Mejo Najeeb Page 19 By Autar Alheri
“Doctor ziyad yana zaune a office ɗinshi yaga anbanko ƙofar anshigo,,dasauri yaɗago kanshi domin ganin kowaye yayi masa wannan kutsen sedai ganin wanda yashigo ne dakuma yanayin daya shigo dashi yasakashi miƙewa dasauri yana faɗar “subahanallah mejo lafiya kuwa? Tare da riƙo hannunshi dayayi zafi kamar tuwa yana ƙoƙarin zaunardashi, captain Jameel ma yashigo, kallon captain Jameel doctor ziyad yayi tunda najeeb ɗin bayi magana ba yace “captain miyake damun najeeb ne miyafaru? Tatambaya cikin damuwa….”nima wlh bansaniba doctor kawai yafito ne daga gida naganshi ahakan shine yace nakawoshi gunka. Yaƙarasa zancen cikin tausayin megidan nashi….ido doctor ziyad yazaro yace “dakanshi yace kazo dashi wurina hospital??? Yatambayi capital Jameel cikin mugun mamaki domin idan akwai abinda mejo najeeb yatsana aduniya bewuce asibiti ba….kai captain Jameel yajinjina mishi alamar tabbatarwa.Ajiyar zuciyar yasauke batareda yaƙara cewa komaiba yariƙo hannun najeeb ɗin suka nufi wani bedroom dake cikin office ɗin nashi, akan bed yaɗora shi kana yaduƙa Dede kunnenshi yace “Mike damunka ne my friend? Miyasa Meka Hakan? “Seyanzu mejo yabuɗe rinannun idanuwanshi ya kalli doctor ziyad wanda seda gabanshi yafaɗi ganin yadda idanun abokin nashi suka koma kamar wuta..taune lips ɗinshi yayi kamin yaɗago hannunshi dake karkarwa yariƙo na doctor ziyad kana yaɗora akan mararshi dayakejin kamar zata ɓalle sabida azaba….ido doctor ziyad yaƙara warowa cikin mugun mamaki da tashin hankalin jin yadda mararshi tayi kamar an hasa mishi wuta ga alƙalaminshi tsaye ƙiƙam kamar rodi, ai cikin gaggawa shiga bashi temakon daya dace dashi domin tuni yagano inda matsalar tadosa,,sedai yasha mamaki wanda baze misaltuba ganin mejo najeeb acikin irin wannan yanayin domin ze iya cewa tunda suka taso ko zancen mace betaɓa ji agun mejo ba balle wata banzar magana ko mu’amilar mata yanzuto ya’akayi harya shiga wannan Condions ɗin?? Yana aiki yanayiwa kanshi tambayoyi da bashida amsar su harya gama yayi mishi allurar bacci kana yapice yabarshi zuciyarshi cike falda tambayoyi.Abban IssetaSunje gidan mahaifin mijin su anty hawwa sunga gida Masha allah abin se wanda yagani gida danƙarere nagani na faɗa domin ko unguwar da gidan yake cikinta abin kalloce balle gidan kanshi,,, alhmdllh sunsamu tarba ta musamman daga mutanen gidan domin ba laifi akwai karamci agaresu….kwanansu ɗaya agarin sukace bazasu zaunaba komawa zasuyi dama sabida suga inda za’akawotane sukazo…Alhaji Abubakar daya yagoranci tafiyar beyimusu jayayyaba sedai yayi musu goma sha biyu ta arziki kana yasaka akamaidasu har gida garin gwambe.HalimaTinsafe yau halima tashirya zuwa asibiti gun ammin Isseta sedata tafito zata tafine mahaifiyata wato inna tabata dambun naman rago datayiwa baiwar Allar tinjiya da halima Tagayamata zataje ta ajiye domin ita tashi tafiya tabata…aiko halima taji daɗi sosai takarɓa tare da yiwa mahaifiyar tata sallama tatafi sabida yau ita kaɗai zataje batareda yaya shamsu ba….tana isa asibitin tun aharabar asibitin tahangota zaune gefe ita kaɗai sauran ma haukatan kuwa suna gefe kowa na sha’anin haukarshi domin yau ranarda ake fidda masu yar damane wanda Basu duka dan suɗan wala…dasauri halima taƙarasa inda take tazauna tana riƙo hannunta cikin farin cikin ganinta tace “ammin Isseta, tafaɗa tana murmushi…abin mamaki se kuwa tamaida mata martanin murmushin amma idonta tab da ƙwallah tana waiwayen bayan halima ga dukkan alamu Isseta take nema…Allah sarki halima Itama itake idonta suka cikoda ƙwalla cikin sauri tashare tana ƙaƙalo wani murmushin domin Allah yasani Itama tayi kewar aminiyar tata. Rungume ammin Isseta tayi tana shafa bayanta kamin taɗauko danbun nan tashiga bata tanaci ahankali harta ƙoshi tabata ruwa tasha…Suna’nan zaune wata ma aikaciyar asibitin tazo tafiya da ammin Isseta domin lokacin komawarsu yayi, Hakan yasa halima biyar su har ɗakin nata inda wannan ma aikaciyar tabata magani tasha kana ta kwanta aiko babu wani ɓata lokaci bacci yayi awun gaba da ita….ajiyar zuciya halima tasauke kana tamiƙe taje wurin ma’aikatan asibitin taji koda akwai abinda ake buƙata…bakomai suka cemata Hakan yasa tayi musu alkhairi tayi tafiyarta…..tana isa cikin gari kaitsaye bakin rafi tanufa inda tana zuwa tasamu umaima tsaye awurin ita kaɗai (amma a idon ita halima sabida ba ita kaɗai bace itada wasu ƴan uwantane sedai ita Halima bata ganinsu) tsaye tayi tana kallonta kafin tace “maahh domin ita Halima Batasan ummaima ba Hakan yasa bagabe ba maaah bace umaimar ce kawai tasanda halimar….jiyowa tayi tana murmushi tace “Halima kece atafe?? Tayi mata magana kamar maaah sam bata nuna mata ba maah bace domin karta tsorata…murmushi Itama halimar tayi tana gaidata bayan ta amsa ne take gaya mata daga asibiti take gun ammin Isseta kuma ga dukkan alamu Ammi tanakewar Isseta sosai kar wani abin yasameta…murmushi umaima tayi bayan tagama jin bayanan Halima kana tace “karki damu Halima kibari idan Zaki koma tafiya kigayamin zan ɗauko Miki Maryama kuje tare…aiko Halima tadaka tsalle jin wannan kalami na umaima baƙaramin farin ciki yasakataba, Anan tayiwa umaima godiya tatafi gida..Gidansu IssetaZaune suke a ɗakinsu bayan sungama sallar isha’i sunata fira wasu kuma suna cin abinci….zubaida nazaune tana kallo awayarta itada jidda, su anty hawwa da anty bilki kuwa suna kwance akan gado domin itadai juwaira batanan tayi tafiya tun kwanaki mama salmu tace tatafi Kano gun danginta..Hakan yasa ɗakin yarage su kaɗai..wata yarinya ce aka nuna acikin film ɗin dasuke kallah awayar zubaida, cikin sauri jidda tace “laaa yaya zubaida Kinga wannan kamar yaya Isseta wlh sunyi kama sosai kamar tagwaye.”Hakane jidda nima naga Kamarsu sedai wannan ba Indiya ce Isseta kuwa ai bafulatana ce bawani tagwaye kamace kawai suke da kinsan ko ina anayin kama. “Hakane yaya zubaida wlh nayi kewar yaya Isseta sosai kotana ina yanzu? Oho Allah kaɗai yasani. “Nima nayi kewarta jidda sedai ƙaddara tariga fata addu’a kawai zamuyi mata, cewar zubaida…Wani dogon tsaki anty hawwa taja kafin tayi magana iyya hassi tafaɗo ɗakin kamar anjefota…da kallo duk suka bita ganin yadda tafaɗo ɗakin dudda cewar ba baƙon abu bane agaresu shigowarta Hakan…Itama kallo ta ƙare musu kana tace “duk kutaso abbanku nakiranku hawwa’u kakarmu tayanke saƙa abin arziki yasamemu hargida, taƙarasa zancen tana kamo hannun anty hawwa….dukkansu da kallon mamaki suka bita amma ba wanda yace komai ahakan suka fito tsakar gidan suka samu Abba domin tuni yadawo daga tafiyar dayayi shine yake sanarwa da matan gidan abinda yafaru tindaga Auren Isseta haryanzu da aka Ɗaura da anty hawwa, shiyasa iyya hassi taje Kiran ƴar tata domin taji wannan daddaɗan labarin.Zama sukayi dukkansu atsakar gidan inda Abba yaƙara maimata musu abinda yafaru kana yaƙara da faɗin iyya hassi seta shirya yarta domin nanda sati biyu za’akaita ɗakinta, daga Hakan yatashi yayi shigewarshi ɗakinshi….habawa zo kuyi kallon murna gun iyya hassi da mamansu yah balah kamar su taka rawa dan murna se yaɓawa mama salmu da mama bintu magana sukeyi cikin habaici….itadai mama bintu batace musu komaiba tashige warta ɗakinta domin abinda ya dameta kaɗai ma ya ishe ta….itako mama salmu ganin abin nasu naneman zama cin zarafi yasa ta hayyaƙomusu aiko atake kowacce tashige ɗakinta domin bazasu iyada masifar mama salmu ba…..a ɓangaren yaran kuwa ba wanda ya damu Inba zubaida ba da jidda domin sunji ciwonda za’a saki Isseta sunso ace itace zatayi auren domin tahuta da abubuwan da take fuskanta agidannan dudda ayanzu bata ciki amma ƙaddara tariga fata…afannin amarya anty hawwa kuwa sam abin bemata daɗi ba domin taji zafin yadda za’arabata da jin daɗinta wato anty bilki da baƙuwar da suka samu ayanzu wadda basusan ko wacece ba haryanzu…ahakan suka shige ɗakinsu zuciya duk babu daɗi har kowa yashige bacci su idonsu biyu, seda dare ya tsalane anty bilki tararamo anty hawwa inda tasaka breast ɗinta abaki tana Sha tana murza mata ɗayan…itako anty hawwa tatura hannunta aƙasan anty bilki tana fingerrin ɗinta, se famar nishi sukeyi suna ƙwaƙwular junansu suna faɗar bazasu iya rabuwaba ahakan wannan matar tashigo tasamesu inda itama tayi tunɓur tashige cikinsu suna gigita juna da iskancinsu(wa’iyazubillah Allah ka karemu da zuri’ar mu da dukkanin musulmi baki daya). LagosUmmi ce da ƙawarta juwaira kezaune a perlor suna kallo yayinda Ummi keyiwa siyana kitson kalaba akanta suna fira jefi jefi…Munir ne yashigo gidan shida sajad suka zauna a perlor Ummi tace yah munir yah sajad inawuninku. “Lpy qalau Ummin mama y gidan? Cewar yah munir yah sajad kuwa cewa yayi “iKon Allah kuma yau kitso akeyiwa Autar mama?? “Murmushi kawai ummi tayi cikin sanyin halinta tace lpy qalau yah munir. Itama batareda tabawa sajad amsar tambayar shiba…. juwaira ce tagaidasu suka amsa cikin sakin fuska kana tacewa sajad “wlh kitso ne sukeyi yah sajad kuma tin ɗazu yaƙi ƙarewa tafaɗa cikin barkwanci domin tanason yiwa sajab magana sabida yana da kama da najeeb dudda ba Sosai ba amma sunada kama…. “murmushi Shima yayi kana yace “Humm ai dan suɓata mana perlor ne sukazo yinshi anan. “To ina wuranka karka takurasu wlh kajimun sa ido, cewar Munir…dariya sosai sajad yayi domin bashida matsala ko kaɗan kana yace “iKon Allah yah munir daga magana se saka Ido to nayi shiru, yakarasa zancen yana kama bakinshi da hannu dukkansu dariya sukayi.. juwaira tasake cewa “yah sajad wai ina yah najeeb ne tinda Nazo gidannan ban ganshiba?? Ta tambaya cikin son sanin inda zataga najeeb ɗin…kafin sajad yabata amsa suka tsinkayo muryar mansura tana faɗar “ina ruwanki da inda yah najeeb yake dazaki saka mutane agaba da tambaya? Ajiyarshi kika bada ko ance Miki shi ɗin sa’arkine dazaki wani tambayeshi sabida kawai kilibibi dashegen gulmar tsiya…dukkansu da kallo suka bita bawanda yace mata komai sabida mamaki domin dai kokana rashin mutunci kana bari har ayi dakai kuma bazakayiwa baƙoba. (Nikuwa nace Banda kishi kuwa domin kowa zaka iya tsagawa rashin albarka indai akan abinda kakeso ne💃) “Tofa ke baiwar Allah kena tambaya ne? Dagajin muna magana seki sako baki ko keɗin matarshice dazakiji Haushi danna tambayeshi?? Cewar juwaira tana Miƙewa tsaye domin tagaji da wulakancin da mansura kemata agidan tana haƙuri Seyanzu tagano dalilin yinshi domin tahango kishin najeeb ƙarara aƙwayar idonta sabida Hakan ko bazata ƙara sharetaba duk tayi mata ramawa zatayi dudda ko take cikin gidansu zaune amma bazata ɗauki iskancin kishiyaba😅(to su juwaira har anyi Auren kenan🤩) “eh nimatarshi ce idan baki saniba yau kisani kuma wlh Allah karna ƙarjinshi Sunan yah najeeb abakinki idan kuma ba hakaba zakiga abinda ze…gum tayida bakinta takasa ƙarasa faɗar abinda takeson faɗa ganin mejo yashige perlor shida capital Jameel fitowarshi daga asibiti kenan yayo gidan kojiran doctor ziyad dayafita beyi yadawo ba ya taho warshi…da kallo captain Jameel yabisu ganin yadda sukayi tsirma tsirma a parlor suna kallonsu…Shikuwa mejo najeeb ko kallon inda suke beyiba ya haura warshi masa abinshi.Bayanshi Captain Jameel yabi yana tunanin misuke yiwa wannan tsayuwar Hakan,,har bedroom ɗinshi ya’ajiye mishi maganinshi da laptop ɗinshi daya bari amota kana yafice daga gida…Shikuwa tinda yashigo bathroom yashiga yayi wanka yafito ganin kayanshi akan bed yagane capital Jameel yatafi kenan Hakan yasa yashafa mai kawai sama’sama tare da fesa tirare kana yayi kwanciyarshi yana jin yadda marar keɗan yimishi Murɗa ahankali sabida haryanzu besaku dikaba….acan perlor kuwa captain Jameel nafita Munir yacewa mansura “wai ke wacce irin daƙiƙiya cene ina ruwanki dazancenta data tambayi yah najeeb keta tambaye ne?? Jarababbiyar yarinya kawai se shegen tsiwar tsiya gabaƙin tsoro Wlh Mansura kishiga taitayinki idan Baso kikeyi yah najeeb yanakasaki abanza ba to.. “ai sekazo kai kanakasatan tinda kagaji daganinta,,cewar Hajiya umma dake fitowa daga bedroom ɗinta yanzu taji wannan furucin na Munir…dukkansu kallonta sukayi kamin Munir yace “Hajiya kinsan mitayi kuwa?? Bansaniba kuma banaso nasani kawai kowa yakama gabanshi kowa yaje zuwa abinda yadameshi,,,tafaɗa fuska ahaɗe….amma Hajiya Aida..ya’isa sajad banason jin komai kowa yawuce nace, takatse sajad dayaso gaya mata abinda yafaru…Hakan yasa kowanne yanufi bathroom ɗinshi yayinda Ummi da juwaira suka nufi part ɗin mama zuciyar Ummi acunkushe dudda cewar batason juwaira nanuna zaƙewa ga yayan nasu amma sam bataji daɗin abinda Mansura tayimataba kasan cewarta baƙuwarta….itako juwaira zuciyarta fall murna ganin yadda tsoron nejeeb ya bayyana ƙarara a idon mansura Hakan yaƙara mata ƙarfin guywar cewa mansura bazata iya ja da ita agun yah najeeb ɗin ba.Hajiya Umma kuwa suna barin perlor tanufi part ɗin mejo jikinta har rawa yakeyi domin Taga yaron nata tun ɗazu take ɗauki dawowarshi amma Seyanzu yadawo..aperlo suka haɗu shize fito itakuwa zata shiga,,,cikin sauri taƙarasa gunshi tana faɗar “my son Seyanzu kadawo? Lpy dai naganka Hakan?? Tatambayeshi cikin damuwa domin kallo ɗaya tayi mishi tagano bayada lpy ne ko kuma akwai abinda ke damunshi…ɗan yamutsa fuskarshi yayi ahankali yace “I’m okay umma ba’abunda kedamuna yafaɗa kamar bayaso. “To shikenan son zumuje Kaci abinci naga duk kagaji dayawa kuma daganinka yunwa kakeji inaga yau komai baka saka scinnan nakaba, tafaɗa tana kamo hannunshi.. “no umma wayata namanta itazanje na ɗauko please barana dawo. Yayi maganar yana ƙoƙarin barin perlor domin Seyanzu yatunada yabar wayarshi gidan Isseta kuma yanason maganada general aliyu akan saƙon da general faruk yaturo mishi ɗazu shiyasa yafito yanzu domin ya ɗauko….kafeshi tayida ido nawani ɗan lokaci kafin tace shikenan son idan ka dawo kazo Kaci abinci karka kwanta da yunwa kaji ko, taƙarasa zancen tana manna mishi kiss a lips dinshi….juyawa kawai yayi yafita yana goge bakinshi da Hankey ɗin dake hannunshi yana yamutsa fuskarshi besan miyasaba shidai yatsani kiss ara yuwarshi…yana fita yashiga mota kawai yaja shikadai domin dare yaɗan farayi bayason tada captain Jameel domin ya san yagaji sosai, harba motar yayi akan kwalta yau karo na farko danaga yayi driving dakanshi, bezarce ko inaba se wannan gidan nashi cikin minti 4 yaƙarasa tinda duk cikin unguwa ɗaya ne sedai akwai ƴar tazara tsakani….yana isa su captain Umar suka taso bayan sun buɗe mishi get ɗin suka shiga kwasar gaisuwa..dudda cewar bayajin daɗin jikinshi amma Hakan yadaure suka gaisa cikin sakin fuska kana yanufi cikin gidan, bakowa a perlor harma ankashe wutar Perlor betsata komaiba yanufi bathroom ɗinshi yaɗauko wayoyinshi yafito harze fita yarinƙa jiyo kamar ana kuka kaɗan kaɗan a bedroom ɗinta, kashe kunne yayi domin yaƙara tabbatar da abinda yakeji gaskiya ne…aiko dai kukan akeyi, Hakan yasa yanufi bedroom ɗin nata cikin mamaki yabuɗe ɗakin yashiga……kwace yahangota akan bed ɗin takanan naɗe wuri ɗaya sekarkarwa takeyi. Cikin sauri yaƙarasa cikin ɗakin yana faɗar”kee miyafaru ne kike kuka cikin dare bakida lafiya ne? Yatambayeta cikin cool voice ɗinshi yake maganar meratsa zuciya…Isseta najinshi amma takasa magana sabida azabar ciwon datakeji dama Hakan takeyi duk ƙarshen wata setasha baƙar yuwa kafin tasamu lafiya….ganin tayi mishi shiru kuma yanada tabbacin tajishi hakan yasakashi fincike blanket ɗin data rufa dashi yana faɗar bawai magana nakeba kinaji kinyimun shi…ɗib yayi kamar ruwa yacishi sabida wasu yawu da suka sarƙe mishi a maƙoshi, Saka makon abinda idonshi yayi tozali dashi wanda yayi sanadiyar ɗaukewar numfashin shi na wuccin gadi atake yashiga ribibi inda duk ilahirin jikinshi yaɗauki karkarwa kamar wanda aka tsoma acikin ruwan sanyi, wani juyawa kanshi yafarayi inda jinin jikinshi yashiga tsinkewa Hakan yasa duk wata gaɓa tagashi ajikinshi tashiga buɗewa tana karɓar sakonda idonshi ke aika musu…..!

