Daga Makamai

Innalillahi Wa’inna Ilaihirraji’un Sheikh Guruntum Ya Yi Hatsari.

INNANILLAHI WAINA ILAIHIRAJI’UN
Motar Sheikh Guruntum Ta Yi Hatsari.

Daga Abba Tahir Bauchi.

Yanzu haka muke samun rahoto mai ɗauke da cewa motar fitaccen malamin Addinin Musulunci a Nijeriya Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum ta yi hatsari a kwanar shiga Game Villige na cikin garin Bauchi.

Rahoton ya ƙara da cewa daya daga cikin yaran malaminne ya fita da motar ya jefata cikin kwalbati, amma Lamarin yazo da sauƙi babu arasar rai ko jin rauni.

Wakilin Jaridar ALFIJIR HAUSA dake garin Bauchi yakai ziyarar gaggawa har inda lamarin ya faru domin tabbatar da faruwar lamarin ya faru.”

 

To Allah we belong and to Him we shall return.
Sheikh Guruntum’s car was in an accident.

From Abba Tahir Bauchi.

Right now we are receiving a report that the car of the famous Islamic scholar in Nigeria Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum has crashed into Game Villige in Bauchi town.

The representative of Alfijir Hausa newspaper in Bauchi has made an urgent visit to where the incident occurred to confirm that but God protects no loss of life or health.

Back to top button