KannywoodLabarai

Ba wanda ya isa ya sa ko ya hana in Aure Gfresh

Kodai Nasir zai riga Zango auren Ahlulkitabi? Ali Nuhu na shan Raddi / Ba wanda ya isa ya sa ko ya hana in Aure Gfresh.

 

A karshe dai ita ma Sadiya Haruna Ta magantu kan masu magana kan auren ta da Gfresh inda ta bayyana ta fahimci masoyanta na bayyana tafi ajin Gfresh kar ta aure shi inda shi ma masoyan sa ke bayyana ba auren sa zata yi ba wahalar da shi take tana masa wasa da Hankali tana mafani da shi amma tana so su sani ba wanda ya isa ya sa ko ya hana ta ta aure shi.

 

Wani hoto da ya dauki hankali a shafukan sada zumunta na jaruman shirin dadin kowa Nasir da Stephanie ya saka mutane cikin zaton Alkhairi da kuma rashin sanin tabbas kan hotunan inda wasu ke zaton soyayyar da aka dade ana zatonndaga wasa tazama gaske ce ke shirin kaiwa ga aure sai dai ma’abota hotunan basu bada wani gamsashshen bayani ba kan lamarin.

 

Koda yake Bayan da Sarah ta wallafa hotunan gami da kalamai dake nuna kamar aure suke shirin yi ita da Nasir shima a Nasir din ya wallafa hotuna gami da saka alamar zobuna biyu na aure.

 

Sai dai koda Tashar sh ta arewa 24 ta wallafa hotunan harda hoton bangon su sun tabbatar da wanann hotuan zasu kasance ne a cikin shirin dadin kowa ko wani sabon shirin musamman ganin da suka wallafa sun kara detta kada ku bari a baku labari.

Ga cikakken bidiyon nan

 

Back to top button