Harijin Tsoho Page 19 Romantic Hausa Novel
Washegari da safe kodatai sallah ƙin fitowa tayi bare su haɗu da daddy,shima bebi takantaba,dan yasha alwashin baze sake nemantaba inde ba itata kawo kanta gareshiba.kuɗi yacajiye mata kan dinning yayi ficewarsa a gidan ransa fess dan yanayin da suka kasance jiya yanayine dabaze manceba. shiyasa har ƴan office ɗinsa sedacsuka fahimci yana cikin farinciki.zahra seda ta tabbatar daya bar gidanne ta kira aminan nataawaya,tace suzo gidanta akwai labari inda halimatace gatanan zuwa itako khadeeja shewa tayi tace”ƙawata saki nawa akayi?””khadeeja ba batun saki bane matsalace babba pls kizo musan ta inda zamu ɓullowa abun”cewar zahra cikin damuwa.”Am sorry zahra bazan iya zuwa gidankiba dan yanzu haka minti goma ya rage jirginmu ya tashi zuwa Holland banyi niyyar faɗa miki bane nasose na isa inmiki surprise ,amma agurguje bani labari meke faruwa?”cewar khadijan itama cikin damuwa.”Khadeejawai ashe tsohon da akace an auramin ba kowabane se daddynki,kiji ata lukutar masifa don girman Allah.”cewar zahra tana hawaye.A zabure khadeeja ta miƙe tsaye tace tana dafe ƙirji”wai mahaifina kike nufi zahra?””shifa khadeeja se jiya ya bayyanamin kansi ina cikin matsala khadeeja ku taimakeni”cewar zahra cikin matsanancin kukan ayasa khadeejar itama fashewa da kuka.”Zahra na yarda dake nasan bada saninki akayi wani kwaɗon ba,amma naroƙeki kiminalƙawarin har mu gama,tsara yadda daddy ze sakeki kibar gidansa don Allah ko hannunki karki bari ya kama,bare har wani abu yacshiga tsakaninku,in kikaimin haka zanji sanyi azuciyata in gamsu ba amanata kikaciba”cewar khadeeja tana riƙe kukanta.”habahadeeja daddynefa meyasa har kike zaton zan bashi kaina da hankalina wallahi na miki alƙawari indedanwannanne ba,abindacze faru,nide kawai kubani shawarar abinda zanyi yasakeni”kiran passinger aka farayi hakanne yasa khadeeja tace”wannan ba damuwa bane zahra in mun sauka zamuyi waya yanzu zamu shiga jirgine pls kidena kuka ki kulamin da kanki bye”cewar khadeeja tana kukan baƙincikin abinda mahaifin zahra yay mata.watakan ya aurawa zahra mahaifintane dan ya rama mata abinda tai mata,lalle yacika baƙin mugu,shiyasa yay mata hakan,amma ay da sauƙi tunda zahra batason auran zatayi duk me yiwuwa wajan ganin tasa zahra tayi abinda daddyn ze saketa salin alin.da wannan tunani ta shiga jirgi ita da sauran ƙannana suka ɗaga zuwa ƙasar Holland dan guanar da karatunsu acan wajan ƙanin daddy uncle yusuf.Jiki na ɓari halima ta iso gidan na zahra dan zatonta mijin zahran duka yay mata,tana,shiga zahra ta rungumeta ta fashe da kuka abincyay matuƙar ɗagawa halima hankali itamacta kama kukan tun kan aji abindaakayiwa zahran dan tasan duk abindaze sa ƙawarta kuka itamaabun kukanne agurinra.sun jima suna kukan kamin suyi shuru,halima ta dubi zahra tacecikin karyayyiya murya”bestie faɗamin abinda ke damunki in inada maganinshi wallahi zan miki da yardar Allah,””Halima ashe mahaifin khadeeja abbana ya auramin,se jiya ya bayyanamin kansh”cewar zahra tana share hawaye.Tureta halima tayi ajikinta race “yanzu nufinki wannan kukan dana tayaki na yishine akan abba ya auawa mahaifin khadeeja ke?”cewar halima tana wurga mata harara.”Ay da kinga yadda tsohon banzannan jia ya dinga shamin nono yana nunamin burarhi wallahi Allah nasan tsabar takaici ke se kin kusa mutuwa”cewar zahra tana ƙara kamo halimar tana kuka.hankaɗeta halimar tayi tac”to abu na farkode Allah ya isa hawayena da kikasa nai asararsu ba akan abinda ya dace nayi kukanba,””Kefa halima na fahimceki abu baya wucewa agurinki,tunda kukasamu saɓani da khadeeja shikenan kullum burinki abu maradaɗi yacsameta,ke in kece yaczakiji ace ƙawarki ta auri mahaifinki?”cewar zahra cikin ɓacin rai.”wallahi Allah dama baazzalumin bawansa bane se wanda ya zalunci kanshi, da nayi niyyar bari abun a raina har abada kamar yadda mahaifinki yaso amma daga baya sena fasa gashiko ranar amfanin hakan tazo”cewar halima tanadanne danne awayarta.”halima kinsani aduhufa menene abban nawa ya buƙata pls yimin bayanin abinda ban saniba.”cewar zahra aruɗe dan zatonta ko abbanta itama ɗaya acikin ƙawayen nata ze aura.”khadeeja ba amanata taciba zahra amarki taci,bada saurayina na kamataba zahra da habeeb ɗinki nakamata,kuma ga hotunacda video ki gani shi naje na nunawa Abbanki na roƙeshi ya hana habeeb auranki,shine shikuma yaba daddy ke wanda ni hakan da yayi yamin daɗi matuƙa “cewar halimatana miƙamat wayarta wacce taje tayi undo a trash datasa hotunan ada suka dawo kan wayarta.hankali tashe zahra take bin hotunan da kallo da video ɗin da yake sumbatar laɓɓan khadeejar,ɗagowa tayi ta dubi halimar ana kukan takaici da baƙinciki tace”tabbas ke ƙawace da kowacce ƙawa zatai fatan samu a rayuwarta,nagode bisa tseratar dani auran habeeb da kikayi, banmacsan taya zan iya kwatanta godiyar tawaba ,ashe duk wannan faɗa dackike da khadeeja kinayine domin ni,to ay gashinan Allah baya zalunci se wanda ya zalunci kanshi,tabi saurayina datasan inaso kamar rai,nikuma gashi Allah yasauyamin da mahaifinta duk da bana sonshi halima wallahi sena zauna dashi zanyi amfani da wannan damar in rama abinda tamin dan ta cutar dani”cewar zahra cikin kuka.”Ki natsu zahra mahaifinki baze miki zaɓin da yasan ba alkhairi bane,koda kai tsaye bazaki nunawa daddy kin sakkobato karki dinga yimasa rashin kunya tunda da kinsan de uba kike kallonshi ba rashin kunya tsakaninku”cewar halima atausashe.Share hawayenta tayi tace”wai shegiyar har take cemin wai kar in bari ko hannuna uban nata ya riƙeba batasan har nonona ma na shayar dashiba,ashe ba,daɗi kenan,ayko sena koya mata hankali”Wata shewa halimatayi tacetana dafa zahran”au wai ita khadeejance me cewa karki bari ubanta ya raɓeki?””Eh mana ay ya turasu halland suna hanya ma yanzu haka “cewar zahra.”To karki sake ki nuna mata baki ayki da shawarar tata kibarta in ta sawo ƙasar idanunta sa nuna mata in kuma lokacin kin haihuma kinga tazo tayi renon ƙaninta,wallahi na tsani yarinyarnan”cewar halima.”Kowa yaci tuwo damu miya yasha khadeeja setayi danasani inde nice”sunjima suna hira da halima dan bata tafiba har seda daddy ya dawo,cikin sakin fuska ya amsa gaisuwar data durƙusa har ƙasa tana masa,kamar yadda aka saba abaya.ga mamkinsa jakar hannunsa zahra taje ta durƙusa har ƙasa ta karɓa ta juya takai masa ɗaki,bin bayanta yayi da kallo yana tunanin abubuwa da dama.Ɗakinshi ya wuce,inda yasha mamakin ganin yadda aka gyareshi inbanda sassanyan ƙamshi ba abinda yakeyi.kan gado yaje ya zauna yana ƙarewa ɗakin kallo yanajin sanyi aranshi duk dacyasan ba zahrace zatai masa hakan dan raayin kantaba sedan zuwan halimar wacce dama yana yabawa da tarbiyyarta..




