Gargadar So Chapter 94 By M Shakur
Hankali tashe Excellebcy yakashe meeting din baima tsaya nusu sallama ba ganin Khaleel na kuka, dagoshi Excellency yayi yana salati hankalinshi yatashi iya tashi yace “Khaleely wat is it? Meya sameka? Jikinka ne? Nakira Dr? Kai Khaleel, menene wai kake kuka haka? Innalillahi wa Innailaihi raji’un? Ya Allah, Ibrahim, Son!” Inaaaa Khaleel bayaji, he’s extremely and totally hurt, Excellency ya haukace kaman zai zare ganin yanda Khaleel ke kuka akafanshi yace “Zeenatu, Zeenatu Musbahu,Musbahu” sai kawai yazube akasa yana daga fuskan Khaleel daga kafafunshi yace “Khaleely kalleni nan inada raina fa, gani nan I am right here kalleni” yakama hannun Khaleel dake kuka yadaura akan fuskanshi yace “why would you be crying meke damunka ne? Kai ko ciwo ne I can use my last money na kaika asibitin bangon duniya mu sami magani, babu abinda zakaso da bazan samo makaba, meke damunka me kakeso? Why are you crying like this”? Daidainan Mom tashigo jin kiran da Excellency yamata, ganin yanda Khaleel ke kuka saida gabanta yafadi ta kwaso da gudu tazo wajen tace “Innalillahi meya sami Khaleely Alhaji kunyi fadane? Meya hadaku?” Arude Excellency yace “I thought kene ma” kama Khaleel Mommy tayi ta manna kanshi a kirjinta kaman yaron dazata bawa nono tsabaragen so tace “my baby menene?” Mutanen nan na son dansu wai! Khaleel ba magana sai kuka, Momy kusan shiga mini panic attack tayi tana jijjiga Khaleel while Babanshi na kiran Doctor shi, Mommy cikeda so tace “Khaleel gani nan Mamanka i am right here hakama Babanka we will never leave you no matter what, Wat is wrong wat is disturbing you?” Da kyar yana wani nishi yakama hannun Mommy yakai kan zuciyanshi yace “this hurts Mom alot help meeee is hurting meee” Wlh sai kawai Excellency yafashe da kuka danshi dama kwarkwar ne akan Khaleel Mom ma tafishi taurin zuciya akan Khaleely, cikin kuka Excellendy yace “azo acire zuciyata nabaka nawa asamin taka, dan da zuciyanka yayi ciwo gwara tawa tayi I can’t bear it”Khaleel nawani irin nishin kuka yace “Pops mesa baku hanani daina shan alcohol ba when I started back then in the UK? When I started smoking why did you all makes me feel is okay to smoke? It’s okay to smoke in front of you it’s okay? It’s okay to party? Why did you show me I don’t have to go outside nayi kome nakeso, Mom and Pops you guys showed me is okay muyi kome mukeso agabanku me and Sam Uhmm? Mommy why?” Excellency yace “it’s okay kayi kome kakeso as long as it makes you happy” ahankali Khaleel still crying yace “but is bad Pops Allah yahana!” Dasauri Excellency idanunshi sun rufe kan soyayyan danshi yace “but ai yaro ne kai yara acts like that ka girma zaka dena kagani inashan wani abu? Sabida nayi girma am an adult ”Shiru Khaleel yayi yana kallon both parents nashi har lokacin idanunshi sunyi jajir idanunshi bai daidaitu ba ahankali yace “Pops Moma” dasauri dukansu biyun sukace. “Yes Son” murya mai sanyi yace “zan karbi Noor daga hannunta I’m giving Hawwa Noor” dukansu kallonshi suke fuskan Mom ya chanza sosai ahankali yace “inaso Hawwa ta tarbiyantan da Noor she’s just 4yrs now, Pops banso kutaso da Noor like me she will be doing bad things and be feeling kaman she’s doing the right thing, Mom our workers to pack all abubuwan Noor from this side to mine” Mom zatai magana Excellency yarigata cus yasan mezatace yace “okay angama” shiru yasakeyi sai kawai yatashi daga jikin Mom yamike ahankali Dad yace “ka zauna ur Doctors is coming” hanyar fita daga office din yayi yace “yasameni adakina” yawuce yafitaCikin fada sosai Mommy tace “can you see this whole thing sabida tsohuwar yarinyar nan ne? Who did she think she is tana samin d’a kuka, tun wuri muraba auren nan” Shiru Pops yayi saikuma yayi murmushi kadan yace “I like her” dasauri Mom tace “Excelelndy kaji mekace kuma?” Murmushi yamata na manya yace “Zeenatu wat we couldn’t do to our son just after 2days of aure yarinyar nan is doing it to him, when it comes to Khaleel ni da ke are very emotional and sentimental, munsan shaye shaye ba kyau, all this auri sakin imagine muke nemimai mata duk baida kyau but we loves Khaleel so much da we are ready to be giving him kome yakeso koda Allah yahana” Excellency ya saukar da ijiyan zuciya yace “Alhamdulillah da shigowan Hawwa rayuwan Khaleel let’s wish them the best and support them” Momy cikeda bala’i tace “wani support yarinyar da batason d’ana ta tsani Khaleel fa” dan dariya kadan Excellebcy yayi yace “wlh bata tsaneshi ba this is love! Fadan datakema Khaleel din nan har yana kuka so ne! Abinda kake so kake damuwa dashi, yarinyar nan nason danmu sama da tunanina da tunaninki baruwanki afadansu zasu shirya kansu they love each other so much you will see let’s pray for them idan Khaleel ya natsu kema hankalinshi zai kwanta, kin dauka ban gani da all this work bane? But nakasa handling mishi komi sabida he’s not responsible but idan AHawea tagama gyara mana shi he will take over our empire.Tunda Hawwa taji karan bude kofan falo da fitan Khaleel sai kawia taji ranta yamata badadi, like asalin ba dadi sai tama farama kanta fada mesa tama mai magana haka? Meya mata? Mesa ma ta duba chat nashi da abokinshi abi cousin dinshi ne ma Sam din oho? What’s her business, da kyar da karfin hali ta tashi tashiga bayi tana ware kafafu ta zauna aruwan zafi tafito tai salla tadauki balm din da kanta tashafama kanta tasha magunguna tazauna awajen har Isha’i ta idar sai kallon kofa take wasa wasa har 11 Khaleel shiru bai shigoba fitowa tayi daga dakin tana tafiya ahankali tashiga dakinta yana nan yanda suka barshi cikeda takaici tace “very lazy boy babu abinda ya iya” ta harari dakin sai kawia tashiga gyarawaSaikuma ta dakata taje window ta leka babu Khaleel babu alamunshi gyara gadon tayi ta chanza bedsheet ta tattare komi tafito dakinshi ta kalla sai kawai tahauji inama yana ciki wucewa tayo tabude ahankaliTabude kofan dakinshi dakin na kamshin sa komi na nan yanda suka bari ga boxer shi akasa shiga tayi ahankali ta duka ta dauki boxer shi da jallabiya data gani ta tattara takai laundry basket saita shiga zare zanin gadon da duve katifansu baiyi komiba taje dakinta ta dauko sabon zanin gado ami shegen kyau da bargo blue ta shimfidamai na da duk takai laundry basket sai kawia taji takasa fita ta zauna bakin gadon tai shiru sai zuwa mata rai yake tasan yana gidan kan bai fitaba dan bataji an bude gate ba ahankali tace “was I too harsh?” Sai kuma taji kaman tai kuka dukta damu sosai feeling very very very lonelyIjiyan zuciya ta fuzar takasa fita daga dakin har 12 nadare wlh hakan yasa ta tashi ahankali tana dingishi tafita daga dakin tawuce takoma asalin dakinta ta kwanta akan gado tai shiru tana kallon saman dakin saikuma ta juya tana kallon side ahankali ta daga hannunta tadaura akan kumatunta tana tuna yanda yake mata kisses awajen da wuyanta saikawai tafashe da kuka ahankali tace “I didn’t mean to hurt you”Saikuma tace “why am I even feeling bad? Who’s Khaleel? Shiya sani koma ina yaje yayi zaman shi karma yakara dawowa” tasake juyawa da kyar tana folding hannuwanta a kirji ta tsare kofa a idanu takasa kulle idanu every breath nata Khaleel take tunawa idan tarufe idanu shitake gani kamshinsa takeji dudda ta cha za bedsheet na gadon ahaka wajajen 2 barawon bacci ya saceta.



