Kamar yadda aka saba a jiya da misalin ƙarfe 8 na dare an saki shirin nan mai farin jini wato Izzar So Episode 70 a tashar Bakori TV.
Sai dai an saba sakin Film din a duk ranar Lahadin karshen mako, sai dai kasancewar matsalar na’ura yasa ba a saki Film din a ranar Lahadin ba sai a yau Litinin
Domin kallon shirin Izzar So Episode 70 sai ku Danna hoton dake ƙasa.
👇👇👇👇👇