My Uncle Page 15 Complete Hausa Novel
Tabangaren iman kuwa itama tana zuwa kan gado tafada tana mayarda numfashi mamakin Aliyu take sosai dama, haka uncle yake, tab wlh kamar bashiba,yasauya sosai Ashe dama uncle bashida kunya jiyanda yake gayamin magana tuna first night dinsu dakuma yanda yadinga gayamata yanasontane yatsaya mata arai yaushe wannan mutumin yafara sona anya kuwa gaskiyane ko yaudarata yake kokuwa kunnena yajiyomin badaidaiba takara fada jin kamar antaba kofa yasata zabura tashige bandaki domin azatonta Aliyu ne domin tana matukar jin kunyar hada ido dashi idan tatuna wai yau ita iman yau tazauna daga ita sai Aliyu agida daya a daki daya gado daya blanket daya sa annan uwa uba harwata mu’amar ma aurata tashiga atsakaninsu kuma haryake gaya mata kalamai masu tsayawa arai wunkanta tayi natsalki da kuma na sabulu sa’annan tadauro alwala domin anfara kiraye kirayen magrib bady lotion dinta tashafa mai dadin kamshi sa annan tafeshe jikinta da turare masu daukar hankali jallabiya tuzura tagabatarda sallar magrib tajira isha tayi sa’annan ta ninke sallaya da hijab jallabiyar tacire ta janyo towel zata daura Aliyu yabude Kofar yashigo aikuwa iman dukewa tayi akasa sabida komai babu ajikinta Aliyu kuwa ido yazuba mata yanajin wani fitinannen feelings na bijiro mishi saurin karasowa yayi yarikota zaitadata wayyo please uncle dan Allah kafita zansa kayana murmushi yasaki kawai yayi sama da ita hannayenta tasanya tana kare kirjinta Aliyu kam Sam bai kulata ba kan gado yadorata aikuwa tayi saurin kamkameshi tashige jikinshi tana cewa please uncle bafa kyau mutum yashigo dakin wani ba sallama kumafa ba kaya ajikina Dan Allah ka kulle idonka tab lallaima angely ni saunawa kina shigarmin daki kina ganina bakaya amma bandamuba saike Allah idan kika matsamun rawama zakimin ahaka jikinshi takara shigewa tana boye kanta a kirjinshi nifa uncle banataba ganinkaba ohhhhh bakutaba ganinaba kinaso kigannine to bari nanuna miki yafada yana kokarin zare dan boxer dinda ke jikinshi dama dagashi sai singilet ne aukuwa iman batasan lokacinda tasanya hannunata tarike mishi boxer ba tanacewa Allah uncle wasa nake nagani kayataccen murmushi yasaki yana gyara wandonshi matsoraciya kawai aidanine ke yau sainagani nikam a a uncle banaso tafada bakyaso keda abunki niba Abu nabane tafada tana kara narke mushi aikuwa yanayin Aliyu yafara sauyawa yafara wasa da’ita kuka tasanya mishi sabida taga abun nashi bana wasa bane murmushi yayi yanacewa Allah yarinyarnan kincika tsoro nakusa kai karanki wurin aunty fa idonta tazaro kace me ta tambaya tabala’in birgeshi yanda kuruciyarta tafito afili sai ayanzu yake ganin wautarshi ada da bayason auren karamar yarinya Ashe dadin zamane dasu susanyaka nishadi da walwala Ashe kowacce mace da tata baiwar dogon tunanin da da Aliyu yatafi yasanya har iman ta sulala ta dauki towel dinta ta daura Aliyu baisan anyiba tana kokarin bude wardrobe taji anrungumeta tabaya kanshi yadaura akan kafadarta sa annan yazakeyi hannunshi da waist dinta murmushi tasaki ita kanta tarasa meke damunta tadaisan bason Aliyu takeba amma kuma tanajin dadin yanayinda suke ayanzu sa’annan tarin tambayiyine aranta tanaso ta tambaye Aliyu amma batasan ta’ina zata somaba kayanda take kokarin dakkowa yamayar yarufe wardrobe din sa annan yajanyo hannunta zuwa kitchen yana cewa yau abinci zaki dafa mana baby yunwa nakeji ita dinma yunwar takeji Dan haka atare suka dafa indomie suka soya egg sai kamshi ketashi aliyu sai hadiyar yawu yake kan lemu mai sanyi iman tadakko musu haka suka zauna falo sukaci suka koshi daga farko har iman taso nokewa amma yanayin yanda aliyu yake janta da fira yasanyata sakewa taci saida suka wanka wurin dasuka ci sa’annan suka kashe komai a falo dakin iman suka wuce brush sukayi suka fito kan bed ya kwantarda ita tazata dakinshi zai koma saikuma taga yakashe globe yadawo bayanta yakwanta blanket yaja musu sa annan yamatsa ya rungumota jikinshi zata kwace jikinta ya rada mata akunne ba abunda zammiki dear kwantarda hankalinki labari zamuyi yau zakiyimin duk tambayoyin da kikeso nima kuma zan miki wazai fara to yatambaya kaizaka fara uncle a a baby kece Karama kezaki fara dama iman tanada tambayoyi dayawa akan Aliyu Dan haka tafara tunanin ta ina zata soma inajinki angely uncle waidagaske kanasona tajeho mishi tambayarda tasashi murmusawa jinyayi shuru tadago idonta takalleshi kai kawai yadaga mata tamayarda kanata kan kirjinshi takwantar niko nakesonki iman idan ma da abunda yafiso to inaga shi nake miki Fateema kinsan tun lokacinda nafara sonki kai kawai ta’iya girgiza mishi tun kina Yar seven years ni ada nazata kawai gamon jinine ban fahimci sonki nakeba sai lokacinda kika koma Gidan aunty dazama lokacinda mijin aunty yarasu aunty tazo da bukatar nidinga zama awurinta ummah taso tahana amma bayan aunty tawuce nazo nadinga lallaba ummah sa’annan naroketa ta lallabamin Abba ya amince inkoma kawai amma Dan Allah kada tanuna da son raina kinsan meyasa nai hakan takara girgiza mishi kai sabida ke iman juyowa tayi takalleshi yessss ke iman sabida ke alokacinfa bansan so bane kawai natsinci kaina dason ganinki akoyaushe to saiga dama kuma tasamu zamu rayu agida daya aikuwa haka akayi nadawo Gidan aunty dazama zakiga kamar banasonki nafi takura miki wlh Allah bahaka bane kawai inaso nakaryata zuciyata da tunaninane domin alokacin gani nake yaza ayi naso karamar yarinya kamarki tsananin kishinki nake Iman domin lokacinda duk wasu alamomin zama cikakkiyar mace suka bayyana agareki a family akafara cewa anasonki har ciyon zuciya yaso kamani amma nayiwa tufkar hanci duk Wanda naga alamun zaice sonki yake taka mishi birki nake tunkafin batun yaje gida babban abunda yaso dagamin hankali shine Abdul Wanda banfarga dashiba sai lokacinda nazo nasameku kuna fira ranar kamar zuciyata zata fito domin bayan nagama daukar hukunci akanki lokaci danashiga daki kuka nadingayi ina ganin ni nahana kaina soyayya ina jiranki kikai koda 25yrs ne sa annan kinyi hankali sa annan inbijiro da maganar aurenki amma ke kinanan da wani kuna soyayya har yafara xuwa zance bincike nasa akamin akan Abdul natura sojajinmu suka mishi mugun gargadi akan yafita harkarki ko ahanya ya hadu dake to yacanja hanya shiyasa baki karajin duriyar Abdul ba tun ranar abunda takara tadamin hankali ciyo na Iman inada stananin sha’awa sperm yamin yawa haryana sani ciyon mara shine yake tasomin duk dare idan baxaki manataba ranar muntaba haduwa da dare a kitchen kinzo shan ruwa nikuma ciyon marar yamatsamin har muka cikaro kika fado jikina Allah ranar dakyar bacci barawo yasaceni da narufe ido kenake gani gashi ranar ko bra baki sanyaba kirjinki danawa suka hadu har gobe ina tuna wannan kuma yana sanyani nishadi nasan dole za ace inyi aure sabida ciyona shiyasa naki gayawa kowa ciyon sai salim da shine likitana kuma aminina kuma shima nagargadeshi kada yagayawa kowa nacigaba dashan magani Kawai amma duk da haka inashan wahala alokacin nayi niyyar aure koda banason wadda zan aura amma kuma banason hada soyayyarki data wata mace kwasam ranarda ciyona yatashi aka kaini asibiti bayan an sallamoni ranarda bazan taba mantawa da’itaba ranar friday ranar da tsananin farin ciki yasanya aliyu haidar kuka iman ranar nayi kukan farin ciki nayi salloli nagodewa allah dayakarbi addu’ata habanike acikin sauki batareda nazubarda ajin danake takama dashi ada ba ke intakaicemiki gidan nan nazo nakure sauti nayita rawar farin ciki abunda ko akuruciya nibantaba rawa ba amma sai akanki iman lokacinda Abba da daddy suka kira meeting Su azatonsu wai banason auren basusan alokacinma kallonki nake ina imagining wai kinzama tawa mallakina halaliyata da aka gayamana nida ke naga kintada hankalinki nima nawa hankalin bakaramin tashi yay ba amma nadaure bannunaba danaga kuma kindan kwantarda hankalinki dakika dawo Gidan aunty abun yamun dadi saikuma tafiyar gaggawa da ta tasoma mana awurin aiki naji ba dadi amma tawani gefen abun yamun dadi zanyi nisa dake domin matsawar inaganinki agidannan kuma amatsayin matata to bazan iya hakura har lokacinda nadiba mikiba nandanan zuciyata zata fallasamiki asirinta amma idan nayi ne sa dake zaifi bansan nayi wautaba sanda nakwana natashi bansaki a idonaba alokacin nafahimci bakaramin illa sonki yaiminba sheshekar kukan iman kawai yaji ya dagota yatsura mata ido baihanata kukan ba said a tayi shuru Dan kanta tace Ashe uncle har haka kakesona kuma baka taba gayaminba hawaye yashare mata yana Dora hannunshi kan hannunta yace wautace iman irin. tawa wlh wautace iman…Domin Sauke cikakken littafin a waฦดoyinku na hannu sai ku danna bulun rubutun dake kasa ๐๐๐๐https://aihausanovels.com.ng/novel-document/my-uncle-hausa-novel-complete๐๐๐๐๐
