Hausa novels

Yaro Ne Page 2 Complete Hausa Novel

Wlh kuwa sunanan ciki kajisu kamar basuji dawowarkaba tsaki yaja tare da ajiye cokalin hannunsa yanufi dakinsa yana fadin Aunty kiturominsu yanzunnan Murmushi aunty tayi tarida fadin hummm mai hali baya fasaha halinsa Dakin nasu tanufa ta tura Kofar zaune suke akan gado kowa yana latsa wayarshi dan ba fira sukeyiba Sallama aunty tayi musu gabada suka dago Kansu tare da ansawa To saikutashi kuje Aliyu yana jiranku adakinshi Zare ido sukayi tare da fadin munshiga ukku musamman iman wacce itace sarkin yan tsoroJuyawa aunty tayi tabar dakin Sunyi sallama yafi akirga abakin Kofar falon nashi amma shuru kakeji Dan haka suka turo Kofar salma ce agaba iman na bayantazaune yake akan dai daga cikin kujerin dakin saifaman aiki yake akan laptop harkasa suka duka suka gaidashi amma ayanda ya ansa balallaine mutum yajiba. Aikin nashi yacigaba dayi sun dauki akalla tsawon minti talatin azaune amma baiko kalli wurinda sukeba harsunfara takura da zaman sannan ya kashe laptop din tareda janyo wayarshi nanma yabata akalla mintuna goma yana dannne dannensa Ku yan iska ko kunfi karfin kuji mutum yazo kuzo kugaishi ko yafada dagowa sukayi suka kalleshi amma kuma yana cigane da danna wayarshi kamar bashine yayi magarba kallon juna sukayi .Kobada Ku nake magana bane yafada cikin tsawaSalmace tace wlh uncle nidai Ina sallah ne alokacin Uhummm kawai yace sannan yadubi iman yadauki akalla 30 second yana kallonta kafin yajenye sexy eyes dinshi akanta yadubi salma yace tashi kijeDasauri iman tamike zata bita wani kallo yayi mata Ke na sallame kineDasauri tadawo tazauna ita kuwa salma tuni tabar dakin Aikinshi yacigaba dayi batareda yakara ko kollon wurin datake arakubebaAcikin ranta ita kuwa cewa take waini meyasa uncle yafi tsanata neKitashi kije ki wankemin bandakina sannan kigyaramin daki muryarshi tadake dodon kunnenta Mikewa tayi tare da shigewa ciki tana turo baki Kallon dakin tayi tare da bin ko ina da kallo dakin fyass dashi bawani alamun datti komai nacikin dakin farine tass dakin ya hadu iya haduwa uncle akwai tsafta tafada tare da nufar toilet din shima haka fyass yake ahankan takara wanke bandakin sannan tadawo bedroom din shima takara gyarashi yayi fyass tukunna turaren wuta sannan tafesa na fesawa nan take dakin yadau kamshi mai dadi aliyu ma abocin son kamshine dan haka kullum bazaka rasa akalla turare kala goma akan madubin dakinshiba falon takoma tareda dukawa taceUncle nagama Saida yakare mata kallo sannan yace mikomin wancen akwatin Bayan tajanyo akwatin dole takara zama domin baibata iznin fita ba yariga da,ya koyamusu idan dai har baibaka iznin fitaba ta ba inda zakaje harsai yaceBuda akwatin nan kidauke kayanku budawa tayi tareda kallonshi Kidauka mana kuma wlh kada inga yarinya tasa wannan kayan tafita dasu waje dan wlh zanyi migun saba muku kinjini ko Dauka tayi tafice damurna tashiga dakin nasu tatarar salma tana waya kallonta tayi yanda take kashe murya tana cewa haba baby aikasan wlh inasonka sosaiOK yaushe zasuzoKai baby wlh harkasa naji dadi tauyayi zamuyi maga anjimaHajiya yadai wannan kayan daga ina salma tafada Ke tsarabar da uncle yakawo mane ceAtare suka buda dogayin rigunane sai riga da wando kayan sun hadu matuka murna sukayi tayi kowacce taja nata tasa adurowa Wannan kenan Kwance yake amma ba bacci yakeba juyi yake amatukar galabaice agogon da ke gefen gadonshi ya kalla 2:15 na dare ya ilahi yafada abun nayau yafi nakullum domi. Yanda mararshi takeyimishi ciyo bama gaskiya bane yasha maganinshi amma abanza kamarma karuwa yake number amininshi Dr salim sai da yakira sau biyu sannan yadaga cikin wata irin murya yace yadai Aliyu kira da Wannan dare haka kai bakasan ba akiran ma aurata da dareba yafada cikin shakiyanci Aliyu da mararshi tayi wani irin mirdawa yace banida lfy Dr wlh marata kamar zata balle tashi Dr tayi tareda cewa kasha maganinka mana Wlh Dr Nasha amma kamar karamin ciyon yakeyi Kagani ko Aliyu dama nagaya maka akwai lokacinda maganin zai daina aiki gashi kuma tunyanzu yadaina nagaya maka mafita amma kaki to wlh idan dai har baso kake kakashe kankaba kayi gaggawar amfani da mafitar da nagaya maka To yanzu bawani taimako dazaka yimin Dr temako dayane kaje kasamu ruwan zafi da Lipton kamatsa lemun tsami zai rage maka radadi Haka kuwa akayi yamiki dafe da mararshi yafita babban falo yashiga kitchen gum yaji yayi karo da mutum kara tasaki mai karfi dan ita duk daukarta aljanine fitowarta kenan kishirwa ta tadata tazo daukar ruwa a kitchen sanye take cikin kayan bacci Yayi saurin rufemata baki yana fadin cikin karfen hali da cije lips keee niiii neee miye haka yafada cikin wata irin murya.Writing by:-yar mutan bissalamSadaukarwa ga kawata kuma aminiyata Jamcy babyLittafina free ne 😀😀😀 bana kudiba kowa na’iya karantawaPage 3Yayi saurin rufe mata baki yana fadin cikin karfin hali da cije lips keee niiii neee miye haka yafada cikin wata irin murya wacce tasanya iman saurin kallonsa dan atsawon rayuwarta bata tabajin yayi magana ahakabaKintsaya kina kallona meyafitar dake awannan Daren Yafada tareda dauke kanshi daga kanta kamarma bashine yayi maganarbaUn uncle nafito shan ruwane tafada cikin sarkewar murya To maza kihadamin Lipton kisa lemon tsami aciki Yafada tareda barin kitchen din Da kallo tabishi tareda kallon kayan jikinta Shap ita tama manta da kayan da ke jikintaDasauri ta janyo Plack’s naruwan zafi Wanda al’adar gidanne koyaushe basa rasa ruwan zafi a placks Dan haka ta zuba a cup ta reda kada mishi Lipton daya tadakko lemon tsami a bridge tamatsa mishi Sai ayanxu take tunanin yanda zata fita dawannan kayan Daurewa tayi sabida batada wata mafitarda tafi wannan Ahankali tafita tareda sa hannayenta tana kare jikinta da sallama tashiga falon kwance yake adai daga cikin kujerun falon amma idanunshi arufe suke Wanda zai hanaka gano yanayin dayake ciki amma still hannunshi na akan mararshiUncle gashi nahada tafada Mikewa yayi batareda yayi maganaba Karbar kofin yayi tareda sawa abakinshi baidago kofinba saida yashanyeshi tass aikuwa take zufa yafara karyo mishiKije kawai yafadaMikewa tayi tareda komawa dakinsu tana tunanin shikuma meyake damunshi haka batada wanda zaibata ansar dan haka take bacci yayi awon gaba da ita*******Zaune suke a class iman ce kebawa iman ce kebawa salma labarin halin da taga uncle aciki jiya Hmmm wannan mutumi. Miskilancinshi bazai bari wlh kama bahimci miyake damunshiba wlh natausayawa matar wannan mutumin Haka dai suka cigaba da fira har 2:21pm driver dinsu yazo yamaidasu gida******* Yanxu Aliyu kafison kaci gaba dazama haka daka samama kanka mafita kafison kayita shan wahala bayan kanada mafita Aliyune da amininshi Dr salim suke magana acikin falon Dr salim din Sanda aka dauki akalla mintuna biyu kamar bazaiyi maganaba sannan yace Ni har yanzu banga yarinyar data yiminba Dr kasanni banason raini Dr wlh ni banmasan yanda zantunkare yarinya damaganar soyayyaba kai in fact nibanmasan miye soyayyaba Dariya Dr ya kyalkyale da ita yana fadin toko saimun zaba maka Harararshi Aliyu yayi yana fadin tunda ni banida idokoAhaka suka cigaba da firarsu Wannan kenan*******Agida kuwa yau iman tanada babban bako saishirye shirye suke faman yimishi itada salam aunty sai dariya take musu wai yanmatanta sungirma harta kai ga surukkaiSanye take cikin wata jallabiyya maroon colour tayi rolling da maroon din gyale tayi matukar kyau duk da ba wata make up ce afuskartaba powder ce kawai sai wit lips amma bakaramin kyau tayiba Minti uku kenan dakiranda masoyin nata yayi mata tareda sanar mata isowarshiAhankali tayi sallama zaune yake adai daga cikin kujerinda aka kawata wurin shakatawar dasu Gayen ya hadu dogone yanada saje bafari bane amma yana da kyau yanada siririn hanji gayen yahadu bakarya Amsa mata yayi tareda sakar mata murmushi Abdul kenan Wanda suka hadu a super market sunje sayayya itada salma kallo daya yayi mata yaji duniya yasamu matar aure baisamu number dinta asaukiba sanda yabiyo tagefen salma itama sanda tahada daroko sannan tabashi tun alokacin suke waya itama gaskiya taji hankalinta yayi matukar kwanci da halayen Abdul dan haka cikin kankanin lokaci suka saba Abdul namatukar Sonta itama haka misalin watansu biyu yanzu amma yauce rana tafarko daya fara kawo mata xiyara dan yanaso dasunyi candy azo ayi maganar aurensuHon dinda aketayine yasa gaban Iman yayi mummunan faduwa domin bashakka uncle ne yadawoMaigadi yawangale mishi get hancin motar yadanno idonshi baitsaya ko’inaba sai akan iman datake zaune tareda Abdul Amatukar zuciye yarufe motar tareda nufar wurinda suke zaune

My Uncle Hausa Novel Complete txt
Back to top button