Gargadar So Chapter 40 By M Shakur
Sundanyi nisa ahanya yasa hannu yadauki wayanshi yayi dialing number Babanshi, Musbahu PA Excellency ya dauka yace “Khaleely Babanka na kan chamber” cikeda isa yace “I don’t care kaimai waya” cikeda lallashi Musbahu yace “Allah huci zuciyan yallabai bari na kaimai” Khaleel na kan layin kusan 5min sannan yaji muryan Babanshi a speaker yana excuse me sai chan Excellency yayi magana cikin so da kewa yace “Khaleely na ya akayi? Ina tsaka da meeting? Meya faru bakada lafiya ne”? Dan kishingida yayi murya chan kasa yace “I will send you address na wani anguwa kasameni awajen by 6, kazo da trust friends naka” dasauri Excellency yace “angama yarona zanzo, but meke faruwa lemme know wat I’m coming there for” shiru Khaleel yayi kaman bazaice wani abuba chan yace “I want to marry someone Pops” dasauri Excellency yace “aure? Aure Son? Ba mamanka is the one handling all of that for you ba, an mata screening ne ita wacce kakeson auren? Why do I have to come our lawyers da Malamai can take care of the aure for you, is my presence necessary”? Kai tsaye Khaleel yace “ai nasan dasu nace kazo Pops” dan tausasa murya Excellency yayi yace “I know, I know, karka bata rai I didn’t mean to hurt you, zanzo kawai nayi mamaki ne this is the first person dakake neman aure da kanka batare da Mom naka ta zaba maka ba ta auro maka ba, wacece yarinyar?” Kai tsaye yace “that police girl” dan zaro idanu Excellency yayi yace “you mean officer Hawwa wacce ta ceto Noor? That criminologist”? Murya chan kasa Khaleel yace “uhmm” dan shiru Excellency yayi sai chan yace “Khaleely are you sure about this decision? Cus naga yarinyar is hot tempered, bakaga yanda kuketa fada rannan ba, and you guys are almost age mate fa dan ba karaman yarinya bace, banson wacce zatazo tana baka ciwon kai ba tana wahalar da d’ana fa, I dislike stubborn girls” ahankali Khaleel yace “I can handle her Pops, I just wanna have fun with her Pops don’t worry” dan murmushi Excellency yayi cikeda kaunar yaron nashi yace “you know I will always give you kome kakeso ko? You have my support, see you by 6, I love you yarona Khaleelyn Babanshi” dan smiling kadan Khaleel yayi ya katse wayan ya yar agefe yadago kanshi yakalli Salman yace “I want every info akan mahaukaciyan nan and that photo boy of hers” gyadamai kai Salman yayi yace “yes sir” kallon driver yayi yace “Sam’s house”.Wani tamkeken estate suka wuce suna zuwa gaban gidansu gate yayi scanning motansu kawai yabude musu suka shiga, budemai kofa Salman yayi Khaleel ya sauko yawuce ya shiga flat din Sam dayake bangare daban aka budemai kofa, tundaga falo yake jiyo ihun Sam din tareda na mace, tsaki yayi yawuce wajen dinning inda yaga wine, wine cup yadauka yaje fridge yazuba ice sannan yazo ya tsiyaya wine din ya zauna yafara sipping yana jiyo ihunsu wlh sun isheshi, bacci yakeji, dan gajeren tsaki yayi ya ijiye wine glass din kawai yawuce sama kai tsaye yabude kofan dakin yashiga Sam yadago kanshi yana nishi kaman kwado yace “Hi cousin” mugun kallo Khaleel yama yarinyar dayake abun da ita yace “get out!” Dasauri yarinyar ta fixge jikinta ta duka tana kwasan kayanta ta wuce tafita Sam rai abace yace “wai kai mehaka ne eh? I’m not done fa Dan iska kawai mai bakin hali” tsaki Khaleel yayi yawuce abinshi ya shiga next dakin yafada gado yana lumshe idanu bacci yakeji sosai.Kusan 20min Sam yadauka dan saida yayi wanka sannan yafito yashiga dayan dakin yana kallon Khaleel dake lumshe idanu yace “ya akayi Lee”? Da muryan bacci yace “wake me before 6 zamuje daurin aure” Sam yace “wani daurin aure wazaiyi aure?” Yana kulle idanunshi yace “me”? Dasauri Sam yazauna bakin gadon yana kallonshi yace “yaushe aka fara daura maka auren gayyatan jama’a? I thought a seminar room na gidanku ake komi”? Hamma Khaleel yayi yace “this time is different” “wazaka aura”? Sam ya tambaya da kosawa, Idanun Khaleel a kulle yace “that Police gurl” fashewa da dariya sosai Sam yayi yace “Leee bakada mutunci shegen gari! Ai nasan after all that girl said you must find a way to show her who’s the boss, there’s nothing da zakaso da bazaka iya samun shi ba, and comfortably use it and dump it” murmushi kadan Khaleel yayi yace “starting tonight! She will belong to me!” Sam na annashuwa yace “use her kayi BDSM kamata lilis, 50shade of Lee zakai da ita” dan dariya kadan Khaleel yayi murya chan kasa da bata fita da kyau sabida bacci yace “she’s sick I don’t wanna hurt her now!” Da sauri Sam ya kalleshi jin maganan dayayi which sounds so unlike him yace “Lee mekace? Cousin? Kai Khaleel?” Yakai hannunshi yayi tapping nashi amman ina yayi bacci, dan murmushi Sam yayi yace “shegen yaro to ahaka zaka auren? Lemme call Balalau designer” kiran designer yayi aka turamai bespoke manyan kaya dayawa na gizna ya zabanma Khaleel milk shiya dauki ash yatura kudi around 4 aka kawo musu kayan wuraren 5:00PM wayan Khaleel yahau ringing ganin Pops ke kiranshi yasa Sam yashiga tadashi da kyar yatashi wayan Sam yabashi karba yayi yasa a kunne yana lumshe idanu yace “gamu a hanya already” gyadama Pops kai yayi yace “okay” Dasauri Excellency yace “bacci kake ne Khaleelu?” Ahankali yace “uhn” cikeda so yace “okay tashi kashirya sannu stop stressing yourself” katse wayan yayi yana kallon Sam dake shiryawa baiyi magana ba Sam yace “jekai wanka ga kayan ka nan my gift for ango” dan tsuki yayi kawai yatashi yafada bayi yayi wanka yafito jallabiya mai kyau yasa ya shimfida dadduma yayi la’asar yana idarwa Ga mamakin Sam saiyaga yawuce yana bude kayan without complain cus baison saka manyan kaya yafara sakawa Sam kawai ya tsaya yana kallonshi…….Tun around 4 Baba yabar asibiti yakoma gida, yana kwalama Ramla dabata dawo hospital ba sabida Ammi tacemata yazauna kawai an basu abinci kira, dasauri tafito tace “gani Baba” murmushi yayi yace “dauko hijabi kibini kofar gida tabarmai zamu shimfida kaman zanyi baki da yamman nan” biyo Baba tayi har dakin Umma data hadarai Baba ko kallon inda take baiyiba yashiga kwaso tabarmai daga dakinshi yana bata taba karba sannan suka wuce waje tare tashiga shimfidawa yace “bari na leka gidan Malam Sama’ila Allah yasa yana nan” yawuce yana kallonshi yashiga sallama a gidan dake just 2 houses daga nasu.


