Uncategorized

Macijine Shi Page 51-53 Hausa Novel

Na mammy kabeer

Elegant online writers📚📚

Free book 

Page 51/53

_________________Abakin ƙofar hall ɗin Zulaihat ta tarar da Rashad ,yana tsaye da waya ahannunsa ,da alama kira yake ƙoƙarin yi,saidai yana ganinta ya maida wayar cikin aljihunsa yana mai faɗin,”yawwa dama ke nake ƙoƙarin kira,sai gaki kin fito.

Ƙarasowa Zulaihat tayi kusa dashi ta tsaya” ya ake ciki ne ?” Ta faɗa tana ɗan waigen bayanta.

“Yau burina zai cika ,zan sami abinda ke hanani barci,kuma zanyiwa Adeeb illah,saina rama dukan da yayi min akan yarinyar da yake iƙirarin yar amanar da ce,bayan kuma Ni nasan dadironsa ce ,kawai kishine da mugunta sukayi masa yawa,shine ya hanani Nima in ɗana”cewar Rashad yana mai kallon Zulaihat.

Karanta Littafin : Macijine Shi Complete Novel

“Kaga Rashad karka ƙara cewa dadiron my Prince ce,karkayi masa sharri,dan kuwa nasan halinsa nasan koshi waye,wllh bazai taba ajiye yarinyar nan dan biyan buƙatarsa ba,mutumin da har maganin sha’awa nake saka masa alemo,dan kawai yayi tarayya dani,amma duk yadda ya galabaita bazai koda rungumeni ba.

Dama dai kaine akace ka ajiye ta dan biyan buƙatarka,to wannan kam na yarda dan nasan kai din namamajo ne ” Zulaihat ta faɗa tana mai galla masa harara,dan taji haushin sharrin da yayiwa adeeb,ita da take burin ace itace zata fara bude Adeeb aledarsa ina zataso jin wannan batu.

Wani shegen kallo Rashad ya watsa mata kafin yace ” banza  yar tasha ,ke har Ni zaki cewa na mamajo? Ai duk iskancina ban kaki ba,kefa ƴar maye ce sannan jarababbiya, Ni kaina sau nawa ina taimaka miki ?ina ce wataran har guduwa nake saboda jarabarki ?zaki raina min hankali wawiya kawai” Rashad ya faɗa cikin faɗa.

Haushi sosai ya kama Zulaihat ,ranta ya ɓaci da kalaman Rashad gareta ,wato har gori zaiyi mata ,dan ta neme shi kusan sau uku ?ba komai zai gane kurensa wllh.

“Ni kakeyiwa gori Rashad ?to wllh kasani bazan taimaka maka akan ƙudirinka na yauba ,saidai kayi kai kadai ,banza marar mutunci” Zulaihat ta faɗa cikin ɓaci rai tana mai barin gurin cikin sauri.

Tsaki Rashad yayi yana mai faɗin”aikin banza ,da me zaki iyamin agurin banda kema kice kina so intaimaka miki ,Ni kuwa ranata ta yau duka ta fine baby ce,yar ƙwaya kawai ” ya faɗa yana mai nufar part ɗin ammi.

Ammi kuwa tana zuwa part ɗinta cikin ɗakinta ta nufa ,ƙullewa tayi tare da zama bakin gado,tana tunani iri iri cikin ranta, wata akwati ta ɗauko  dake can ƙasan gadon ta tare da budewa, 

Tana buɗewa wani hayaƙi yayo sama baƙiƙirin dashi,banda wari ba abinda ke tashi cikin hayaƙin nan,da sauri ammi ta toshe hancinta, tana mai zaro ido waje,abayyane ta furta ” na shiga ukuna ba dai kwalbar nan ta fashe ba? Shikenan  ta faru ta ƙare ,dama nasan hakan zata faru wayyo Allah na” ammi ta faɗa tana mai bin wata kwalba yar gajeriya da ta tarwatseda ido,wani farin abu mai kauri yana ta motsi kamar tsutsa.

Bugun ƙofar da ammi tajine yasata saurin rufe akwatin ta tura can kasan gado,saita kanta tayi cikin ɗauriya ta nufi ƙofar .

Rashad ta gani tsaye abakin ƙofar ,”ammi ya ake ciki ne ?ta yaya zan ɗauki yarinyar ne ?kinsan ba aɗakin ta zan aiwatar da ƙudirina ba,dan wancan mayen zai iya zuwa ya cin mini” ya faɗa yana kallon fuskar ammi .

“Ka tafi can ɗayan part ɗina ka jira zan kawo maka ita da kaina ,ina son kayi mata abinda nan da wata guda ma bazata san inda kanta yake ba,bana son ka tausaya mata ko kaɗan”ammi ta fada fuskarta ahaɗe.

“Kada ku damu ammi bazan taɓa baki kunya ba,nayi alƙawarin saina yi mata abinda Bama ki tsammata ba”Rashad ya faɗa yana wani irin killer smile.

Karanta Littafin : Raɗaɗi By Sa’adatu Waziri Gombe

Ficewa ammi tayi tare da nufar part ɗin su fattu.ba kowa afalon,dan kuwa nanny ta ɗan leƙe gurin taron ,ganin fattu kwance tana barci.

Cikin ɗakin ammi ta shiga ,tsaye tayi agaban gadon da fattu ke kwance ,idanunta arufe kamar mai barci,amma idanunta biyu,hammanta kawai  take tunani.

Kusan minti uku ammi tayi tana kallon fattu dake kwance ,tabbas ko tantama batayi ,wannan yarinyar gimbiya suhaimat ce ,dan kuwa sai yanzu take ganin tsantsar kamannin dake tsakaninsu,amma ta yaya suka haɗu da Adeeb?har ya taho da ita nan?wannan shine abinda take son sani.

Ganin fattu ta ɗan motsa ne yasa ammi ta ɗan kira sunanta ” fateema tashi”

Ammi ta faɗa tana ɗan shafa kan fattu.

Ahankali cikin nutsuwa fattu ta tashi zaune tana ɗan mika ,dan ta jima akwance.

Murmushi tayiwa ammi tare da sunkuyar da kanta ƙasa cikin kunya .

“Fateema Sarkin kunya,ke kadaice aɗakin ne”ammi ta faɗa cikin Hausa ,dan kuwa ta iya Hausa sosai itama.

Jinjina kai fattu tayi tana wasa da ƴan yatsunta.

Murmushi ammi tayi tana shafa kan fattu kafin tace ” to ya jikin naki,?”

” Da sauƙi inna”fattu ta faɗa cikin yar karamar muryarsa mai dadi.

“Kinga bai kamata ki zauna ke kaɗai anan ba kowa ba,dan haka maza ki tashi ki koma can ɗaya part ɗin sauki kwanta kiyi barcinki kinji?kafin tashi daga taron” ammi ta faɗa tana mai kamo hannun fattu cikin nata ,suka fice daga ɗakin.

Binta fattu tayi ba tare da ta musaba, dan tana tsananin jin kunyar ammi,saidai haka kawai taji gabanta na faɗuwa,gashi hammanta yace karta fita ko ina ,karya dawo bai ganta ba ransa ya ɓaci.

Haka dai tabi ammi har zuwa wancan part ɗin da Rashad take ciki.

Wani ɗaki ammi ta kaita tare da zaunar da ita akan kado,tace cikin murmushi”ki zamanki anan kinji,idan kina jin barci saiki kwanta,akwai abubuwan ci ,acikin fridge idan kinji bukatar ci” ammi ta faɗa tana mai kallon fattu ,fuskarta ɗauke da murmushi.

Jinjina kai fattu tayi kafin tace “inna !Hamma yace karbaje ko ina ,karya dawo kuma bai ganni ba”ta faɗa kanta aƙasa.

Wata uwar harara ammi ta bankawa fattu,kuji yar iyayi shegiya mai kama da aljanu,zaki gane kurenki, ne yau zaki yabawa aya zaƙinta,dagake har Adeeb ɗin.

Da sauri ta saki fuska tana murmushi,ganin fattu ta ɗago kai tana kallonta,”karki damu habeebtee zan sanar da Adeeb nina kawoki nan kinji?”ammi ta faɗa tana sumbatar goshin fattu .kafin ta fice daga ɗakin.

Rashad ta ci karo dashi abakin ƙofar ,daga shi sai wando iya gwuiwa da singlet,kallonsa ammi tayi cike da murmushi,tana mai faɗin”Rashad kenan,wannan zumuɗin haka?,nidai ka kula da maganata banson asami matsala” ammi ta faɗa tana mai kamo kunnensa.

Download : Walijam Complete Novel

Murmushi yayi yace “baki da matsala ammina,ke dai kawai kijira sakamako”ya faɗa yana mai murmushin mugunta.

“Amma ka jira sai an jima kadan,zan kulle ƙofar ta baya,inka gama sauka fice ta ɗayan ƙofar” jinjina kai Rashad yayi cikin zaƙuwa da son ammi tayi ta fice daga ɗakin.

Adeeb yana zaune kusa da abie ,saidai haka kawai yakejin gabansa na faɗuwa ,sosai yake jin faduwar gaban.fattu kawai yake tunani yana ji cikin ransa yana buƙatar ganinta ahalin yanzu.

Kallonsa ya kai inda Rashad ke zaune,saidai ba alamunsa agurin.gabansa ne ya ƙara mugun faɗuwa,ina Rashad ya nufa?yaushe ya bar gurin?

Da sauri ya yunƙura zai mike,dan zuwa ya duba fattu,saidai  gurin taron ne ya kara de da kiran sunansa Adeeb,ana buƙatar yayi jawabin godiya ga baki .

Kallon abie yayi cikin yanayi na marairaita ,amma abin ya jinjina masa kai alamun yaje yayi jawabin.

Haka Adeeb ya karbi lasifikar nan badan ransa yaso ba,burinsa kawai yaje gurin fattu.

Adaidai wannan lokacin kuma Rashad ya kulle ƙofofin ɗakin daga falon har zuwa toilet duka,ɗakin da fattu ke ciki kawai ya bari abuɗe .kai tsaye ya kunna kansa cikin ɗakin.

Fattu na zaune abakin gadon inda ammi ta zaunar da ita,zuciyarta sam bata aminta da zaman ɗakin nan ba, sai kalle kalle take,

Da sauri ta juyo atsorace jin kamar mutum atsaye akanta.

Ido huɗu sukayi da Rashad tsaye abakin ƙofa yana kallonta ,fuskarsa ɗauke da murmushi irin na yan duniya,

Da sauri fattu ta miƙe tsaye jikinta na rawa,me wannan mutum yake yi anan kuma?ba innar Hamma tace nan ma ɗalibta bane?innalillahi,wayyo hammana kana ina?fattu ta faɗa cikin ranta jikinta na rawa matuƙa.

Murmushi Rashad keta famanyi,yana takowa cikin ɗakin bayan ya kulle ƙofar,cikin harshen larabci yake faɗin”yan mata meye na tsorata haka?nimafa nazone nayi miki abinda wancan wawan yayan nawa ke miki,ki nutsu yarinya musha daɗinmu tare ,dan kuwa yau wllh ko mutuwa zakiyi saina kwashi daɗi” ya faɗa yana mai karasowa bakin gadon.

Kuka fattu ta fara tana mai yarfe  hannu, dan kuwa sosai take fahimtar yaren yanzu,dan haka ta fahimci da dama abubuwan daya faɗa,

Karanta Littafin>>> Matar Hariji Hot Romantic Hausa Novel 

“Wayyo Allah na kayi hakuri dan Allah ,wllh niba yar iska bace ,kuma Hamma baya min komai,kayi min rai dan Allah”fattu ta faɗa cikin kuka sosai tana ja da baya.

Zagaye suka fara ita da Rashad,yana ƙoƙarin kamota,ita kuma tana zillewa cikin kuka tana masa magiya,akan ya barta karya mata komai.

Ganin zata ɓata masa lokaci ne kawai yayi wani tsalle tare da damko gashin kanta cikin fushi ya wanka mata mari tare da hankaɗata kan gadon.

“Dan ubanki ki nutsu wllh idan kika ɓatamin lokaci,saina yi miki fata-fata anan gurin,kina abu kamar baki san me nake sanyi ba ,ko irin baki taba yi ɗin nan ba,shi wancan wawan idan yazo haka kike masa?Rashad ya faɗa cikin tsawa yana mai haurowa kan gadon.

Cikin azama fattu ta mirgina can karshen gadon tana kuka,tare da kiran “wayyo hammana kazo ,Hamma kazo ka taimakeni” 

Ran Rashad ne ya ƙara ɓaci ganin zata ɓata masa lokaci,da sauri shima ya bita ya damko gashin kanta,ya ƙara wanke ta da mari, nan da nan gefen bakinta ya fashe jini ya fara zuba.

Ihu fattu ta kwalla cikin azaba tana kuka tare da riƙe hannunsa daya damko gashin kanta .

Ƙoƙarin Rashad yake ya haɗe bakinsa dana fattu ,amma sai kauda kai take tana kuka tare da juya kai.

Bakinta Rashad ta matse da karfin gaske ,gaba ɗaya kamaninsa sun sauya ,ba abinda yake so da buri illa yabiya buƙatarsa da fattu.gashi sai neman bashi matsala take.

Hannunsa ɗayan ya ɗora akan ƙirjin fattu ,zaro ido fattu tayi cikin tsantsar razana da jin hannunsa inda ba wanda ya taba ɗorawa,da karfi ta dunkule hannunta tare da buga masa aciki.

Ihu Rashad ya kwalla Dan kuwa ta bugeshi sosai acikinsa.

Hankaɗata yayi jikin bango ,aikuwa ta buga kanta ajikin bangon ,ji kake gummm!!ta gwara kanta.

Ihu ta kwalla cikin azaba tana mai dafe goshinta da jini ya wanke ,tsabar azaba numfashinta har ɗauke wa yake.

Ko tashi ta kasayi,da rarrafe ta nufi bakin ƙofa jini na zuba agoshinta.

Cikin mugun bacin rai Rashad ya nufota, rigarta ya kamo ta baya ya fizgota baya.

Mari yayi ta sauƙe mata har guda hudu,sannan ya cilla ta kan gadon,

Gaba ɗaya fattu ta fita daga hayyacinta ,ko hannunta bata iya dagawa,numfashinta sai kaiwa da kawowa yake,

Rashad kuwa cikin rashin imani ya zare wando sa tare da singlet yayi kan fattu gadan -gadan ,yana zuwa ya janye gadon tare da kama rigar fattu ya yagatadaga sama har ƙasa ,sannan ya………..

Karanta Littafin>>> Yar Harka Page 1-10 Hot Romantic Hausa Novel

Wayyo fattu ,Hamma kana ina kazo ka ceci fattunka,shikenan Rashad zai cutar da fattunka .

Da gudu na fice dan nemo inda Adeeb yake .saiki biyoni muje nemansa tare.

Taku ce anty mammy Mrs babi💘💘

Share and comment fisabilillah

More comment

More typing.

Back to top button