Uncategorized

Maganin Zubewar Nono

 Budurwa ko Matar Aure da Bazawara: Duk wacce Nonuwan ta suka shamule kamar na tsohuwa to ga yadda zata yi su ciko domin kija hankalin Namiji.

Maganin Zubewar Nono

Mata da yawa suna yawan korafi kan cewa Nonuwan su suna kwanciya su shamule kamar na tsofi, suyi ta kokarin ya tashi ya tsaya kamar yadda suke bukata amma hakan ya gagara.

Karanta>>> Sirrin Gyaran Nono Ga Budurwa Da Matar Aure Kashi Na Daya


To a yamzu dai mun samo wasu hanyoyin hada maganin da Mata masu kwancaccan Nono zasu yi amfani da su domin ya mike ya tsaya yadda suke so.

Wannan hadin maganin da muka kawo muku bawai iya Matar aure ce zata yi amfani da shi ba har ma Bazawara da kuma Budurwa.

Abubuwan da zaku nema domin hada wannan maganin kwanciyar Nonuwan ba wasu masu wahala bane, sune kamar haka.

• Garin Hulba

• Ruwan Dumi

Idan kin sami Garin Hulba sai ki tafasa ruwan dumi sannan sai ki kawo garin Hulbar ki kwaba a ciki ya dan yi kauri amma ba sosai ba, sai kuma ki bar shi ya huce.

Karanta>>> Sirrin Gyaran Nono Ga Budurwa Da Matar Aure Kashi Na Uku


Idan kin yi hakan sai ki bari sai kin gama komai idan zaki kwanta sai ki shafa akan Nonuwan naki, sai kuma ki dauko rigar Nono wanda zata matse Nonuwan naki ki saka sai ki kwanta barcin ki.

To idan kin tashi da safe sai ki wanke da ruwan dumi, kuma ki yawai ta yin hakan insha Allahu zaki rabu da matsalar kwanciyar Nono, domin zasu girma su ciko su tsaya yadda kike bukata

Yanda. Namiji da ya kallesu zaiji kamar ya cinyeki.

Karanta>>> Dalillai 4 Da Suke Sawa Nonon Mace Zuwa Ba Tare Da Ta Tsufa Ba.

A turawa yan uwa su amfana

Back to top button