Uncategorized
IZZAR SO EPISODE 73 ORIGINAL
Kalli shiri mai dogon zango na Izzar so wanda aka shirya shi domin fadakarwa ilmantarwa gami da nishadantar da masu kallo.
Shirin dai ana ɗora shi a manhajar Youtube mai suna Bakori TV.
KARANTA:
✓ Jaruma Nafisat Abdullahi ta bayyana ficewarta daga cikin shirin Labarina
✓ Gwamnatin Tarayya zata dauki karin Matasa 400,000 aikin N-Power
✓ Dalilin da yasa mawaki Hamisu Breaker ya yi wa yan uwansa mawaka zarra.
✓ Rahama Sadau Da Shatu Garba Mata biyu da suka fi shan ce-ce-ku-ce a shafin sada zumunta
Shirin ya kunshi manyan jaruman finafinai ta Kannywood kamar su:
Ali Nuhu
Maryam Malika
Lawan Ahmad
Auwal Isah West
Kada dai na cika ku da surutu gadai shirin nan ku da hoton dake ƙasa domin kallon shirin kai tsaye.