Kannywood

Yau Hisbah Za Ta Gurfanar Murja Kunya A Kotun Musulunci

Hukumar Hisba ta Jihar Kano te cafke shahararriyar ’yar TikTok, Murja Ibrahim Kunya, saboda zargin ayyukan badala.

Shugaban Rundunar ‘Kau da badala’ na hukumar Aliyu Usman, ya tabbatar mana da hakan.

A cewawrsa, “Jiya (Litinin) da yamma aka kama ta a gidansu da ke unguwar Tinshama bayan kusan awa uku muna fakon ta, sannan muka yi awon gaba da ita.

 

Kalli cikakken bidiyon 👇👇👇

Back to top button