Uncategorized

An canja lokacin haska shirin Izzar So saboda Ramadan

A wani labari da muka samu wanda ke nuna cewa an chanja lokacin haska wannan shirin ne saboda falallar Azumin watan Ramadan wanda mafi yawancin masallatai karfe 8 ake fara sallah.

Wanda kuma hakan zai iya saka mutane dadama hasarar sallah acikin wannan watan shiyasa aka chanja lokacin haska wannan shirin domin baiwa mutanen da ke kallon wannan shirin damar aiwatar da sallaolinsu acikin natsuwa da kuma kwanciyar hankali.

Wanda zaa ci gaba da haska wannan shirin ne a a misalin karfe 9 na dare har izuwa karshen wannnan watan mai albarka.

Allah ya karbi ibadun mu ya saka mu a cikin bayinsa da zai gafartawa amiin.

Back to top button