kamar ba zaka iya Æ™arasawa ba”.
A hankali ya furta”don’t worry ur self,Zan iya tafiya da kaina”yayi maganar tare da kama hanya ya wuce cikin gidan,tsayawa armstrong yayi yana kallonshi har saida yaga shigar shi kopar falon gidan,Sannan yabar wurin motar,

Babu kowa a main palour ɗin,dakyar yake tafiya har ya samu ya hau saman staircases ɗin,Ya wuce part ɗinsu,hannu yasa ya tura kopar,ya shiga daga ciki,Direct ya wuce bedroom ɗinshi,zame t-shirt ɗin dake ajikinshi yayi tare da yin wurgi da ita saman gadon,daƙyar yake fitar da numfashi mai hucin zafi,idanuwanshi kansu daƙyar yake iya buɗe su,.

 

Download>>> Doctor Eesah Complete Novel

Hannunshi yakai tare da ruƙo belt ɗin wandon jikinshi ya cireshi,ya duka ya cire takalmansa,sai da ya rage daga shi sae Short ajikinshi,yana ƙoƙarin zame safar ƙafarsa,kira ya shigo cikin wayarshi,hannu yakai tare da daukarta,inda ya ajiyeta saman side drawer dinshi,duba screen ɗin wayar yayi,da hidden number aka kirashi,Abun yayi matuƙar daure mashi kai,muddin aka kirashi da hidden number sai Ainihin sunan mai number ya bayyana,amma wannan kiran a haka ya shigo mashi,
Picking call É—in yayi tare da kara wayar a kunnanshi,Shiru ba’ayi mashi magana ba,shima kuma bai tanka ba,yana Æ™okarin rejecting kiran yaji shessheÆ™ar kukan mace,kuka fa sosai tamkar zai fasa screen É—in wayar,da sauri ya janye wayar daga kan kunnan shi ya zuba ma screen É—in wayar ido yana kallonshi,cike da mamakin wacece wannan ta kirashi tana raira mashi kuka a irin wannan lokacin”? Rejecting kiran yayi,yana Æ™oÆ™arin ajiye wayar,text message ya shigo wayarshi,on the top of the screen message din ya bayyana,
Karanta saƙon ya shiga yi kamar haka,
_Rafayet bazan ta6a bari na rasa ka ba,Zan iya yin komai akanka don na mallake ka,koda kuwa kisan kaine,Na jima da sha’awar son kasancewa tare da kai,alÆ™awarine wannan na É—aukarwa kaina_
Bai damu da saƙon daya gani ba,Saboda yasha haɗuwa da ire-irensu,sun yi nacin har sun gaji sun daina,Amma wannan baisan dame tazo ba,hada ikirarin zata iya yin kisan kai akanshi,koma wacece wannan ba ƙaramar ƴar daba bace da alama,
wurgi yayi da wayar saman gadonshi,Sannan ya juya daƙyar yake ɗaga ƙafarshi har ya samu ya shige cikin toilet,

*Sehrish*

Firgit ta farka lokaci guda ta miƙe a hanzarce ta wurga idanuwanta kan agogo,ƙarfe kusan 2 na dare,durowa tayi daga saman gadon hankalinta aɗan tashe,sai da ta fara zuwa window ta leƙa taga Motarsu,sannan ta fito da sauri,riga da wandone ajikinta,kanta kuma na sanye da mayafi ta ɗaureshi amatsayin kallabi,tafiya takeyi tana sambatu ga bacci da bai bar idanuwanta ba,
Kitchen ta shiga,jim kaÉ—an ta fito hannunta ruÆ™e da tray,Coffee ne asaman shi tare da Fruit,tana Æ™okarin hawa upstairs taji ance”Sannu da Æ™oÆ™ari,” Cak ta tsaya da tafiya,yayin da zuciyarta tayi wani irin bugu ji kake rasss!,a hankali ta juya don taga wanene yayi mata maganar,Waro ido waje tayi ganin babu kowa a babban falon,kuma tabbas taji anyi mata magana,ranta ne ya bata cewa kodai kunnuwanta ne suka jiyo mata hakan,tuna wannan yasa ta sauke ajiyar zuciya ta wuce part dinshi,a bakin kopar shiga bedroom É—inshi ta tsaya ta fara yin sallama,jin bai amsa mata ba yasa tayi tunanin ko bacci ya É—auke shine ko kuma ya shiga cikin toilet ne,
Sanya kafa tayi ta shiga cikin ɗakin,Ƙarasawa tayi wurin table ta ajiye mashi tray ɗin,Sannan ta ɗan jinkirta tana jiran fitowarshi daga cikin toilet ɗin,har lokacin bata daina yin hammar bacci ba,idanuwanta kuma na rufewa,da alama baccin zata cigaba da yi atsaye,
Tana cikin tsayuwar nan tajiyo sautin aman shi daga cikin toilet,hankalinta ba Æ™aramin tashi yayi ba,bakomai ya faÉ—o mata arai ba,fa ce abunda ya faru tsakaninta dashi a daren shekaranjiya,kada ace har yanzu Æ™yanÆ™yamin jinin daya gani ajikinta ne yake sa shi yin amai,Nan take taji jikinta yayi wani irin sanyi……….”bata Æ™arasa zancen zucin nata ba,Taji motsin fitowarshi daga toilet,
Tsautsayi da ƙaddara ne yasa Sehrish yunƙurin juyawa don taga a wani hali yake ciki,Aikuwa A gigice ta fasa ƙara,firgitar da tayi ne yasa ta yanke jiki ta faɗi ƙasa a sume,Da sauri Sgr ya koma cikin toilet,tare da jan kopa ya rufe,sam baiyi tsammanin akwai mutun a bedroom ɗin nashi ba,Shiyasa ya fito a naked ɗinsa,babu kaya ajikinshi,Sehrish taga abunda yafi ƙarfin idanuwanta,
Bada jimawa ba,ya kuma fitowa daga cikin toilet É—in,Waist É—inshi É—aure da towel,ya saki sumar kanshi ta baya,abun ba Æ™aramin É—aure mashi kai yayi ba,yadda ta yanke jiki ta faÉ—i a sume saboda kawai taganshi babu kaya ajikinshi,kamar taga wani mugun abu?ko kaÉ—an baiji kunyar komai ba da ta ganshi a haka din,sae ma mamakin sumewarta da yayi,sam baya jin Æ™arfin jikinshi,Ƙarasawa yayi wurin da take a sume Æ™asa,ya zuÆ™unne saman guiwarsa É—aya,Hannayensa ya sanya tare da É—aukkota ya kinkimota A saman shoulder É—inshi,A Æ™oÆ™arinsa na yakai ta bedroom É—insu,yana Æ™oÆ™arin miÆ™ewa tsaye da ita dauke a kafaÉ—arshi,Cikin rashin sa’a Æ™afafunshi suka harÉ—e a jirkice ya saki jikinshi gaba É—aya suka faÉ—a saman katafaren gadon nashi yaraff nan take mayafin da ta rufe hair É—inta dashi yabar kanta,kwantacciyar sumar kanta ta tarwatse asaman gadon.

 

Click Here To Download Nihaad Complete Document

 

Tunda suka faɗa saman gadon sehrish ta farfaɗo sakamakon ruwan daya Yarfo mata asaman fuskarta,Ruwan sumar kanshi ne daya fito daga wanka bai tsaneta ba,numfashin mutun ta dinga ji da ɗumi duminsa asaman fatar ƙirjinta,tarasa gane maiya faru da ita,meya ke faruwa ne?taji an danneta,wani irin nauyi tamkar an ɗaɗɗaure jikinta haka ta dinga ji,
A hankali ta buÉ—e idanuwanta,kai tsaye suka fuskanci ceilling,gabanta ne ya faÉ—i rass,hannu tasa don taji menene ajikinta,kai tsaye hannunta ya sauka akan lallausar sumar kanshi,shafa sumar ta shiga yi,lokaci guda ta tuna cewa a É—akin Sgr take,A matuÆ™ar tsorace ta ambaci sunanshi”Ya Rafayet,”shiru bai amsa ba,hakan ba Æ™aramin ruÉ—u ya sanyata ba,
Æ™oÆ™ari yake don ya tashi daga jikinta,Amma hakan ya faskara,a karo na biyu yayi yunÆ™urin miÆ™ewa,É—agowa yayi da kanshi yana faman cizon la66ansa,a hankali ya ware sexy blue eyes É—inshi,kai tsaye suka sauka akan Æ™irjin sehrish,Nan take ya tsinci kanshi da bin surar kirjinta da kallo,gaba É—aya rigar jikinta ta zamo,sakamakon faÉ—awar da sukayi saman gadon da hannunshi ya zame rigar batare daya sani ba alokacin da yake Æ™oÆ™arin É—aga jikinshi daga nata,dukiyar fulanin nan nata a tsaitsaye dasu tubarkalla ma sha Allah full É—insu,gwanin ban sha’awa,
Lokaci guda yabi ya susuce,ya tsinci kanshi a wani irin yanayi,Sehrish kuwa tunda ya É—ago da fuskarshi,hankalinta yayi mugun tashi,duk tabi ta ruÉ—e ta firgita,jikinta sae kerma yake yi,Sam bata lura da abunda yake kallo ba,sae faman lumshe idanuwanshi yakeyi yana buÉ—esu a hankali,yayin da maÆ™oshinshi ke motsi,kamar yana swallowing wani abu,wata irin zufa ce ta shiga tsastsafo mashi a gefen fuskarshi,ganin haka yasa ta Æ™ara tsorata,saboda tunawa da abunda ya ta6a faruwa a tsakaninsu,lokacin da haroon ya bata allurar nan,tuna wannan yasa hankalinta ya Æ™ara tashi,la66anta sae kerma sukeyi,a hankali ta furta”innalillahi wa’inna ilaihirraji’un…”sautin muryarta ne yaja hankalinshi,mayar da idanuwanshi yayi akan fuskarta,wani irin kallo ya shiga bin ta dashi,
Moving face É—inshi yayi saitin fuskarta,da sauri ta runtse idanuwanta yayin da ta ke ci gaba da ambaton hakan,numfashinsu ne ya shiga haÉ—uwa dana juna,tana Æ™oÆ™arin buÉ—e idanuwanta,taji tausasan la66ansa asaman nata la66an,tongue É—inshi ya zura acikin bakinta,lokaci guda Sehrish tabi ta rikice ta susuce,ta fita hayyacinta,kamar yadda shima ya fita nashi hayyacin,haÉ—a bakinsu su kayi cikin na juna,suna exchanging saliva É—insu,hot french kiss ya shiga mata,tun daga kan lower lip É—inta ya soma tsotsarshi sosai,laushinsu yasa shi Æ™ara zabura,gaba É—aya yabi ya rikice,hannayenshi kuwa tunda ya damÆ™i boobs É—inta dasu,ya shiga murzarsu,gaba É—aya ya kara susucewa,ya zauce ya soma sakin nishi,almost 30 mins ya zame mouth É—inshi daga nata,ya mayar dashi saman nipples É—inta,ya kama tamkar jinjiri ya shiga sucking É—insu,bada wasa ba,Jikinshi har wani kerma yake yi,tamkar wanda ya shekara da yunwa atattare dashi,raÉ—aÉ—in da tafara ji ne ya dawo da ita cikin hayyacinta,a lokacin har yana Æ™oÆ™arin Zame towel É—in jikinshi bcos all he needs at dat moment was to do it,da alama ya manta halin da amaryar tasa ke ciki na rashin yin salla,a wani irin firgice da iya karfinta na Æ™arshe,ta daddage ta ingije Sgr daga jikinta,a wani irin kasalance yayi gefe guda yana faman sauke ajiyar zuciya,jikinta sam babu Æ™wari haka ta miÆ™e da sauri ta dira daga saman gadon,har tana tuntu6e wurin Æ™oÆ™arin guduwa daga bedroom É—in nashi,tamkar wadda zombie ya biyo,ko mayafinta bata tsaya dauka ba,boobs dinta ma da hannuwanta ta tar6esu sai daga baya ta janyo rigarta da ta zame kasan stomach dinta,ta zura hannun rigar,gudu gudu sauri sauri tabar part É—inshi,duk ta bi ta ruÉ—e ta rasa in da zata dosa,Allah dae ne ya kawota É—akinsu,don kuwa bata cikin hayyacinta,lamarin ya girmi tunaninta,a wani sukwane ta faÉ—a bedroom É—insu,a edge of the bed É—in,ta zube jikinta naci gaba da yin kerma,hakoranta har gamewa suke yi dana juna kaf kaf,tamkar wadda sanyi yayi ma mugun kamu,Æ™anÆ™ame jikinta tayi yayin da idanuwanta ke rurrufewa,wata irin matsananciyar sha’awace ta rufe ta,
Ita kenan.

 

A 6angaren Sgr kuwa tun bayan da ta bar part ɗinsa,bai iya motsa koda yatsansa ba,jibgewa yayi saman gadon tamkar kayan wanki,ga wani irin raɗaɗi da yake ji a kasan mararsa,abun da bai ta6a yi ba arayuwarshi yau ya ɗanɗana ma kanshi,bazai iya tantance meke faruwa dashi ba,wata irin kasalace ta rufeshi,ya jima yana juye juye asaman gadon,cikin wani irin mawuyacin hali kafin Allah ya kawo mashi sauƙin jikin nashi,har bacci yayi awon gaba dashi,

*Boss Bature*

Wuraren sallar asuba,azmee ta kwankwaso ƙopar bedroom ɗinsu,kwankwan,dogon numfashi Sehrish taja tare da buɗe idanuwanta,waɗanda suka canza launi izuwa ja,tamkar wadda tayi ciwon ido,har cikin kunnanta take jin bugun ƙopar ɗakin nasu,amma ta kasa buɗe baki tayi magana,
Jahad ce ta farka daga bacci tana tambayar wanene,Muryar azmee tajiyo daga waje tana cewa”Aunty azmee ce,Lokacin sallah yayi,bansan ko kun tashi ba,”
“Yanzu muka tashi Aunty azmee,muna godiya sosai,”juyawa azmee tayi tare da barin Æ™opar dakin,
“ku tashi rishi lokacin sallah yayi,dan Allah a hanzarta tashi,Sallah tafi bacci da minshari alkhairi,”cike da zolaya takeyin maganar kamar yadda ta saba yi in zata tashe su,zura hannunta tayi abayanta tana Æ™oÆ™arin lalubo sehrish dake kwanciya abayanta wayammm taji babu kowa,ranta ne ya bata cewar kodai ta shiga toilet ne,gyara kwanciyarta tayi tana jiran fitowar sehrish daga toilet ko ta samu itama ta shiga tayi al’walar,duk wannan surutun da jahad keyi A kunnan sehrish tana sauraron Muryarta,

Lalla6awa tayi da rarrafe ta nufi toilet,daƙyar ta iya miƙewa tsaye,a hankali ta tura kopar ta shige ciki,batare da tabari jahad ta ankara da ita ba,

After some minutes,ta fito jikinta É—aure da towel,jin motsin fitowarta,yasa jahad saukowa daga saman gadon,
Ta nufi wurinta,tunkan ta Æ™arasa wurinta taga alamun ruwa ajikinta,yana É—iÉ—É—igowa,fuskarta É—auke da mamaki tace”Wanka da asuba”?shiru sehrish tayi batare da tace komai ba,
Jahad ta kuma cewa”da ruwan sanyi kikayi wanka ne?naga jikinki yana ta kerma,”nan ma tayi shiru bata tanka mata ba,
A hasale tace”Sehrish magana fa,nake yi maki,”
Muryarta a kasalance tace”Jahad,Am not feeling well”tayi maganar tare da wucewa izuwa gaban wardrobe,
“Meya ke damunki ne”?jahad tayi tambayar tana binta da kallo,
Shiru tayi ba tare da ta bata amsar komai ba,gyaÉ—a kai jahad tayi kafin ta wuce cikin toilet,don ta lura kamar sehrish batason zancen.

 

Back to top button