Halysaah Page 135 By Khaleesat Haydar
HALYSAAH PAGE 135…Khaleesat na shiga dakin rike da cup din shayin da ta hada ta tarar da Ajay zaune drip na biyu dake hannunsa ya kusa karewa, ta zauna gefen gadon tana kallonsa tace “I made this tea for you” jin yayi shiru tasan next reply dinsa cewa zai yi bazai sha ba, hakan yasa ta hau saman gadon ta zauna dab da shi ta debi shayin a spoon ta hade rai ta kai masa baki tana kallonsa tace “Sai ka sha fa tunda na hado” Dariva ma…..sai ka sha ni bazan zubar ba” Ya dan kalleta yace “To ke ki sha mana” Tura masa spoon din tayi a baki har shayin spoon din ya zuba kan farin rigar jikinsa, ya jawo tissue dake bedside drawer da sauri yana goge gaban rigar yace “Ke” Ko sauraronsa bata yi ba ta sake diban wani zata kai masa baki, dariya ta basa sosai, ganin kar taje ta kwara masu shayin dake tiriri a cup yasa ya amshi cup din ya fara shan shayin, ita dai tana zaune kusa da shi tana kallonsa, har ya sha rabi ya ajiye sauran ta girgiza kai tace “Ai shanyewa zaka yi wallahi” knocking da taji yasa ta sauka daga kan gadon ta fita, Jay ta gani da Hadiyah a parlon, tun dawowarsu sai yanxu taga Hadiyah, suna hada ido Hadiyah ta wani hade rai ta kauda kai tana taunar chewing gum, Jay yace “Is he sleeping?” Khaleesat ta girgiza kai tace “A’a” dakin ya nufa Hadiyah ta wani harari Khaleesat ta bi bayansa tana makale da shi, tunda Ajay ya hada ido da Jay ya dau sauran shayin da ya ajiye yana sipping, Jay dai ya tsaya few steps away from the bed bai dai ce komai ba, sai Hadiyah ce tace “Sannu yaya, ya jiki?” Ajay na shan shayin hannunsa without raising his head yace “Alhamdulillah” Tace “To Allah ya sauwake, ya sa kaffara ne” Yace “Ameen” Bayan minti uku Jay ya juya ya nufi kofa ya fita daga dakin, Hadiyah tayi ma Ajay sallama sannan ta bi bayansa, Ajay ya ajiye cup din hannunsa don har ya shanye shayin bai ma sani ba. Bayan isha’i Ajay ya shiga wanka, Khaleesat ta fara tidying dakin zata kunna turaren wuta duk da it’s very…….yana kallonta ya nufi Bedroom din Ajay yana leka ciki a hankali, ganin babu kowa a dakin sai ma da yaji kamar Ajay yana cikin bandaki sai ya dawo cikin parlon ya nufeta yana kallonta yace “Ina mijin naki?” Komawa baya ta fara yi taki cewa komai gabanta na faduwa ganin irin kallon da yake mata, kawai taga ya mika hannu zai rikota, tsabar tsoro and her mind was already in a state of readiness da abinda zai iya faruwa kawai ta wani turasa da karfi, sai gashi rigijib kan kujera, shi kansa he was very shock cause he didn’t see that coming, bai taba tunanin zata turasa ba har yayi loosing balance ya fadi, tuni Khaleesat ta fice daga parlon da sauri, Walid ya bi ta da kallo baki bude ko motsawa bai yi ba a inda ya fadi, tana waige waige ta nufi part din Mami da saurin ta, Mami na zaune parlor tare da mai taya ta aiki dake mata kwadon zogale a gabanta don tafi son a hada mata shi tana kallo, ga zogalen yaji uban tsire da kayan hadi, kana gani kaga rich zogale, parlon duk ya gauraye da kamshi, da ido Mami ta bi Khaleesat da ta sunkuyar da kanta ta karaso cikin parlon ta zauna kasa tana gaida Mamin, Mami ta amsa tace “Jikin nasa ne har yanxu?” Khaleesat ta girgiza kai tace “A’a da sauki, kawai zuwa nayi” Mami bata sake ce mata komai ba ta maida attention dinta kan abinda ake hada mata har mai aikin ta gama sannan Mami ta dau plate ta dibi zogalen ta dora fork a gefen plate din tace ma mai aikin “Mika mata” Mai aikin ta amsa ta miks ma Khaleeest plate din zonalen da ladshi……началаты NIGHT πατίαι τα αργά και και το είναι ma mai aikin nata, Hadiyah ce ta shigo parlon, tun da ta shigo take kallon Khaleesat daga sama har kasa, sai kuma ta nufi dakin Mami without saying anything to anyone, Mami ta bi ta da kallo kamar bazata ce komai ba sai kuma dai tace “Me zaki dauka?” Ko juyowa Hadiyah bata yi ba tace “Sako aka aiko ni in dauka” Daga haka tayi shigewarta dakin Mami, Mami tayi shiru har sannan bata dauke idonta daga kan kofar dakin ba, can sai ga Hadiyah ta fito rike da wayar Jay dake dakin, Mami tace “Saboda zaki dau masa waya shi ne zaki wuce min daki babu magana babu komai Hadiyah, duk yau mun hadu dake ne halan?” Hadiyah taki juyowa tace “To ai shine dai ya aikeni ba wai kawai na shiga dakin bane naka lana fadin haka ta fita daga parlon, Mami dai bata ce komai ba, ta maida zogalenta da zata ci gefe, ta sallami Mai aikinta, Mai aikin ta mike ta fita daga parlon, Khaleesat ta fara cin zogalenta tana kallon Film din da ake yi a TV dake parlon, after almost 10 mins Mami ta dau wayarta ta fara dialing number Jay, amma da ya shiga sai a danna mata busy, ta kira ya kusa sau biyar ana danna mata busy daga karshe ta ajiye wayar kawai a gefenta, bayan Khaleesat ta gama cin zogalen ta kalli Mami dake zaune ita dai ba kallo take ba amma idonta na kan TV, Khaleesat ta mike ta dau wani plate da aka yi using a wajen da babban cokali da bowl din da aka hada zogalen tana kallon Mami tace “Ina kitchen din Mami” Mami ta nuna mata hanvar kitchen dinta, ta mike ta tafi da kavan kitchen…..ajiyesu sannan ta goge inda tayi wanke wanken ta dau wani plate ta fita zuwa parlor, zogalen da Mami ta fasa ci ta ajiye Khaleesat ta duka kusa da zogalen tace “In rufe wannan?” Mami tace “Ohk” Kulle zogalen tayi da plate din hannunta sannan ta koma ta zauna ta ci gaba da kallon TV da take, Khaleesat na parlon Mami har kusan karfe goma tana kallo har sai da Mami ta kalleta tace “Baza ki tafi wajen mijin ki ba kin san ba shi da lafiya” Khaleesat ta sauke kanta sai kuma ta mike a hankali tace “To sai da safe” Mami ta dau karamin warmer din da ta ajiye ma Jay zogale ta mika ma Khaleesat tace “Ki kai masa ko zai iya ci….” Khaleesat ta amsa warmer din ta mata godiya sannan tace “Sai da safe” Kofa ta nufa ta fita daga parlon, nan gabanta ya fara faduwa ta dinga zazzare ido kar ta hadu da Walid, a dar dar ta isa bangaren Ajay tana waige waige ta shiga parlon da sauri ta kulle kofar da makulli, Bedroom dinsa ta nufa ta gansa kwance idonsa a lumshe, ta ajiye zogalen hannunta a dakin ta tafi ta ciro kayan baccinta ta dau turarurrukanta ta fita parlor ta ajiye kan kujera, bathroom din parlon ta shiga ta wanke baki sannan tayi wanka ta fito, ta bata kusan 20 mins kafin ta gama ma saka kayan baccinta…..kashe wutan dakın ya bar mara haske ya rufe har kansa da duvet har zata kunna sai kuma bata kunna ba ta karasa har kan gadon ta duka kusa da shi tana kallonsa don har sai da gabanta ya fadi thinking zazzabin ne ya dawo, ta cire duvet din tana kallonsa amma taji temperature dinsa was very much normal kamar bai yi zazzabi ba jiya, kawai gani tayi ya jawota ta fado kansa yayi wrapping hannunsa a bayanta muryar can kasa yace “What?” Ta wani kallesa ta fara kiciniyar sauka daga jikinsa taga ya maidata kasa shi yana sama, kamar zata yi kuka tace “Ko ba dubawa zanyi ba if you are okay, ni ka daga ni, ka danne ni fa” Tana fadin haka ya karasa kwanciya kanta ya lumshe ido yana zame hular gashinta murya can kasa yace “Ina kika je tun daxu?”


