Matar Hariji Page 18 Romantic Hausa Novel
Ba Shiba hatta Zulaiha da suka manta da zamanta saida tayi dariya cike da mamakin lamarin Yayan nasu wata kusan takwas sai yanzu yasanta ya mace lallai ba qaramin lusari baneshi ya zauna da wannan zillaziyar matar gda daya su kwana daki daya amma saidai su kalli juna.Koda ya shiga da ita bathroom din ruwa ya sake hada mata yasata a ciki ta qanqameshi kuwa tana kuka tare da karkarwar haqori saboda shigar ruwan ba qaramin azaba yake bataba a hankali ya rinqa rarrashinta har ta haqura ta zauba.Saida ruwan ya salamce sannan ya sake yimata wanka takuwa danji qarfin jikinta ya nadota a towel suka fito ya dauko mata doguwar riga mara nauyi wacce bazata takurata ba ya zura Mata ya shafa Mata Mai da powder sannan ya dauketa cak ya fito da ita parlourn.Turus yaja ya tsaya ganin Hajiya da yayarsu Zainab wacce suke Kira da Abulle a tsaye a parlourn kunyace ta kamashi ya matsa ya direta saman kujerar yace “yanzu nake shirin saukowa mu gaisa itama batada lfy ne so wanka nayi Mata na bata magani shiyasa ya babyn yanadai lfy ko?”Wani takaici Abulle ta hadiya itako Hajiya daquwa ta watsa masa tace “soko lusari shashasha kazo ka lalace a gurin wannan aljanar yarinyar danka na cikinka ma da yazo duniya yau bakada lkcnsa balle uwarsa to bazan yarda da wannan iskancin ba bazaayishi a kinina ba rashin adalci qiri² har kana kallo wannan yar tatsitsiyar yarinyar ta kama Mubaraka ta daka ta yaqushe mata jiki haka ammaka kasa daukar mataki qarshe ma ka dauki kwananta ka kawowa wannan rabin mutum din har fadimun take tanajinka kana ihu kana Kiran dadi kana zunduma min kira to ubanka zan maka bakai kaje ka dauko abinda zai karka ba”A matuqar kunyace yace “haba Hajiya wannan mgnr ba taki bace tsakanina da matanane don Allah kada ki shiga munfi kusa tunda tare zaki tafi ki barmu….” Daquwa ta watsa masa tace “zan barkun ubanka ai yau qafata qafar Mubaraka yarinyar nan batacin maka ba batasha maka ba ka uzzura mata ka hanata sakat ga tauye haqqi yanzu kai inkaine akayi maka haka zakaji dadi kaji matarka da wani qato tana ihu tana Kiran a taimaka Mata dadi zai kasheta dadin ubanka wannan jemammiyar fatar har wani gardi zatayi saidai santsin quruciya sakarai kawai”Haushi ne ya cika Lameer yace “to waima labe tayi mana ne?” Da sauri Hajiya tace “Eh labe tayi tana zaman zamanta ta taso ta hauro tajiyoku kuna bawa sama hayaqi ni har kunya naji da tana fadamin yanzu ma sai kuka takeyi saika saki wannan yarinyar wai ta rabaka da ita baka ko son ganinta”🤣Tabe baki yayi yace “tunda kin zama yar aikenta kice Mata bazan sakiba sai naji kan Bindiga a maqoshina, da jibi ma zamu wucce amma yanzu dole sai anyi suna” dakinsa ya shiga ya fito da kudi yabata yace “gashinan kikai mata suyi duk abinda ya dace”…………..Hauwah ce tace “Hajiya zanzo inga jaririn” harara ta watsa mata tace tunda uwarki ta haifa mata ai saikizo ki gani shegiya me qirar samudawa…” Daga mata hannu yayi yace “ya isa haka don Allah kada ki dorawa yarinyar nan damuwa”Juyawa tayi tace “eh ita aita dorawa wani ai komai takeyi Kaine ka daure mata gindi da anyi mgn sai kace yarinya ce Ina wata yarinya tunda har ta iya qacen kwana ta kwana da miji” shidai bai qara cewa qala ba sai Zulaiha ce tace “don Allah Hajiya kije wannan ba girmanki bane ita wacce kuke surutun nan ma akanta in kuka nutsu zakuga ba abinda ke gabanta kenan ba”Abulle ce ta daga Mata hannu tace “kekuma rasa kunya waye yasa dake nifa wlh kawai na tsani yarinyar nan” cafewa Hajiya tayi da cewa “ni dama bantaba son mayyar yarinyar nan ba dandai kawai Alh yafi qarfi nane qur’anin Allah da sai ya saketa”Murmushin takaici yayi ya kalli Hauwah da itama ta kalleshi da sauri idonta ya ceko da qwallah ya kamota jikinsa ya rungumeta yana shafa bayanta yace “saidai hqr kuma ba ke Zainab wlh ki fita daga harkar matata kada kema kijawa kanki raini”Daga haka bai qara cewa komai ba ya mayar da hankalinsa wa wasa da gashin Hauwah ita kuma tayi luf a jikinsa tana lumshe ido ganin daga ita harshi babu me kulasu ne yasasu fucewa daga part din yayi ajiyar zuciya yace.“don Allah ki meye zasuyi miki kada ki kilasu kinga duk sun haifeki kina kulasu zaace kinyi musu rashin kunya musammam Hajiya” gyara kwanciyarta tayi a jikinsa tace “toni kuma Ina ruwana dasu nifa na fahimci ma duk danginka Aunty Zulaiha kawai ke Sona saboda haka Nima nasan zaman da zanyi dasu Allah babu ruwana da kowa sai Alhajinka sai Aunty Zulaiha kuma ko gdanku bazanke zuwa ba”Shafa qirjinta yayi yace “amma ni ai da ruwanki dani ko?” Zabura tayi ta tashi zaune da sauri tana cije lebe tace “ai kaikam sai mun tsaya hisabi gaban Allah na muguntar da kayimin kawai dan nace maka inason baby sai kazo ka sakamin wannan abin naka har maqoshina najishi bansan sanda na mutu na dawo ba”Sumsumsum Zulaiha ta juya ta fice musu daga parlourn ta shiga kitchen din Hauwan ta fara hada musu abincin rana tunda tasan yanda take rakin nan yana biye mata ba abin arziqi zasu tsinana ba ga kuma baqi anatayi tasani sarai duk wanda yazo barka yaji sunanan zaice zaizo bangaren amarya to ga kuma amarya ta gamu da aikin maza ko tafiyar ma ita bata gwadawa daukar abarsa yakeyi duk inda zata.Ranar gidan yini yayi da mutane shima Muneef anan ya yini dauke da boyayyen dansa yana qare masa kallo yanajin dama ace dansane na sunnah, gefe kuma yanata fakon fitowar Hauwah amma shiru gashi jiya yayan nasa yayi masa tsakani da bangarenta yace tunda tasu batazo dayaba to ya daina zuwa inda take.Hakanan ya yini sukuku babu wani kuzari a jikinsa har zuwa yamma da ya gaji da jiran tsammani ya tafi.Itakuwa Zulaiha tayi guri tanacan sunata hirarsu da Hauwah tanata kwasar dariya labari take bata na abinda ya hadasu da mubaraka tayi mata duka har tsautsayi yasa tace “itama saiya bata baby” Dariya sosai takeyi tace “kedai bazaki rabu da quruciya ba Aunty Hauwah dake waye yace miki da sauqi ake samun baby ai san ansha wuya gurin haihuwar ma jidali ne abuda kake kusan mutuwa qafarka daya a lahira daya a duniya”



