Hausa novels

Gargadar So Chapter 63 By M Shakur

Yau kwana goma rabon Khaleel daya kirata awaya, gashi Baba da Ammi sun kasa sun tsare tun ranan dasuka dawo rabon data fita koda zaure ne, ta kira DIG da Abraham kan zancen ko an saki Ni’ima babu wanda yabata amsa bata saniba, ga bikin nan yataho gadan gadan Ammi sai shirye shirye suke, kanwar Grandmother dinta that is Sister Maman Ammi itama tazo daga kauyensu na Bauchi itama da nata magungunan, magani suke bata babu randa batacin farfesun wani abu, wasu kalan saiwa da itatuwa da ake dafamata bata taba sanin akwai kalansu ba, tasan magungunan mata Ni’ima na nuna mata, she knows everything fa ita ba yarinya bace kuma kanninta sunyi aure taga an basu suma da ana shirin bikinsu.Ggyaran jiki shima yimata ake fatarta kaman kwaiduwan kai sabida tsantsi da taushi, gabaki daya this days bata iya baccin dare sabida sha’awan bala’i, tun washe garin rannan da Munnawara tazo tadaina bacci condition nata was worse, wlh baccin dare saidai barawo, saisa dudda tai kyau sosai but idanunta sunyi tsuru tsuru tarasa meke mata dadi, gashi bata isa tace bazatasha wani abuba akanta ake tsayuwa tacinye komi, ga Ammi tahanata azumi Monday Thursday kiri kiri sabida magungunan da ake bata babu wani abu dakema Hawwa dadi aduniya, gashi batada wata kawa saidai kanninta dake zuwa yanzu kusan kullum dan hardasu ake zuwa kasuwa sunason yar uwansu baruwansu da beef din Umman su da kowa ya jingineta agefe akafita harkanta.Yauma Aminu zaije minna yadauko Miemie daga school sunyi hutu, Ammi da Daddo (grandmother Hawwa) da Hafsa sune ke sayan kayan daki babu wanda yabi ta kanta koyaji ra’ayinta tunda anga kanta nakan Ni’ima, shirin bikinta ake but tadawo yar kallo, ko wucewa tayi ta gabanka sai kaji kamshi fatarta na sheki kaman an shafa mata bronze.Tana zaune adakinta dawani armless pink riga iya guiwa dan yanzun nan akasa tai wanka aka turarata gashin kanta asake Doddi takawo mata wani waina da miyan farfesun maganinta takalla tanajin takaici, all shirye shiryen nan dasuke akan mutumin da Allah yasa tamayi sati daya agidanshi ko kawana biyu ma, sarkin sake sake da chanza mata kaman riga ne Khaleel, shigowa Ammi tayi takalli yanda take kallon abincin dan tagaji da shan magunguna tace “ga Khaleel nan yazo Baba yace yashigo wajenki yazo” dasauri ta dago kanta ganin ana shirin bude kofa ga sallamansa da kamshin turarensa yasa dawani irin sauri ta ijiye plate na abincin ta tashi tana waige waigen neman hijabinta daidai Khaleel na shigowa itakuma Ammi ta tabe baki abinta tawuce tafita ganin neme nemen da Hawwa keyi, Khaleel kanshi akasa Ammi na ficewa yadago kansa daidai Hawwa na fizgo hijabinta daga wandorobe dinta tana warwarewa tasaka, Khaleel yabita da kallo tundaga kan dogayen kafafunta dan riganta a cinya ya tsaya, gashin kanta a tsefe bama tayi parking nasu ba dan an gama turarata kenan gashin ya zubo abayanta, baitaba ganinta ahakaba sai yau, baitaba sannin Hawwa nada kyan jiki hakaba sai yau, baitaba sannin tanada hips hakaba sai yau, baitaba sanin tanada boobs hakaba sai yau, tana kokarin sa hijabi yayi wajen wardrobe din ya kama hijabin ya fizge ya yar azuciye Hawwa tace “me haka?” Fuskanta Khaleel ya tsare da kallo, fushi yake da ita sosai saisa ya shareta for 10days he thought she might call but tanunamai da gaske ta tsaneshi din, what is surprising him is fushi fa yake da ita, kudi yakawo mata na biki da IV, baiyi niyyan ma yashigo balle ya ganta ba yaso sai ranan biki zasu hadu, amman yanzu daga ganinta, daga dan maganan nan datamai me haka wlh harya manta yana fushi da ita, is this girl bewitching him? Why is he lost akanta? Kirjinta yabi da kallo dasukai shaking sabida yanda tace me haka cikeda masifa, lumshe idanu yayi yabudesu kadan yashiga takowa dab da ita, strictly yace “yau kwana nawa ban kiraki ba, baki ganni ba, bakiji sakona ba, bazaki iya kira kiji ko lafiyana kalau ko ba kalau ba? Kin sauke hakkina dake kanki kenan”? Kamshin datake har wani fizganshi yake shifa ya manta wani fushi da haushinta dayakeji, faduwa gaban Hawwa yake sosai sabida kallon dayake mata amman ta tsaya chak dan bataso ta nuna tana tsoranshi ya rainata dan Khaleel dan rainin wayau ne, takai hannunta daya takama waist nata cikin rashin kunya da rashin mutunci tace “mena hada dakai dazan kiraka? I don’t care about your existence cus you’re no one to me” Daidai Khaleel ya tsaya agabanta take karake maganan har wani ijiyan zuciya yake saukewa yana kara shaka kamshin datakeyi, baitabajin kamshi daga jikin mace dayamai dadi kaman na wanda Hawwa keyi ba yau, she looks so adorable baisan pink abu namata kyau ba daya hada da pink a bridal wears nata, hannunshi yamika ahankali yakai zai riketa wani yiirrr taji tun kafin yatabata da sauri tasa hannu ta kabar da hannunsa tace “don’t touch me!” Murya chan kasan makoshi Khaleel yace “ina Husby naki zakice karna tabaki?” Wani mugun kallo tamai kunya na rufeta na yanda takirashi husby that day tace “you might successfully threaten me to shut me up, but bazaka taba cin nasara ajikina ba! Bazaka taba samuna kaman sauran matan ka ba, hoto ka aura not Hawwa!” Kai tsaye yakai hannunshi waist nata yawani fizgota jikinshi. “Mehak….!” Yatsa yadaura kan lips nata Hawwa jitayi kaman fitsari na zuba daga jikinta da sauri ta harde kafa, Khaleel kaman mara gaskiya ya kalli kofa yace “they will catch you fa kina daga murya, ni kuka zan fara ma Baba ince kene kika rirrikeni zakimin fyade daga yace nashigo mu gaisa” yayi maganan yana lumshe idanu sabida kamshin dayaji takeyi wani mahaukacin sha’awa na kamashi.

Back to top button