Matar Hariji Page 4 Romantic Hausa Novel
Ya jima a motar yana tunanin ta ina zai fara kafin ya samu ƙwarin gwiwar fitowa ya fara ratsa kalgo da sabara yana kakkarcewa amma burinsa kawai yaje ya qara roqonsu su amince masa da auren diyar tasu saboda baijin zuciyarsa zata iya hqr da Hauwah.Tafiya yayi sosai a cikin duhun bishiyun da amfanin gona da yayi tsayi sabida ni’imar damuna, Yazo giftawa jikin wani lambu ya rinqa jiyo shassheqar kukan mace, da sauri yaja ya tsaya tare da qara baza kunnuwa gabansa yana faduwa saboda jin sautin yake kamar na Jiddoh.Da hanzarinsa ya fara laluben inda sautin yake fitowa har ya matsi gurin sosai, yadan tsaya cike da faduwar gaba da gaske kunnuwansa basuyi masa qarya ba itance zaune sanyi da wasu kayan saqi koraye irin nasu na fulani, ta sanya kanta cikin cinyarta tanata gursheqen kuka.Abinka da farar mace fatarta duk tayi taruwar jini alamun duka akayi Mata ta nade jelar gashinta da akayi Mata kitson doka ta daure ya sauka har qasan mazaunanta.Matsawa yayi da sauri gabanta ya tsugunna ya sanya hanunsa ya shafa damtsenta da yayi burdin burdin, a mugun tsorace ta dago kanta tare da bude baki zata qwallah qara yayi saurin rufe Mata bakin da bakinsa ya tura harshensa cikin nata yaja ajiyar zuciya me qarfi tare da zama dirshan a qasan ya fara qoqarin janyota jikinsa ta janye da qarfi ta miqe ya ruqo hannuta da sauri yace.“Tsaya Hauwah saurareni ki fadamin waye ya dakeki haka?” Zama tayi ta qara rushewa da kuka tace “baffa Ardo dasu baffa Laminu harda Hamma Lawal kuma… Kuma ni bansan me nayi musu ba”Cikin muguwar hasala yace “akanme suka dakeki har suka tara miki jini a jiki haka?” Kukanta ne ya qara qarfi tana girgiza kai yace “stop crying Hauwah ki fadamin meye yasa suka dakeki?” Cikin kuka tace “ni bansanshi ba yazo yace yanason aurena kuma shidin ya kasance Kado ne mu kuma a rugarmu bama bawa Kado aure kuma muma bama auro irinsu….” Cikin tsananin tashin hankali da sanyin jiki yace “meye dalilin da yasa baku bawa Kado aure Hauwah idan kuma qaddararku ce Kadon ya zakuyi nidai inasonki kuma zan aureki koda ace rabon da ya qaddaramin sonki zaiyi kisa wlh saina mallakeki Hauwah wayar gari kawai nayi naji inayi miki so irin na bada rai fansa wlh ko duniya zata taru nidai inanan akan bakana zan aureki ko duniya zata qini saboda kece farin cikina…..”Tunda ya fara mgnr jikinta yake rawa har kawo lkcn daya gama ta zabura ta miqe zata warta a guje shima ya miqe da sauri ya fincikota ya hadata da qirjinsa yace “kada ki sabarwa kanki da tsoro da gudun mijinki kinji yar fillo na, nasani zan fuskanci qalubale ta kowanne bangare akan aurenki amma na shiryawa karbar hakan matsalata kawai danginki su aminta dani wlh idan suka yarda ko a yau sai an daura aurena dake”___________📝Kama hannunsa tayi ta gasa masa cizo Amma memakon ya saketa saima ya qara matseta yana ajiyar zuciya yace “dadi nakeji idan najiki a jikina.Daqyar ta kwace ya sake kama hannunta ya fita da ita daga gurin ya nufi jikin wata idaniyar ruwa da ruwa yake bulbulowa ya zaunar da ita saman kujerar dake gurin shima ya zauna a kusa da ita ya zuba Mata ido.Duk da dama Hauwah batada qiba amma wannan karon tayi rama sosai, numfashi ya sauke yace “kin rame sosai meye ya kawo hakan?” Qasa tayi da kanta tana wasa da yatsun qafarta ya zuba mata ido.Komai nata burgeshi yakeyi, a hankali ya rinqa janta da hira harta saki jiki dashi suka rinqa hirarsu da dariya sun manta da duk wata damuwa a haka har yamma tayi liqis yace ta tashi ya rakata gda.Saurin kada masa kai tayi tace “aa kayi zamanka ni zan tafi ni daya” murmushi yayi yace “bazan iya barin ke kadaiba kince anayi miki adumbuli” Rufe fuskarta tayi tana dariya shima dariyar yayi yace “haushi naji sosai da wani ya rigani taba dukiyata….” Ai kafin ya gama rufe bakinsa ta ranta ana kare ya zuba mata ido yana dariya a ransa yace “zanyi aiki kafin ki nutsu Hauwah”___________Da sanda ta shiga gdan ta shige dakin Gwaggonta ta fada saman gadon karan dake dakin tana murmushi ta rungume pillow tanajin wani nishadi na musammam.“Muhammadu Lameer ta maimaita sunan tare da sake rufe fuskarta da hannunta tana murmushi tace “dan gayu me qamshi muah muah muah bakinsa kamar yasha zuma dadi”🤣🤣Rufe idonta tayi tana qyalqyala dariya tace “komai nasa na yan gayune bari ma na gwada tafiyarsa na gani ko zan iya” Miqewa tayi tana wani gyarawa wai zatayi irin tafiyar Lameer, ta jima tana training sannan ta koma ta kwanta ta lumshe idonta tana haskosu wai gasunan a birni ya kaita makarantar bokoko irin wacce yayan gdan sarkun noma sukeyi.Tashi tayi zaune da sauri tace “to Wai dama shi jikan sarkin nomane amma meyesa yafi su Jamilu da Daheer kyau?” Komawa ta kumayi ta kwanta tana shafa inda yayi Mata kiss tace “bakinsa qamshi ba irin na Madi ba da kullum yake warin daddawa da kuka ko asuwaki bayayi hege me qaton baki kamar wani rami” Duk abinda takeyi Gwaggo na tsaye ta bayan taga tana kallonta har saida taga ta gama sannan ta shigo dakin ta zauna tace “ina kikaje kikakai yamma liqis haka Ardo yanata nemanki zakuje gurin Boka Bawa” Turo baki gaba tayi tace “nifa bazani gurin wani Boka Bawa ba Kado yacemin shirkace kuma shirka batace kuma wlh yace yana Sona zai kaini burni yasani a makaranta ya rinqa bani shayi da burodi…..”Sallalami Gwaggo ta fara tace “nikam naga boni da dannan ni Hari anya wa’e Kado ba maye bane” sake turo baki gaba tayi tace “aradun Allah ba maye bane shifa kullum qamshi yakeyi kinga ma har turare yabani sannan yace idan yazo gobe zai tahomin da kayan kwalliya na yan burni harda wannan abin nan na wanke gashi irin nasu na aljanu da muke gani a majigi a Alqalawa idan munje tallan nono bakiji wani abubama Gwaggo da zan taho yace zai rakoni nace aa shine yace saiya rakoni tunda nace anayimin adumbuli kuma yace haushi yaji da wani ya rigashi tabawa.
___________📝Wata uwar gwarza da Gwaggo tayi Mata a baki itace tasata tsuke bakinta ta dauki sandar korar shanu ta shimfida Mata a bayanta tana sababi ita kuma ta shige qarqashin gado ta buya yanda Gwaggo take fada tana zage zage yayi mugun firgita Jiddoh ta sake shiga taitayinta.Daqyar Inna jumme ta qwaceta ta fice tana kuka ta koma bayan gida ita bata taba ganin aibin abinda ta fadaba kawai daga bada lbr sai a rufeta da mazga itakam taga ta kanta.Daganan data gama zamanta ta gaji dandali ta nufa take sukayi tsalle tsallensu kowacce saurayinta ya kirata aka fara hirar masoya itakam da Madi ya aiko Kira cuccuwa dan aiken zagi tayi kafin ya iso gurin tabi zugar qwailayen yan matan sunbar dandalin batama nufi rugarsu ba gidan yayarta laminde ta nufa.Mamaki ya cika laminde na ganin qanwar tata kasancewar rabonta da zuwa gidan tun kafin a fara rikicin aurenta da Madi.Zama tayi tana bata lbrn Kado itanma fada ta rufeta dashi wai me zatayi da Kado matsiyaci ma irin na birni babu shanu babu gona sai iskanci da auri saki.Nanfa rigima ta harqe Jiddoh babu hqr an zagar Mata Kado har fadi takeyi kuma idan Kado ya aureta kada wanda yaje gidanta tunda basa sonshi.Tana tafe tana fada tana sababi har take gida ta shige dakin Gwaggonta taja bargo ta rufe jikinta sallar ma cewa tayi bazatayi ba tunda kowa ya tsani Kadonta 🤣Washegari Gwaggonta batajin dadi baffanta dole ya qyaleta ta dauki tallan nono ta nufi garin Alqalawa tun kafin ta isa inuwar da suke zama ta hangeshi tsaye yana danne danne da wayarsa cikin farin uniform dinsa da yayi masifar amsar jikinsa.Tsayawa itama tayi tana qare masa kallo har ya iso gabanta bata saniba sai ji tayi ya sauke qwaryan nonon kanta ya ajiye ya karbi bokitin hannunta yace.“Kince bakya sona baki iya aurena amma sai kallona kikeyi why?” Turo baki tayi tace “kuma dan naga kayi kyau na kalleka shine zaka zageni da arnanci to ai nima inajin arnancin”Murmushi yayi yace “Allah ya baki hqr fulani na ni kam ban isa ba na daina yau kinsan me nakeson ki koyamin?”Kada masa kai tayi ya shafa siririn sajensa yace “fullanci nakeso ki koyamin naga rugarku duka bakwa Hausa kada naje cikin surukaina na zama bare” Dariya tayi tace “yore lale ananin ba ananin ba ananin yore laye ananin yore…”dariyarsa ce ta sanyata yin shiru ta zubawa dan qaramin bakinsa ido har ya tsuke ta sauke ajiyar zuciya ta nemi guri ta zauna tace.“Jiyama saida Gwaggo ta bugeni saboda Ina bata labarinka nikam dai inason nayita kallonka kanayimin kyau amma su sunce Basu sonka kawai oye ka tafi ka auri kaduwa yar uwarka kaga jiyama saida Baffa yace zamuje gurin Boka Bawa”Kallonta yayi tare da motsa bakinsa yace “waye Boka Bawa ne?” Wasa ta farayi da yatsun qafarsa daya miqe tace “shi gani yake har hanji indai yace maka zaka mutu to mutuwa zakayi wai sunce iskokine dani shiyasa nakeqin Madi ni kuma iskanci ne banaso ranan nan fah cemin yayi my zagaya duhun dawa tasamin bindira bayan ance wai wai bindira qatuwace Indon Moddibo Dalha tunda akasa Mata bindira kawai sai tayi ciki aka rinqa yawo da ita turba turba ana nunata anayi Mata waqa wai ansa Mata bindara tayi cikin shege qarshe sai barin Rugarmu tayi ta koma birni”Yanda take zaro masa zancen ne yasashi fahimtar inda zancen ya dosa yayi murmushi yace “kuma ke tsoronta kikeji Toni yanzu in munyi aure ya zakiyi dani nima inason kiyi ciki ai” Harararsa tayi ta miqe tana qunquni ya miqe ya riqe faffadan hips dinta dabai gama fashewa ba yace “duk ranar dana zama mijinki zan nuna miki bindira ta kinason gani?” Saurin daga kai tayi ta kalleshi tace “au kaima kanada ita?” Murmushi yayi ya shafa qasan mararsa yace “inada ita Amma ni tawa bs kamar ta kowa bace batada qarfi kamar yanda ake fada miki ba”…………..


