Tsohon Gwamnan Jihar Kano Dr Nasiru Yusuf Gawuna, Yayi Magana Game Da Fifita Murja akan Daurawa da Abba Gidagida yayi
Da Alama Muja tajawa Abba Gida gida bakin jini, an fara bayyana dawowa daga rakiyar sa tun bayán saukar comandan Hisba Malam Aminu Ibrahim Daurawa.
Tun bayan da Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya bayyana ajiye aikin shugabancin Hukumar Hisba aka fara rubuce-rubuce da maganganu na nuna rashin jin dadi kan yadda gwamnan ya nuna fifiko akan Murja da ireirenta, fiye da Hisba da jagorancin ta musamman yadda da dama daga masu maganar ke cewa ai gwamnan yayi wa Hisbar cin sabula ne, musamman dan ta kama Murja ya fito yayi magana wanda kafin kamata an kama mutane da dama amman bai fito ya ce komai ba sai wannan karon.
Wanda hakan yasa mutane ke ganin cewa ko lokacin da aka fice da ita daga gidan yari da sa hannunsa duk da cewa ya kasar yana makka, amman ai ba zai rasa sanin abinda ke faruwa a garinsa ba a matsayinsa na jagora.
Kalli cikakken bidiyon 👇👇👇