LABARINA (Zango na biyar, kashi na biyu)
Sabon shiri, sabon salo, sabuwar fikira.
Shirin ya yi gamon katar tare da afkawa hannun gwanaye ta fuskar rubutu. Wato irin abin nan da ake ce wa komai na babba , daban ne.
Marubuta- Nasir S. Gwangwazo / Yakubu M. Kumo
Mataimakan Marubuta: Siddika Habib, da Sidiya Sidiya.
Labari: Aminu Saira
Ɗaukar nauyi- Sarkin waka
Ba da umarni- Aminu Saira
Kamfani- Saira Movies.
Manyan Taurari:
Sumayya
Lukman
Presido
Ummi
Sarkin waka
Baba Dan’audu
Rabiu.
Wani Maigidan Haya Ya Kori ‘Yan Hayansa Saboda Yadda Suke Adddabansu Da Kukan Dadi Idan Suna Jima’i
Masu Amfani Da GBWhatsApp Suna Cikin Hatsari
So Makaho Ne: Wata Zuƙe kiyar Baturiya Yayi Wuf Da wani Dan Nigeria
Matsayin da Na ba Mahaifina na Gida, Shi na bai Wa Adam Zango – Jaruma Tumba Gwaska
An Haramta Wa Yan Fim Saka Kayan Yan Sanda A Fim
Yadda Rayuwar Jaruman Hauwa Waraka Ta Koma Bayan Daina Saka Ta Film
Masha Allah: Bidiyon Hafsat Idris (Barauniya) A Gidan Aureta
1. Rabiu da Maimuna kowa na ƙoƙarin nuna ƙarfin ikon faɗi a ji a kan Sumayya.
2. Umar da alama ya faɗa komar soyayya da Rukayya.
3. Ɗan’adubu ya kama hanyar juyin mulkin zama sarkin gida.
4. Kalaman Alhaji Ɗan gaske game da girma da matsayin iyaye sun ja hankali. Duba da yadda ya nuna wa Aliyu matsayin mahaifin Sumayya ba zai gogu ba. Akwai wa’azantar wa da tsayu wa. bisa kalamai na gaskiya.
5. Umma na amfani da Aliyu domin ɗaukar fansa tsakaninta da Rabiu.
6. Rabiu na furta kalamai cikin ƙarfin guiwa domin nuna wa duniya cewa Sumayya ‘yarsa ce.
7. Cikin hikima Rabiu ya yi wa Maimuna karatun baya game da tasirinsa da matsayi da kuma yadda ta watsar da iyayenta game da shi.
8. Mahmud ya rasa auren Laila ne saboda ba shi da mahaifi, ya kamata Umma ta san cewa ba za ta iya aurar da Sumayya ita kaɗai ba.
Jigo: Babban jigo dai soyayya ce, sai kuma ‘yan rakiya da suka shafi tsaro da zamantakewar yau da kullum. Hakazalika akwai barkwanci domin sanya wa masu kallo nishaɗi da darawa. A takaice dai akwai manyan darsussan koyo masu kyau da akasin su.
Tabbas Labarina na cikin manyan shirye-shirye masu dogon zango da ake yayi kuma yake daukar hankalin masu kallo.
Domin Sauke Fim ɗin Izzar So Episode 96 Original HD Video cikin wayoyinku Sai ku danna inda aka saka Download Now! Ko kuma ku taɓa hoton dake ƙasa Domin kallon fim ɗin.
Mubarak Abubakar Saulawa
DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.
Visit > https://www.aihausanovels.com.ng
Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post.
Email > aihausabooks@gmail.com
******* FOLLOW US ******
Facebook: Ai Hausa Novels
Twitter: Ai Hausa Novels
Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels
Copyright
If you are the right owner of this novel and you want us to remove it from our site please mail Us at aihausanovels@gmail.com