Harijin Tsoho Page 28 Romantic Hausa Novel
wasa wasa kusan sati guda kenan aljanun khadeeja sun hana kowa saƙat agidan in dareko yayi ba bacci ife ife da yunƙurin guduwa agidan kawai takeyi,wanda hakan ke mtuƙar ɗagawa daddy hankali.kullum da sabon me maganin daze zo dashi azo ayimata amma a banza,babu sauƙi sema gaba ciwo yakeyi.zahra yanzu ko kullum cikin ciwon kai take dan bata barci kullumm suna aykin tofin addua wanda abun harga Allah ita tagaji bawai bata tausayinta bane,kawai de itama ƴar adamce tana buƙatar bacci.yau wani sabon me magani ya iso daga maraɗi dn takanas daddy ya biyamasa kuɗin jirgi dn yazo ya duba masa khadeejansa ƴa guda dayafi so kaf cikin ƴaƴanshi.a falon gidan aka saukeshi inda zahra ta shiga cikin ɗakin khadeejar ta kamota suka fito falon ta zaunar da ita gaban me maganin.nanfa yafara maganin nashi da wasu irin layu yana wasu irin zantuka marasa kan gado yana yarfa mata bindin raƙumi.ayko wata ƙara khadeeja tayi ta zube agurin tana faɗin”bamason janaba bamaso muna ganin janaba inde so ake mufita se andena wankan janaba agidannan inba hkaba wallahi semun fitar da ita yawon bariki”tafaɗi tana gwalo ido waje.zahra dubanta takai gurin daddy da sauri taga shi hankalinshima ba akanta yakeba yanacan yana sauraran sharruɗan aljanun khadeejan kamin su yarda subar jikinta yana gyaɗa kai alamun gamsuwa.bayan aljanu sun gama bayaninsu me maganin yabushe da dariya yana yrfa wani abu ajikin khadeejar yanafsɗin”alhaji wannan aljani ba ƙaramin shaiɗani bane ajikin ƴarka dole se anmasa abinda yakeso zaa samu a rabu lafiya dashi,””insha Allahu zamu kiyaye inde hakan zeba khadeeja lafiya na shirya hakan don Allah kasake basu haƙuri subarta bazamu saɓawa umarninsuba ko zahra”ya faɗi yana kallon zahran wacce takaici ya gama ƙuleta tanaji kamar ta zagi me maganin.shuru tayi bata kula daddynba,ƙarshema dazama agurin be mataba miƙewa tayi tabar falon.nandeme magani ygama soki burutsunshi azuwan yana sasanci da aljanun khadeejar,wandayajima yanayi kamin su amince sufita.daddy har ƙasa ya zube yanawa me maganin godiya dan sosai yaji daɗin zuwan nashi.har mota daddy ya raka me maganin byan ya cika masa jaka da kuɗi ya tafi.dawowa yayi yasamu khadeejar bata falon,leƙawa yayi yaganta aɗakinta ta kwanta ja mata ƙofa yayi ya wuce ɗakinsa yana yiwa Allah godiyaZahra ta fusata sosai da makircin na khadeeja dan se yanzune komai ke dawo mata fresh akanta,ba wani aljani tayi haknne kawai dan tasa hijabi tsakaninta da mahaifinta wanda tabbas ita bazata lamuntaba.yanzu gaisuwace kawai ke haɗa daddy da zahra danko a dining baya yarda su zauna tare,koda yaushe yana tare da ƴaƴanshi suna wasa da dariya danko ya ya gwada yiwa zahra mgn take khadeeja zata riƙe kai azuwan ciwo yake mata alamun aljanunta zasu tashi,ganin hakanne yasa zahra ta ƙauracewa duk wani guri da zasu haɗu da daddy,abun be masa daɗi aransa amma shi anashi ganin hakan da take taimakone take masa dan in har ze ganta shaawartana taso masa kar wataran ya haike mata be saniba,wandashi kuma yafi ƙaunar lafiyar ƴarsa akan jin daɗinsa.Yau ta shiga kitchen da niyyar dafa indomie ta samu khadeeja akitchen ɗin wacce kusan sati biyu kenan suna gida ɗaya amma basu haɗuba.zahra bata tanka ta ba ta fara abinda yakaita kitchen ɗin,ƙarasowa gurinta khadeeja tayi tana ƙyalƙyala dariya zahra bata kulataba.”su zahra masu miji kince ke bakyaji,gashi cikin ruwan sanyi na miki retire daga zamantowarki matar gida yanzu kinfi cancanta da akiraki me zaman jiran saki”ta faɗi tana kwashewa da dariya.zahra bata kulataba taci gaba da aykinta,khadeeja taci gaba da cewa”yanzu bashan ruwan pussy bare aci pussyn zahra kinyi gangancin zaɓar mahaifina a matsayin abokin rayuwarki wallahi bazan taɓa sa ido ina kallon wannan baƙincikinba na shirya yaƙar auranki da mahaifina daganan har zuwa numfashina na ƙarshe.”cewar khadeeja cikin kakkausar murya.Murmushi zahratayi ta juyo tana kallon khadeejar tace”buga wasa da manyan ƴan wasa khadeeja daɗin kallone dashi,wallahi ko yankar naman jikina mahaifinki yakeyi bazn taɓa barin gidansa ba ke nidamahaifinki ɗayane ze birne ɗaya,kuma tuggu da makirci karki fasa kici gaba dayi wallahi in zakiyi so dubu zan kwance kuma seya dawo kanki ki rubuta ki ajiye gindinane mahaɗin burar mahaifinki daganan har ya gama rayuwarsa ta duniya.”cewar zahra tana wata dariya mesa jin haushi.”Zahra kina wasa da wutanefa”cewar khadeeja.”Shine ma wasan da nafiso khadeeja”cewar zahra tana juya indomienta.”Zako ki ƙone “cewar khadeeja afusace.”Zade mu ƙone domin wallahi senasa kinyi danasanin duk abinda kiamin arayuwarki muzuba shege kafasa”cewar zahra gamida ɗaukar abincinta ta ice a kitchen ɗin.Tana gama cin indomie ɗinta tayi wanka ta zuba kayanta a troley ta fice agidan ba tare data bari kowa ya gantaba semegadi bada mota tafitaba tanafita ta hau mashine tasa ya kaita airport.ticket ta siya tahau jirgi zuwa sokoto gurin anty maryam ƙanwar mamanta,wacce tun daren jiya ta kirata ta faɗamata zata zo gurinta.tana sauka anty maryam taturo aka ɗauketaa airport ɗin.tayi murna da ganinta sosai,haka itama amina ƴarta wacce suke saani da zahran, ranar kwanan farin cikin ganin juna sukayi ita da ita anata hirar yaushe gamo.washegari da safe byan sun karyane anty maryam tace amina tabasu guri,ba musu amina ta miƙe tabasu gurin sannan anty maryam ta jawo ta jikinta tana faɗin”ɗiyata kince akwai mtsala se kinzo zaki faɗamin inade dariyane amma wlh hankalina ba kwance yakeba”Gyara zama zahra tayi ta kwashe komai ta faɗa mata,har yadda sukayi da khadeeja.ayko abunka dasokkotawa,anty maryam masifa ta fara tana faɗin”idan cin buratai ya gagareki keda ammatanshi,uwata takeso yatai biɗa ga kabari yaci,wallahi bashi yiwuwa dole muɗauki mataki akai ita aƙƙarama ga iskanci”cewar anty maryam cikinfushi Itade bata sakecewa komaiba haka anty maryam ta yini tana mitar abun.Kwanan zahra biyu bata gidan amma daddy be saniba,dan zatonshi kulle kanta takeyi a ɗaki,toyau weekend yana falo tare dasu khadeeja amma bega gilmawartaba,dan ko wayarta bata ɗagawa inya kira seya ɗauka fushine take dashi.”khadeeja kiramin antynku a ɗakinta kice tazo injini”cewar daddy.Rai aɓace khadeeja ta nufi ɗakin na zahra,ta ƙwanƙwasa bataji tayi mgnba hakanne yasa ta tura ƙofar da ƙarfi tashiga cikin ɗakin,sede ga mamakinta bata ciki har toilet duk batanan,cikin ɗaurewar kan inda zahra ta tafi khadeeja ta dawo gurin daddy ta shaida masa batanan.”batanan kuma to ina taje ay bata cemin zata fita ba”cewar daddy lokacin daya miƙe hankali atashe.be jira amsarsuba ya wuce gurin megadi,ya tambayeshi ko zahra ta fita ananne yasan kwananta biyu da fitar ay.Dafe kanshi yayi dake sara masa tabbas be kyautawa zahra yadda ya fita sabgarta gaba ɗaya sam ba adalci acikin zamantakewarshi da ita,yanzu ace kwananta biyu bata gida amma besaniba kuma ko yau sun gaisa damahaifinta awaya be nun masa komaiba wannan abun kunya dayawa yake.motarshi ya shiga yaja yafice agidan wanda khadeeja najin hakan taji ba daɗi aranta ta kuma,sha alwashin inde daddy yadawo tare dazahra yau seta hanasu bacci.daddy cike da kunya ya faka motarshi a tsakar gidan nasu,zahra awaya ya kira abba,yafito fuskarsa ɗauke da annashuwa,yaja hannun daddn suka shiga falonshi da yake tarbr baƙinsa masu muhimmanci.bayan sun gaisa ya gabatar masa bun motsa baki daddy ya dubi aminins yace “don Allah kayi haƙuri nayi laifi kuma banida bakin kare kaina kawai ayimin haƙuri don Allah kuma itama abata haƙuri ta fito mu tafi zan gyara komai insha Allahu”cikin rashin fahimta abba yace”alhaji to mu ay baka mana komaiba ko wanine yace kamana laifi?”cewar abba.”Haba alhaji ko agarin mahaukata ake ay ni me laifine,yau zahrafa kwananta biyu da zuwa gida ban zoba ban ayko ba kuma ko awaya banyi mgnba ay nayi laifi”cewar daddy cikin damuwa.Shima abba damuwarce ta bayyana afuskarsa yace”zahra bata zo gidannanba wallahi kaji na rantse”cewar abba cikin damuwa.Hankalin daddyne ya ƙara tashi ya zamo daga kan kujerar yace “to inna kirata bata ɗauka zatona nan ta taho”cewar daddy kamar zeyi kuka.Wayar zahra abba ya kira,suna tare da anty maryam tana bata wani tsumi tanasha tana kumazaune kan kujerar tsuguno kasanta ansa magani ta tuɓe pant ɗinta yana ratsata.tana ganin kiran tasan daddyne yaje,ɗagowa ta faɗawa anty maryam ɗin bbantane ke kira.amsar wayar tayi ta ɗaga kiran.abba yacika da mamakin jin muryar mryam ɗin a wayar zahra.gaisawa sukayi,snnn anty maryam tace”abban zahra ƴata gurina tazo kawo ƙara kuma tunda tasan mutuncina taimin hakan toshi mijin nata sede yazo gurina muyi mgn”ta faɗi ranta aɓace.




