Fassarar Mafarki
Ma’anar Mafarki A Mahangar Addinin Musulunci Tare Da Fassarar Wasu Daga Cikin Mafarkai
Ma’anar Mafarki
Asslamu alaikum mafarki gaskiya ne kuma hanyace da ake sanar da Bawa wani al amuran rayuwansa mai kyau Ko marassa kyau, mafarki baiwane wadda Allah yake yiwa bawansa a barci amma akwai mafarki wadda shedanu ke sanyawa bawa don saka shi cikin wasi-wasi.
Tajallin mafarki
Shine samarda mafarki a yayin kwanciya da sananin tsoro ko kwanciya da tunanin Abu ko son abin,kamar masoya sukan kwanta da tunanin son junan Su hakan ke sa mafarkan Su Bai cika Zama gaskiyaba.
Mafarkin abin da ka kwanta Dashia Rai Bai cika Zama gaskiya .
Mafarkin annabi Kade zaka kwanta Dashi kayi mafarki ya Zama gaskiya.
Karanta>>> Fassarar Mafarkin Ruwan Sama
Karanta>>> Fassarar Mafarkin Tashi Sama Kamar Tsuntsu
Karanta>>> Fassarar Mafarkin Koren Macij