Hausa novels

Matar Hariji Page 19 Romantic Hausa Novel

Cikin tsoro tace “nashiga uku na irin wahalar da nasha jiya kenan?” Dariya tayi tace “tabdi yarinya ai ta jiya shafar mai ce yanzu kinga kin gamashan wahalar wannan sauranki dadinsa shima kwananan Zaki fara kwasheshi anayi kina cewa ohhhhh babe qara yi da qarfi dadi Babe” kunyace ta kamata ta rufe idonta tace.“Kayyy Allah Aunty Zulaiha babu dadi fah nikam bama zaa qara ba banaso ya riqe kayansa” murmushi tayi tace “aa baza ayi hakaba ki more amarcinki yarinya kiji dadinki da mijinki” wasu tarkace ta hada mata ta bata tace “bari na hada miki wadannan kisha Zaki dainajin zafin gurin zai washe yanzu”Kofi ta dauko da nono a freegde ta zuba maganin a ciki ta karkada tabata tace “ki shanyeshi sannan ki sha wannan tsumin zakiji dadin jikinki sosai” shashashar ku ta bude ciki ta dirke magani tas ta koma ta zauna sukaci gaba da hirarsu.Sai biyar mijin Zulaiha yazo ya dauketa sukayi sallama Hauwah me hannun kyauta turarukan da malamarta ta hada Mata ta bata cikin wadanda ta taho dasu sukayi sallama akan sai jibi zata dawo, sai lkcn ta samu damar sauka qasan Lameer na zaune a parlourn qasan yanata yiwa Fadwah wasa yaga fitowarta ya zuba mata ido yana mata murmushi.Itakam qasa tayi da kanta Fadwah ta zame ta nufota ta washe baki tace “babena nayi missing naki bakije mun gaisaba yau” kwanciya yarinyar tayi a kafadarta shikuma ya janyota ta fado jikinsa ya sauke numfashi yace “kinyi kyau fiye da kullum babe sperm dina ya karbeki Allah yabani ikon bakishi kullum Allah yasa ke bazamu samu matsala dakeba”Janyewa tayi a jikinsa ta dosana mazaunanta a kujerar tace “tabdi qatuwar matsala ma ai wlh ka dameni guduwa zanyi danma dai Aunty Zulaiha tace daga na jiya an dainajin zafi yanzu saura dadi” Mubaraka dake zaune ta hadiyi wani baqin ciki shikuwa gogan ya sake matsowa jikinta yace “ni dama dadi naji wai ashe har ihu na rinqayi Ina Kiran dadi zai kasheni oh su gulma anyi asara kuma kinsan ashe Hajiya na taji sanda nake ihun dadi gsky Babe na keta dabance” miqewa tayi a qufule tace “eh naji Lameer ai and dade ana ruwa qasa na shanyewa ba yau ka bara zalumtata ba ba yau ka fara cin amanata ba ince har Mata kake ajiyewa a garin da kake ko an fada maka bansani bane”Ko kallonta baiyi ba ya dauke Fadwah ya sauketa a qasa yace “jeki kwanta Luvly” miqar da Hauwah yayi yace “muje ki tayani nayi wanka muyi sallah mu dora daga inda muka tsaya”Kama hannunta yayi suka shige suka barta tsaye da sakakken baki.Zama tayi a kujerar dabas tana kallon jaririn hannunta tsoronta na qaruwa tunda ta haihu bayan daukar da yayiwa yaron a asibiti baiko qara kallonsa ba ko dazu data miqa masashi cewa yayi ta kwantar dashi, tsoronta yana qara nunkuwa a ranta tace “kardai fah ya fahimci wani abu”Shima a bangarensa ya kasa nutsuwa zuciyarsa cike take da tunane tunane tana ayyana masa abubuwa da yasa game da matar tasa da dan da ta haifa masa ya rasa meye yasa daya kalli yaron gabansa ke faduwa, ya rasa meye yasa bayajin digon son yaron a cikin zuciyarsa kamar yanda yakejin na Fadwah.Zubewa yayi a gadon yana saqale da babensa yace “ki kwantarmin da hankali Babe bansan meye yake damuna ba na tashi da farin ciki ya rikide ya koma damuwar da bansan meye asalinta ba” shafa qirjinsa tayi a hankali tace “could down babe dama wani lkcn ana samun haka fah”Bakinsa ya dora saman chest dinta yayi kissing nata yace “yaushe Zaki bani babyn da zanyi farin cikin zuwansa duniya inason ranar da zanganki da cikina kina zama da yan dabaru, a lkcn ne zan kaiki rugarku su Baffa suganki da jinin Kado a cikinki naga yaya zasuyi da ikon buwayi”Shiru tayi ta lafe a jikinsa tace “inason ganin Gwaggona nasan itama tanason ganina” numfashi ya sauke yace “kin tabbata?” Daga masa kai tayi yace “ok zakije very soon amma sai mun dawo daga U.S.A da naso barinki anan zuciyata taqi nutsuwa gara duk inda nake mu kasance tare”Miqewa yayi ya fara rage kayan jikinsa ya rage dagashi sai boxes ya kashe musu hasken dakin ya kunna lamp ya shige bargon tare da janyota jikinsa ta fara zillewa yace “don Allah kada kiyimin haka nayi miki qoqari 8 mouths kina hutawarki haba Hauwah” Kuka ta saka masa tace “zafi fah har yanzu nakeji a gurin kuma gurin kamar ciwo dazu da naje zanyi fitsari…” Kwantar da ita kawai yayi a jikinsa yace “ok shikenan yi baccinki kawai” yanajinta tana sauke ajiyar zuciya har bacci ya dauketa yayi musu addu’a yaja musu bargo”Shikam ba bacci yayi ba saboda wata muguwar sha’awa dake cinsa mararsa tanayi masa ciwo sosai maganin da yasha daren jiya bai sakesa ba har yanzu daqyar a daddafe asuba tayi yanayin sallah ya dawo ya rinqa lallabata da kalamai yana fada mata bazataji zafin ba.Daqyar yayi nasarar shawo kanta ta yarda jikinta na rawa ya fara romance nata bai dauki wani lkc ba yaga ta sakar masa jiki har tana tayashi yaji dadin hakan sosai shima ya rinqa kunnata saidai ya tabbatar yakaita qarshe sannan ya fara shigarta da dabara da farko bataji zafin ba saida ya saita kansa a ciki ta qanqameshi cikin rawar jiki tace “wai…. wayyoh Lameer zaz…zafi wayyohhh Allah na……..” A hankali ya rinqa bi da ita har ta haqura ta sallama masa yaji dadinsa yadda ya kamata cikin ransa yanajin dama wannan farin cikin ya dore musu shida babensa, itakam bayan ya zare jikinsa daga nata kwanciya tayi luf a jikinsa tana mayar da numfashi yanata zuba mata ruwan albarka.Sun huta sosai sannan ya dauketa sukayo wanka ya rinqa lallabata saboda shikam yana tsoron ta botsare masa musammam yanzu da gdan nasu yake a cike da baqi, da dabara ya jata yana janta da hira har ta saki jiki sosai dashi suka shiga kitchen suka samawa kansu abinda zasuci.Amma fah raki yananan tunda halittane shine yake daqusheta da yaji tace “washhh” sai yace “idan kika cika qorafi komawa zanyi nafiso ki horu sosai” hakanan takeyin Shiru bacci ya dauketa a jikinsa ya dauketa cak yakaita dakinta ya kwantar da ita ya shiga nasan ya gyara ya sake cire bedsheet din da suka bata.Da kansa ya wankeshi yanajin nishadi da soyayyarta na qaruwa a zuciyarsa ko Ina saida ya gyara Mata ya shirya ya fita zuwa qasan lkcn takwas da kwata gaisawa sukayi da kakar mubaraka da taketa binsa da kallon mamaki.Shafa kansa yayi yace “ban fito da wuri ba Kaka inada mara lfy ne yar uwartata itama ba lfy ta isheta ba shiyasa ban samu fitowa da wuri ba” itadai tsohuwa batace komai ba saboda ba huruminta bane dama Mubaraka ce ta dameta da mitar yanacan yana shan soyayya da matarsa ya manta dasu.Shassheqar kukan da Lameer yaji a can qarshen gadon yasashi juyawa ya kalleta ya haura gadon ya karbi Muftahu a hannunta ya zuba masa ido gabansa na faduwa yace “bansan meye yake damunki ba kinsa kishi a ranki wanda idan kikayi wasa zai zama sanadin rabaki da duk wani walwala naki”

Back to top button