Education

An Sanya Ranar Da Za’a fara gudanar da training din aikin kidaya ga Wanda aka musu approve

Hukumar Kidaya ta Kasa wato NPC ta sanar da ranar da zata Fara bayar da horo ga Ma’aikatan ad-hoc domin gudanar da aikin kidaya jama’a da gidaje

Kamar yadda kowa ya sani za a gabatar da training ga enumerator’s and supervisor a ranar 31 ga watan March Amma Kuma aka daga bayar da training din a wannan ranar saboda wasu dalilai

Sai dai yanzu hukumar Kidaya Ta Kasa ta bayyana cewa zata Fara bayar da training ga enumerator’s and supervisor a Ranar 25 ga watan April zuwa 30 ga watan April.

An bayyana hakan ne yayin wani taron bita Kan tsarin yadda Kidayar zata kasance.

Har yanzu dai ana nan ana cigaba da gudanar da yadda aikin kidaya zai tafi normal batare da an Sami wasu kura kurai ba.

NPC Updates: How to Edit Your Application on the NPC Portal

 

Fatan alkhairi gareku Yan uwa masu bibiyar mu

Back to top button