Uncategorized

Yadda Za Ki Magance Tusar Gaba

Yar uwa tusar gaba yana daya daga cikin abin dake hanama mace jin dadin saduwa domin yana tafiyar da ni’imar mace.

Domin magance wannan matsala zaki nemi kayan hadi kamar haka;

Karanta>>> Yadda Zaku Kula Da Fatar Jikinku A Lokacin Sanyin Nan

Karanta>>> Hanyoyin Da Zaku Bi Domin Karin Kiba Ba Tare Da Kunsha Maganin ba


  •  Ganyen magarya
  •  Bagaruwa
  •  Ya’ Yan hulba

*Bayani;* Zaki nemi ganyen magarya da gabaruwa, da ‘ƴa’yan hulbah. Sai ki hadasu guri daya ki dafa tare da gishiri dan kadan, in ya dahu sai ki zuba a roba sai ki zauna a cikin ruwan na kamar tsawon minti Ashirin (20). Sannan ki dunga kiyaye wadanan abubuwa guda goma 10 da suke haifar da tusar gaba.

Danna Rubutun Domin Karanta Abubuwan Dake Haifar Da Tusar Gaba

Wabillahi Taufiq.

Back to top button