Uncategorized

Maciji Ne Page 81-82 Hausa Novel

Elegant online writers📚📚

Free book 

Page 81/82

🌾💐🌾💐🌾💐🌾💐🌾💐🌾

*INA MATAN DA SUKE DA BURIN GANIN SUN MALLAKI MAZAJENSU CIKIN SAUKI BATARE DA SUN KAUCE HANYA BA , ZAKI SAMU DAMAR JUYA MIJINKI YADDA KK SO DA SIRRIN DANDANONKI*

*Shin kinada labari shahararrar Mai Saida kayan matan nan Yar mutan sokoto wadda kukafi sani da mmn zarah sokoto to uwar gida da amarya Kusha kuruminku ta shirya tsaf ta sake kawo maku zafafa Kuma kayatattun kayan Mata masu kyau da inganci Wanda Basu da wata illa ajiki sayen dai dai ko sari Ina sokoto Ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar Allah ,kisani Yar uwa Babu kalan kayan matan da bamudashi Kuma akan farashi Mai sauki ga Mai bukatar ganin kalolin kayan zai iya nemana ta wannan number 07034251528 call or WhatsApp Ina maraba daku*🤗🤗🤗🤗🤗🤗🤗

Ga kadan daga cikin abunda muke dashi👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻

Kalolin gumba

Kalolin matsi

Kalolin tsumi

Kalolin sabulan wanka dana tsarki

Dahuwar kaza

Dahuwar zuciya

Dahuwar yan shila

Dahuwar zabo Mai sirrin mallaka

Dahuwar yan ciki

Dahuwar ciccibi ko soyayyen ciccibi

Dahuwar kwai ukku 

Dahuwar tsoka Tara

Maganin sanyi

Maganin nono Mai sa cikowar nono da tsayuwarshi

Maganin hips Mai sa hips dinki ya ciko sosai gwanin sha’awa

Maganin kiba Wanda zaisa kiyi kiba Yar dai dai ba Mai Muni ba 

Dilkar amare sabulun amare sabulun dilka sabulun oray White da sauransu ,

Akwai maltinar Mata

Hadin karya gado

Sahihin hadin mallaka 

Hadin Mai jego

Hadin sabon budurci

Butar tsarki

Dan goshi da mahadinshi

Dan goshi sabon salo

Sirrin tafin kafa

Kalolin humra

Hatsabibin turare

Dai dai sauransu ga Mai bukatar ganin kalolin kayan da muke dashi zai iya nemana ta wannan number 07034251528 call or WhatsApp karku manta da sunan *Mmn zarah sokoto.ina sokoto Ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar Allah*

07034251528

_______________Nan take sarauniya suhaimat da mahaifin fattu,suka shirya tahowa Misra,hankalinsu gaba ɗaya  atashe yake ,barinma sarauniya suhaimat,burinta daya taji  a inda aka sami labarin yarta,tayi alkawarin ko awace duniyar take zataje nemanta, fatan ta daya Allah ya nuna mata yarta,yasa ace Adeeb ɗin yasan inda take zaune.

Haka aka shirya musu jet,cikin lokaci kankani, su zayyad suna school dan haka ba’a taho dasu ba,Basu san da tafiyar Bama. 

 

Ko acikin jirgin gaba ɗaya suhaimat ta kasa samun nutsuwa,fargaba da tunanin wane labari zata samu akan diyarta, ya cika mata ciki.

Ahankali mijinta ya kamo hannunta ya rike cikin nashi,kallonsa tayi cike da karaya,murmushi yayi mata tare da cewa”ki kwantar da hankalinki Fulani na In Sha Allahu  alkairine yake kiranmu” sarki ya faɗa cike da kokarin kwantarwa da matar tasa hankali.

Download>>> Ingarman Namiji Complete Document

Jinjina kai tayi tare da faɗin “Allah yasa hakan mijina”

Cikin hikima da tsari Adeeb ya tsara musu yadda zasuyi su kama ammi,sannan yana son abie yaji komai da kunnensa,kuma duji wanda ke taimakawa ammi akan waɗan nan abubuwa da tayi ta aikatawa.

Dan haka sun tsara akan amma zata tunkari ammi akan cewar me yasa ta karya alkawarinsu? Tasan cewar itace ta sanyawa Adeeb wani abu yaci,dan gashican yana fama da ciwon ciki yana ƙoƙarin mutuwa. Sukuma zasu tsaya a waje ɗan jin duk abinda ammi zata faɗa da kanta.

Haka dai suka shirya abinda zasuyiwa ammi domin tona mata asiri.

Adeeb ne ya kalli tareeƙ yace idan jirginsu ya sauka kaje ka daukosu,ka kai su can guest house ɗina,idan lokacin shigowar su yayi,zan kiraka saika kawosu.

Amsawa tareeƙ yai da to,

Gaban fattu sai bugawa yake,tana jin wani irin tsoro da fargaba,wani sashen kuma na zuciyarta tana jin wani irin farin ciki,wai yau itace zata sadu da iyayenta?yau zataga ahalinta, hakika bazata taba mancewa da wannan ranar ba,ranace wacce zata sanyata cikin ranaku mafi muhimmanci arayuwarta.

Kallonta Adeeb yayi cike da ƙarfafa gwuiwa,ya riko hannunta,da sauri ta kalleshi tana ɗan marairaice fuska,lumshe ido yayi tare da sakar mata murmushi yana ɗan murza hannunta.

Ahankali ta sauke ajiye zuciya tana mai kallon hamman nata,tana jin sanyi cikin zuciyarta.

Download>>> Kwarata Complete Document

Cikin nutsuwa da dauriyar zuciya Adeeb ya mike,duk da zafin da jikinsa ke dashi na zazzaɓi,dan har yanzu akwai zazzaɓi sosai ajikinsa,amma sam baya jin zai iya kwanciya ahalin da ake ciki yanzu,faɗa musu yayi kan cewar zaije ya kira mai martaba,dan yajiyewa kunnensa,sannan yace amma yaje gurin ammi,tayi magana da ita,tabi duk wata hanyar datasan zata bi dan ammi tayi magana yadda mai martaba zaiji da kunnensa.sannan yace idan ya kira mai martaba ,,zai sanar da ita ta hanyar yi mata flashing awaya,Dan haka wayarta ya karba ya kira number ta kafin ya yayi saving din number nata.

Cikin sanyin murya da gajiyawar zuciya Adeeb ya kalli tareeƙ yace “tareeƙ ina buƙatar rashad ya kasance agurin shima”ya faɗa yana shafa kan Rashad,Wanda yake kallon dan uwan nashi,cike da tausayawa,dan yasan Adeeb jarumi ne na gaske,yaga rayuwa kala kala,wanda badan Allah yana kareshi ba,da tuni wani zancen ake ba wannan ba.

Bayan sun gama tsara yadda komai zai tafi yadda suke bukata,kai tsaye Adeeb ya wuce  bangaren martaba,lokacin da yaje mai martaba yana shirin fita fada,gaida shi yayi cikin girmamawa sannan yayi shiru kansa aƙasa.cike da kulawa abie ya zauna kusa da adeeb,kansa ya shafa cikin ƙauna kafin yace “habeebee meke tafe da kai?me kake so ?dan naga akwai Magana cikin bakinka”abie ya faɗa yana mai ci gaba da shafa kan Adeeb .

Ahankali Adeeb ya sauke ajiyar zuciya tare da ɗago da kansa,hannun abie ya kama ya sumbata,sannan yace “abie akwai tarin damuwa atare dani, amma In Sha Allah yau komai zai zo karshe,ina son ka biyoni bangaren ammi,domin jin komai da kanka,amma inason dan Allah abie duk abinda zakaji,kada ka sanya damuwa aranka, kada ka bari abun yayi tasirin da zai tada maka ciwonka Please”Adeeb ya faɗa yana mai kara damke hannun abie cikin nashi.

Cike da tausayawa abie ke kallo Adeeb,hakika Adeeb yana cikin damuwa,dan kuwa kallo ɗaya zakayi masa kasan akwai gagarumin abinda ke samun zuciyarsa.dan haka cikin tattasan lafazin abie yake faɗin”In Sha Allah habeebee zan zama mai sanya juriya da tawakkali akan duk abinda kunnena zaiji,fatana daya ne ,Allah ya yaye maka duk wata damuwa dake damunka.

“Ameen abiena,na gode sosai”Adeeb ya faɗa yana ɗan ɗora kansa akafadun abie.

Download>>> Doctor Eesah Complete Document

Wazirine ya shigo cikin ƙaton falon da sallamarsa,amsawa abie yayi kafin ya shigo ya kwashi gaisuwa.nan abie ke sanar dashi yana da uzurin da zaiyi yanzu dan haka ya kula da faɗa kafin ya fito. Da to waziri ya amsa kafin kafin ya nufi ƙofa,bayan Adeeb ya gaidashi.har zai fice Adeeb yayi tunanin waziri ma familynsa ne,kuma zai iya taimakawa  agurin idan bukatar hakan ta taso,dan haka yace abie ya kamata uncle ya biyomu koba komai shima jininkane”

Jinjina kai abie yayi cike da kokarin don faranta wa Adeeb ɗin kafin yace “shikenan habeebee,ba damuwa idan hakan kake so”

Nan abie ya sanar da waziri akwai bukatar ya biyoshi bangaren ammi dan akwai muhimmin abu da suke son aikatawa acan.

Da to kawai waziri ya amsa sannan suka tashi gaba ɗaya suka nufi bangaren ammi.

Suna fitowa Adeeb yace yana son suje su duba rashad kafin su wuce can ɗin.

Dama kuma yau abie bai shiga duba rashad ɗin ba,dan kullum yana zuwa ya ga ya jikin nashi.dan haka sai suka wuce can.

Daidai lokacin da sukaje tuni rashad yana kan keken guragu azaune.

Sosai abie yaji dadin ganin cewar  rashad sauki ya fara damuwa,tunda har sunan shi ya kira.

 Adeeb me yace ya kamata su tafi part din na ammi yanzu,dan kammala komai cikin lokaci.shidai abie baisan me ke faruwab a,amma haka nan ya tsinci kansa cikin faduwar gaba.

Haka suka fito gaba dayansu suka nufi part din ammi.

Daidai wannan lokacin kuma,tuni amma tana part din ammi,

Zaune ta tarar da ammi kan kujera,tayi shiru da alama tunani yake,abin duniya ya isheta,tana tunanin idan aka san abinda tayiwa zulaihat,tabbas komai yana iya faruwa,tasan mahaifin Zulaihat ya fita iya shege,kuma bazai gyaleta ba in yasan abinda tayiwa yarsa. Dan haka kawai ta yanke shawarar ta sanya afitar da Zulaihat can jeji akashe ta ayarda gawarta ajejin.

Tana cikin wanna tunanin taji shigowar amma,kai tsaye ba tare da ko sallama ba,kuma da karfi ta buga kofar.

Juyowa tayi da hanzari dan ganin wanda ya shigo mata daki haka,ya ɓuga kofa da karfi.

Ido hudu sukayi da amma,cike da mamaki da kallon ƙasƙanci ammi tace “ke mahaukaciyar inace zaki shigo min daki bako sallama?ta fada tana kallon amma cike da raini da tsana.

“Baki da wannan matsayin da zanyi miki sallama,domin ke ɗin mushrika ce,azzalumai,maha’inciya kuma maci amana”amma ta faɗa cikin zafin murya tana nuna ammi da hannunta.

Download>>> Kuskuren Baya Complete Document

Daidai lokacin su Adeeb da mai martaba suka iso babban falon ammi,suna ƙoƙarin buɗe kofar da zata sadaka da falon da su ammin ke magana da amma.kuma duk abinda amma ta faɗa akan kunnensu.

Alamu abie  yayi musu na su dakata anan gurin,ɗan jin abinda ammi ta fara faɗa.

Cikin dariya irin ta mugaye ammi tace”banda abinki menene na maimaita abinda kin riga kin sani?kuma nima na sani,ina mai gargadinki daki gaggauta fita daga dakin nan,kokuma yanzu ina aikata miki abinda zaki jima baki manta da wannan ranar ba”ammi ta fada cikin haɗe rai .

“Menene kuma ya rage ammi?duk irin zalumcin da kika aikata mana abaya, kina nufin akwai wanda zakiyi mana shi yanzu ya girgizamu? Kin kashe rayuka masu yawan da kema bakisan me suka aikata miki ba,dan haka karki damu barazanar ki ta daina tsoratani,nazo in sanar dake cewar ina sane da gubar da kika sanyawa Adeeb yau cikin abincinsa.

Darammm gaban mai martaba ya fadi da sauri ya nemi gurin zama  sakamakon ji da yayi yana neman faduwa….

Manage plessa yau Ina busy ne 

Mrs babi 💘💘

Share and comment fisabilillah.

Download>>> Alkawarin Zuciya Complete Document

More comment

More typing.

Back to top button