Kannywood

Tallar Shirin Labarina Series – Season 9

Tallar Shirin Labarina Series – Season 9

Daga cikin abun da sabon shirin Labarina zango na 9 ya kunsa, akwai: 👇

Wace ce kuma Dr. Asiya?

Meye Manajojin kamfanin Mainasara su ke shiryawa?

Ana wata kulla-kulla da Jamila na wasu manyan kudade?

Ana ta shirya makircin kashe Mainasara kuma dai.

Me yasa Mainasara ya ke neman Jamila?

Wannan duk dandano ne daga shirin Labarina Series zango na 9 wadda zai fara zuwa muku a ranar Juma’a mai zuwa, 3 ga watan Mayun shekarar 2024 a tashar mu ta Saira Movies da ke kan

Ko kuma a tashar Arewa24 da misalin karfe 9 na daren ranar Juma’ar dai.

Mun gode da bibiya da hakurin kasancewa da mu.

manhajar YouTube ta link din nan:

— Saira Movies

Back to top button