YADDA ZAKA HAƊA “AI IMAGE” MAI ƊAUKE DA FUSKARKA CIKIN SAUKI.
Wannan app zai baka damar haɗa photo mai kyau mai ɗauke da fuskarka kuma bayada wahala ko kaɗan
👇
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.originatorai.app
Bayan ka sauke zakaga akwai ɓangaren NAMIJI akwai ɓangaren MACE, kuma iya fuskarka kawai yake buƙata, kowanne photo ɗaya yana ɗauke da kalar photo 3, akwai hotuna da yawa sai wanda ka zaɓa.
NOTE: Da data yake aiki
Allah yasa mu dace🙏