Harijin Tsoho Page 4 Romantic Hausa Novel
Da sauri zara ta matsa kusa da ita tace cikin zaƙuwa “wacce hanyace ƙawata fɗamin.””shiryawa zakiyi kije ki samu ummanki kice mata be iya sauke hakkinki na aure,kinga tunda aminin abbankine ita zata faɗawa abban shi kuma yay masa mgn,kinga ay shikenan ze yarda awuce gurin”cewar halima.Ayko wata shewa zahra tayi ta faɗa jikin hlimar suka rungume juna tana mata godiya dn ita bta taɓa kawo wannan tunanin a ranta ba.ayko a waya ta kira uncle bayan sun gaisane tace a shagwaɓe”zani gida yanzu uncle inka dawo office ka biya ka ɗaukoni”Lumshe ido yayi yana jin daɗin muryarta sosai take tada masa shaawa musammam in tana shagwaɓa,duk ranar data shigo hannunshi yasan dole se sun dangana da likita dan shaawarta tai masa yawa.”zahra yaushe kikaje gidan kuma kikace zaki yau?”cewar uncle.”Don Allah ka barni kaji”cewar ahra kamar zatayi kua.”To kisa driver yakaiki,ba kuma nason shigar nan ta ƴanmata kiyi shigar mutunci” cewar uncle.Dariya zahra tayi tace “a hakanne to masu amsar budurcin nawa zasu amsa kana samin dokoki?”jin mgnr yayi har ƙirjinshi,da ƙyar ya seta kanshi yace”gurin masu amsar budurcin zaki kenan?””aa gida zani yanzude” ta bashi amsa.Ji yayi kamar ya hanata fitar sede kuma gudun kar ta mishi dariya yasa ya ƙyaleta.tare suka fice da halima tana ƙara zugata kan abinda zatace in taje gidan nasu. **********Ta isa gidansu lafia, kowa na gidansu se murnar ganinta akeyi,nande ta zauna cikin su anata chapter kamin ta miƙe tabi mamanta ɗaki.”zahra ina fatan de lafiya ko dan ba sabon ki bane yawan zuwa gida,naga yau kwananki huɗu da zuwa?” cewar maman cike da kulawa.Gyara zama zahran tayi ta fara ƙrƙiro kuka, da ya ɗagawa maman hankali ta fahimci zuwan ba na lfy bane.”Mama akwai matsala agidan aurena gagaruma wallahi in bakusa bakiba komai ze iya faruwa dani” cewar zahran cikin kuka.Ruƙo hannunta mama tayi cikin sigar kwantan da hankali tace “ki kwantar da hankalinki ki samu natsuwa zahra ki faɗamin damuwarki insha Allahu in wacce zamu iyace zamuyi miki maganinta in kuma tafi ƙarfinmu zamu faɗawa Allah.” cewar mama cikin sigar rarrashi.”Mama tunda akayi aurena da uncle har yau be taɓa bani hakkina na aureba,mama ina cutuwa sosai” cewar zahra akunyace.zaburowa mama tayi ta kama hannun zahran tace cikin mamaki “shekara biyun da kukayi da aure zahra kikeso kice ba abinda ya taɓa haɗaku?” cewar mama bakinta na harɗewa.”eh wlh mama,” cewar zahra cikin kuka.”Babbar mgn,to share hawayenki, bari abbanku ya dawo zan masa bayani zama ko baze yiwu hakaba dole ayiwa tufka hanci”cewar mama cike da mamakin abun.Zahra ko wani sanyi taji aranta ta share hawayenta ta koma cikin ƙannanta sukaci gaba da hirarsu.Abba seda yayi sallar ishai ya shigo gidan,bayan ya hutane mama ta fɗa masa ƙorafin zahra data kawo ɗazu.shuru yayi yana sauraronta harta gama sannan ya fara mgn.”hajiya Abu ayman ba wai ordinary mutum bane,wlh extra ordinary ne,nasanshi farin sani,shine ma dalilin da yasa na bashi auran zahra,taya zaace harijin miji irin sa wai zaace shekara biyu amma be taɓa kwantawa da zahraba wannan abun mamakine””wlh ba wani abun mamaki,fitowa zakayi kai masa mgn saninka dashi daban da abinda matarshi tazo ta faɗi,baze yiwu akashe mata rayuwa da ƙananun shekaruntaba”cewar mamacikin damuwa.”Hajiya kidena ɗaukar batun zahra gaskiyafa,ba abinda zahra bazata iyaba dan ganin ta rabu dashi tunda ba sonshi takeba ina jiye miki”cewar Abba.”Koma de menene tunda har ta kawo kokenta aduba mana koko so ake ta faɗa halaka kamin a tsawatar?”cewar mama.”To zan bincika insha Allahu ammade tabbas nasan abune me matuƙar wiya haka ta faru ga aminina””ade bincika ɗin kuma atsawatar”cewar mama.Suna nan suna maida mgnr uncle ya iso gidan ɗaukar zahra.har cikin gidan ya shigo anata gaisawa,Abba da kanshi yay masa iso zuwa falonshi.anan suka ƙara gaisawa,abba ya dubeshi yace”amarya ta kawowa uwarta ƙararkanefa “Murmushi uncle yayi tabbas seda yayi zaton ba zuwan Allah da annabi zahra zatayi gidaba ilai kuwa,dubansa yakai gun abba yace.”To a matsayinka na alkali,ay taramu zakayi mu duka se kowa ka saurari ɓangarenshi inaga hakan shine adalci”cewar uncle yana murmushi.Ba musu ko abba ya kira zahra zuwa falon,bayan ta zaunane abban yace”ki maimaita mgnr da kika faɗawa mamanku dan asamu masalaha tsakaninku”ji take kamar ƙasa ta tsage ta shige ciki dan nauyin yin mgnr agabansu,amma tunda mafita take nema dole ta faɗi,dan Allah yasani anason mijinta ya kwanta da ita.”abba dama tunda mukayi aurene da uncle be sauke hakkina na aure gameda shimfiɗa”ta faɗi kanta a ƙasa,tana jin kamar taɓoye kanta.murmushi uncle yayi ya dubi abba yace”wannan issue ɗin mune abbanmu,baka buƙatar shiga ciki kade sanni babu ta yadda zanyi wani abu mara dalili,so lets me handle this one pls”
