Sirrin Rike Miji

Yadda Zaki Matse Ciki Da Waje Cikin Kwana Uku (3)

☐ YANDA ZAKI ZAMA MAI NI IMA ☐

☻ Sassaken baure
☻ Mazar kwaila
☻ Zuma
☻ Kanin fari citta

Zaki dafa sassaken baure saiki dafa suma sauran kayan dana fada saiki tafasasu kiringa sha sau biyu a rana insha Allah zakisha mamaki.

Karanta>>> Maganin Karin Hips Mai Sauki Ga Mata

▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀

❑ MAKALE MATA ❑

Wannan hadin shine ake kira makale mata:
✫ Aya
✫ Waken suya
✫ Kwakwa
✫ Dabino
✫ Madarar ruwa zuma

Ki hade su guri daya ki markada sai ki tace ki zuba zuma da madarar ruwa ki rinka sha ke da kanki zakiji tun daga lokacin da kika fara sha

Karanta>>> Amfanin Kubewa Musamman Ga Ma’aurata

▣ Karin ni’ima da dadi ▣

◘ Garin aya gwangwani hudu 4
◘ Garin kurna gwangwani 3
◘ Garin dabino gwangwani biyu 2
◘ Garin habbatussauda 1

Zaki hada su guri daya ki rinka diba kinasha da madarar lafiyayya (fresh milk)

 

Karanta>>> Amfanin Dabino Da Kuma Magungunan Da Yake Yi Guda 50

▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀

✭ GYARA JIKI ✭

◦ Sabulun salo
◦ Sabulun gana
◦ Lemun tsami
◦ Kurkur

Sai ki hada su guri guda ki rinka wanka dasu shima wannan hadin yana gyara jiki fatan ta rinka sheki.

Karanta>>> Amfanin Kubewa Musamman Ga Ma’aurata

✪ Gyaran jiki ✪

☛ Albabunaj

Ki kwaba shi da ruwan kwai ki shafe jikinki dashi wannan hadin yana matukar gyara jikin mace bayan kin wanke zaki iya shafa kowane kalar mai kike amfani dashi.

 

Karanta>>> Amfanin  Zobo Ga Lafiyar Jiki Da Kuma Illolinsa

▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀

❒ Gyaran fuska ❒

Hanyoyin gyaran fuska tayi sumul tayi haske kurajen fuska su fita

☛ Tumatari
☛ Madara peak

Ki hade su guri daya ki kwaba dai-dai gwargwadon yanda zai isheki sai ki shafa a fuska ya samu tsayin mintoci talatin akan fuskar taki sai ki wanke wanna yana gyara fuska sosai.

Karanta>>> Ga Masu Neman Karin Kiba Ga Hanyar Da Zaku Bi

▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀

■ gyaran fuska ■

° Lemun tsami
° Zuma

Ki samu zuma sai ki matsa lemun tsami a cikinta ki shafata ga fuska ki samu tsayin Lamar mintoci ashirin saiki shafa man zaitun akan fuskar bayan kin wanketa.

Karanta>>> Amfanin ‘ya’yan kankana 7 a jikin Dan Adam

▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀

● Gyaran gashi●

Wacce gashin kanta ke yawan karewa sai ta samu man dalbejiya ba tare da kin hada komai ba kullum da dare sai ki rinka shafawa yana yana zubewar gashi.

Karanta>>> Ko Kunsan Amfanin Shan Kunun Aya

▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀

◆ Gyaran nono◆

Macen da takeso kada nononta ya fadi koda yaushe nononta ya zama a tsaye imma budurwa bazawara ko matar aure to ga shawara.

• Kumfar maliya
• Kal tufa
• Hulba

Zaki samu garin hulba ki tafasa ta sai kidan Debi rowan ki gasa nonuwanki dashi ki samu kumfan maliya ki nikata ta zama garin tai laushi sosai ki zuba ruwan kai yufa a ciki saiki kwaba ki safe nonon ki da shi idan zaki kwanta

Sannan ki samu rigar nono mai karfi kisa(mai kama nono) ki kwana da ita in gari yawaye saiki sa ruwan dumin ki wanke bayan kin wanke saiki samu man hulba ko ridi ki shafe shi nono ki dashi.

Karanta>>> Yadda Zaki Kula Da Nonuwanki Lokacin Da Kike Shayarwa 

▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀

★ Bayan gama jinin al’ada ★

Bayan kin gama jinin al’ada yana da kyau ki samu ganyen magariya da turaren miski bayan kin gama wankan tsarki saiki samu aluf da lemun tsami ki tafasa idan ya sha iska saiki wanke kowane lungu da sako na cikin gabanki domin yin amfani da aluf da lemun tsami zai tsaftace miki gabanki ya wanke duk wani sauran datti dake cikin gabanki UA kwashe maki kwayoyin cutar dake da akwai a gurin bayan wannan saiki dauki ganyen magaryarki da kika kika shima ki ka tafasa saiki kara wanke kowane lungu da sauko na cikin gabanki a nan hikimar yin amfani da ganyen magaryarki shine duk macen da take amfani da shi babu wata macen da zata kai ki daraja a gurin MIJINKI sai dai idan ita ma tana amfani da ganyen magariya.

Ba dole sai inda da jinin al’ada ba zaki yi amfani dashi bayan kin gama tsaftace gun da abubuwan da aka ambato a baya sai ki sauko turaren miski ki rinka dangwalawa kina da warin gaba .

☐ Ganyen magarya
☐ Kanunfari

Ki hada su guri daya ki rinka kama ruwa dasu.

Karanta>>> Maganin Kurajen Gaba Da Kaikayin Gaba Na Mata

▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
Tsukewar gaban mace

✪ garin zogale
✪ man kadanya
✪ alif kasan
✪ kwaro

Back to top button