Harijin Sarki Page 24 Romantic Hausa Novel
Ji tayi Sultan ya kama hannunta yace “kin kasa cewa komai?” Sake lumshe idanunta tayi ta buɗe ya kuma cewa “In barki anan ko in mai dake gida?” Hanya ta kalla a cikin zuciyarta tana ayyana Gara ya mayar da ita gidan zaifi, murmushi yayi me ciwo ya kalli Jalila itama kallon Samha take yi cike da tausayi tabbas wannan aikin tsafi ne kuma babu wadda take zargi sai Najjisa, duk da kishin Samha da takeji na aure mata miji da tayi tabbas ta tausaya mata akan abinda ba ita ta zaɓawa kanta ba a ke neman rayuwarta dole itama tayi wani abu, da wannan ta ƙara karfafawa Sultan Rashid gwiwar tafiya da Samha gida ya kuwa ɗauketa kamar wata ƙaramar yarinya ya fito da ita ya sanyata a mota ya shiga kusa da ita ya ɗora mata kanta a cinyarsa yana shafa kyakkyawar sumarta Jalila ta shigo itama suka tafi, tafiya irin ta kurame suna zuwa gida Jalila ta wuce sashin ta ta kira mahaifinta a waya ta sanar dashi duk abinda yake faruwa, yayi jimmmm na ɗan lokaci sannan yace da ita “Ba maganarki bace Jalila zanyi magana da Sultan yanzu” da haka ya kashe wayar ya lalubi lambar Sultan ya latso wayar tana hannun Yadam ganin me kiran yasashi shiga sashin na Sultan ya ishe shi rungume da Samha yana share mata hawaye, ya sanar dashi me kiran ya amshi wayar ya ɗaga suka gaisa yayi masa jaje can ya nisa yace “Ba lalura matarka take yi ba a sarƙa aka sakata wadda babu wani abu da zai kwanceta sai Maganin addininku, Sultan gidanka baida ƙarfin kariya likita bazai iya aikin ba tsafi baya warware tsafi, lallai wannan yarinyar ka Kaita Fes gidan kakarta ayi mata magani a can zata warke, sannan anason ka ɗan nisanta da ita domin kaine ake son ganin bayanta dakai”Shiru yayi yana ayyana yanda zaiyi da wannan dokar da ake ta kafa masa shikam zai iya komai amma baijin zai iya barin matarsa ta tafi wani gari da zummar ta zauna ba, to amma tunda abin ya shafi lafiya zaiyi bakin ƙoƙarinsa, daukar ta yayi bayan ya aje wayar ya shiga ɗakinsa da ita ya cire mata kayanta yayi mata wanka ba ayi wankan an gama lfy ba suna fitowa ya fara tsotse mata baki da shafeta yana lalubeta itadai bata gane komai tanajinsa har yakai ƙarshe koda lalurar dake tare da ita bai saurara mata ba saida yaci me isarsa sannan ya saduda ya ƙyaleta sukayi wanka suka kwanta cikin dare ta fara mafarkai barkatai na firgici sai juya kai takeyi a rayuwarta babu dabbar data ƙi jini irin mage ita ce tazo mata taketa cizonta cikin bacci gashi bata da damar motsi, gunjinta da yanda take juya kanta ne ya farkar da Sultan da sauri ya kunna glub ya kuwa cika da firgici ganin yanda jikinta yaki zubar da jini duk inda ya goge sai yaga rami kamar an cijeta, matuƙa ya tsorata wannan abin ba sabo bane a gidanshi sunyi fama da wannan matsalar zuƙar jinin lokacin Nataj indai suka samu rabo to duk dare sai sunga an huda wata gaɓa ta jikinta a zuƙi jini, ƙarshe cikin bai jimawa yake lalacewa..Ɗaukar Samha yayi suka shiga bathroom yana tunawa a baya da hakan ta rinƙa faruwa Aqsam ya taɓa faɗa masa duk yanda zaayi ya daina barin mace ta kwana da janaba in ba haka ba zai iya rasata kowanne lokaci kasancewar ba ƙaramin jini ake zuƙar mata ba idan an hudata, Nataj gu ɗaya ake hudawa a jikinta ita kuwa Samha guri huɗu aka huda mata kenan zuƙe jinin jikinta zasu yi?” Suna fitowa kuwa yana gama saka mata kaya ta kama jijjiga ya mugun shiga tashin hankali ƙarfe uku da kwata na dare, da sauri ya sunkuceta suka nufi cikin asibitin dake cikin gidan likitocin suka rufar mata don bata taimakon gaggawa tashin farko jini aka nema ga dare yayi ga neman gaggawa akewa jinin sai a jikinsa da jikin wani ma’aikaci aka ɗebi leda ɗaiɗai aka duba sosai sannan aka sanya mata sosai Sultan ya cika da mamakin yanda kalar jininsu yazo ɗaya da Samha komai da komai ƙarfin jini ƙarfin kwayoyin halitta da rauninsu komai ɗaya, gari na wayewa ledar farko ta ƙare aka kuma sanya mata ɗayar itama wajen azahar ta ƙare bata farka a baccin da aka sanyata ba sai bayan la’asar tana tashi kuwa ta buɗe baki da ambaton sunan Allah abinda ya janyo tashin wata iska a ɗakin kenan karfin iskar yasa kowa rintse idanunsa saboda ƙura, ta daɗe tana tsiri sannan ta ɓace ɓat take Samha taji makogwaronta ya buɗe ta zubawa inda take ganin wata halitta naci da wuta, idanunta ta sauke a kan Sultan tana me mamakin yanda duk iskar ta ƙamar dasu ƙam har saida ta kira sunansa sannan kowa ya ware suka kama kallon kallo Sultan ya matsa da sauri gareta yace “sannu My Dr” a hankali tace “Don Allah ka mai dani gurin granny kaji”……..

