Hausa novels

Gargadar So Chapter 66 By M Shakur

Ammi tashiga kiran Daddo “Daddo Daddo” firgigit tsohuwa ta tashi da idanun bacci tana kallon Ammi dake rike da Hawwa dake dukewa tana linkewa jikin Ammi, Miemie ma ta zabura ta tashi ganin Ya Hawwa yasa ta tsala ihu. “Ya Hawwa Ammi maiya sami Ya Hawwa na, wayyoooo Allah na” tafashe da kuka daya tada Ramla itama ta tashi Daddo tace “assha, assha ciwon cikin nan yayi tsanani taso Malam da Aminu Maryam maza” Miemie tafita sa gudu tana kuka, Daddo tashiga tofamata addu’a ajikin Ammi da kawai tarike Hawwan gangan ajikinta ne tana kiran Allah aranta, chan saiga Baba da Aminu a dimauce duk sanye da jallabiya, Baba yayi inda Hawwa take yana dukewa yana ijiye karafansa kaman wanda yazare yace “Innalillahi meya sami y’ata? Hauwa’u Hauwa’u? Hauwa’u menene ga Baba nan? Hawwa na kalleni”Daddo tace “Malam batasan inda kanta yakeba Aminu dau makullin motanta kagani” da gudu Aminu yadauke key motar Hawwa dake gaban mirror yawuce waje yana kunna motan yadawo ciki yana karban Hawwa daga hannun Ammi yadauketa chak, Ammi ta tashi da sauri tadauki hijabinta tana samata tace “Diddo ki zauna da yara” Baba yatashi da kyar sukai waje Ammi tace “kaimu asibitin dayafi kusa Aminu” jan motan Aminu yayi da gudu Ammi na cemai yakara gudu ganin yanda Hawwa keyi, wani asibiti dake kan babban titin dake kawo mutane anguwansu yashiga yayi parking yana shouting nurse nurse yabude baya ya karbi Hawwa daga hannun Ammi yayi ciki da ita aka karbeta akai ciki da Hawwa duk suka tsaya charko charko anan reception Baba hankali atashe yace “bari na sanar da mijinta” yashiga ciro wayanshi yana neman number Khaleel yayi dialing ringing biyu bai dauka ba, ana uku ne ya dauka da dan bacci kan muryanshi yace “Baba” da mugun damuwa kan muryan Baba yace “Ibrahima gamu a asibiti fa” bango Khaleel yataba wuta ya kunnu adakin yana kallon agogon dakin yaga this is just 3:06, da damuwa kan muryanshi yace “bakada lafiya ne Babal?”Girgiza kai Baba yayi da damuwa kan muryanshi yace “Hawwa ce ba lafiya!” Chak Khaleel yaji rayuwanshi ta tsaya jin an ambato sunan matarsa, yanda kirjinsa yabuga wayan yakusan fita daga kunnenshi Baba yace “bamusan meke damunta ba amman cikinta ke ciwo har kakkafewa take Ibrahima bamatasan wake kanta ba wallahi, ayanda take ma bazamu iya kaita asibitin ku ba yayi nisa wani asibiti a hanyar unguwa mu mukazo Babur hospital sunan asibitin yana nan kan babban titi” sauka Khaleel yayi daga gado yace “where is she yanzu Baba” dasauri Baba yace “likitoci na kanta” katse wayan yayi yafada bayi ya wanke fuskanshi tareda bakinshi yafito da sauri ya shiga closet wata yar jallabiya fara kal mai kyau yadauka yasaka yafito kowa yayi bacci key yadauka na kota yafito waje some securities dake aikin dare duk idanunsu biyu ganinshi yasa suka taho zasu bishi yace “kuhuta” wata keep dinshi yashiga kawai yaja aka budemai gate zuba gudu yake akan titi kaman zai tashi.Fitowa Dr yayi yace “ina mahaifiyarta?” Dasauri Ammi tace “gani” da hannu yace “come with me ke kadai” gyadamai kai Ammi tayi tabishi office Dr yace “ban kira da mahaifinta bane sabida kunya dakuma yanayin da maza suke amman Hajiya akwai wani magani da yarku tasha ne dake tayar da libido”?Kallonshi Ammi tayi dan bata gane menene libido ba batama taba jin kalman ba anatse Dr tace “sha’awa hajiya nake nufi, koma dai wani magani tasha yafi karfinta, yasa tafice hayyacinta, ai yaran dakeda feelings baka kara musu da wani abu, please a kiyaye irin ciwon cikin nan na kashe mata da maza ma baida kyau kwata kwata tanada aure ne”? Gyadamai kai Ammi tayi da sauri Dr yace “to ina mijinta yake tana wahala haka baya hada shimfida da ita ne?” Dan shiru Ammi tayi takasa magana sai chan tace “ya take yanzu”? Ahankali yace “she’s stable yanzu idanunta biyu amman bawai she’s fine bane” gyadamai kai Ammi tayi tajuyo tafito tawuce dakin da aka shigar da Hawwa.Hawwa na kwance wasu hawayen wahala na bin gefen idanunta ana samata ruwa kafafunta na motsi sosai har lokacin, zuwa wajen gadon tayi ta shafa kanta tace “Hawwa na” bude idanu kadan Hawwa tayi agajiye takalli Ammi idanunta na juyawa murya chan kasa tana sambatun ciwo tace “Ammi cikina na ciwo, Ammiii na shiga ukuuuu” cikeda damuwa da tausayi Ammi tace “don’t worry zai dena” Gyadamata kai tayi saikuma tafashe da kuka mai tsuma zuciya tace “Ammi I’m tired, kullum yake mini bana iya bacci” daidainan takara ganin flash na abinda Khaleel yamata ta damke hannun Ammi tace “wayyoo Ammmi wayyyooooo”tabama Ammi tausayi kodai yau kawai Khaleel yadauketa su tare ne a fasa bikin tunda ba dole bane most important thing is anyi aure,Knocking kofan akayi hakan yasa Ammi tadago daidai ana bude kofan Khaleel ne yashigo sanye da farin jallabiya hankalinsa tashe Baba biyeda shi da Aminu Hawwa na daura idanunta akan Khaleel kawai tahau tuna dazu sai jikinta yafara vibrating har zuwa gadon da take kai na motsi Ammi tace “ke Hawwa, Hawwa Innalillahi” arude Khaleel yayi kan Hawwa yana bude idanunta yashiga duba drip da ake samata yayi saikuma yadauki file nata dake wajen yashiga budewa yana dubawa dawani irin sauri ya ijiye yasa hannunshi ya cire drip na hannunta kawai yadauki Hawwa ajikinshi yana ciro card nashi yasa a hannun Aminu yace “pay them pin dina is 4047, kutafi gida Ammi zan kaita hospital “Bai jira amsan wani cikinsu ba kawai yafice da Hawwa yabude bayan jeep dinshi yasata yashiga gaba yatada motan yayi reverse yabar hospital din yana arnen mahaukacin gudu yana juyowa yana kallonta bini biniCikin GRA yayi bangaren private property gaban wani arnen gida da gate din yashiga scanning motan Khaleel ya tsaya, Khaleel yadaki gaban steering wheel yace “open the damn gate” budewa gate din yayi yashiga ciki gate din yarufe kanshi yadawo baya yabude kofan yadauki Hawwa dake numfashi da kyar yawuce thumb nashi yasaka a kofan yabude wani irin crazy apartment ne daya hadu gashi so clean saman Khaleel yayi yabude wani bedroom door yakaita kan gadon dayake a gyare ya kwantar da ita Hawwa na bude idanunta da kyar tana kallonshi jikinta na zabura sabida ganinshi data karayi kaman jikinta ya kamo nashi, jallabiyan jikinshi yacire yahau gadon yana hugging nata ahankali yadaura fuskanshi kan nata yana kallon kwayan idanunta kaman yanda take kallonshi cikin matsanancin ciwo, from bottom of heart nashi ahankali yace “I love youuu Hawwa!” Gently yadaura bakinshi kan nata yafara kissing ashe, dazu wahala yayi yanzu ne yasami bakin Hawwa da kyau ya shiga ciki sosai yana licking every where da tongue nashi, gently yakai hannunshi bayan riganta yanajan zip na bayan rigan yashiga cire mata.

Back to top button