Assalamu alaikum jama’a masu bibiyar mu
Kamar Yadda kuka Sami Labarin hukumar tsaro ta civil defense zasu dauki Sabbin Ma’aikata
To sanin kowane kowace hukuma zata dauki Ma’aikata Dole ta fitar da Sanarwar dokar ta a yau hukumar Civil Defense ta fitar da Abubuwan da take bukatar mutum ya kasance da su kafin cikawa.
ABUBUWAN DA AKE BUKATA
Dole Wanda zai cika ya kasance Dan nigeria
Dole namiji ya kasance Yana da tsawon 1.68m
Mace Kuma ta kasance tana da 1.65m na tsawon
Dole duk Wanda zai cika abin Nan ya kasance shekarun sa basuyi kasa da 18 ba sannan Kuma kada shekarun sa su haura shekara 30
Sai Kuma qualifications na karatun mutum (kwali)
Wannan sune Abubuwan da hukumar tsaro ta civil defense ta ayya ana a matsayin Abubuwan da mutum zai tanaja kafin lokacin cikawa.
Fatan alkhairi