Uncategorized

Bidiyon Hafsat Idris A Gidan Auren ta

 

Fitacciyar jaruma Hafsat Ahmad idris da akafi sani da Barauniya ta wallafa wani sabon faifan bidiyonta a shafinta na Instagram wanda wannan shine karon farko da jarumar ta wallafa vedion ta tun bayan auren ta.

 Jaruma Hafsat Idris an daura auren tane a cikin farkon wannan shekara da muke ciki ta 2022 kuma aure ne na sirri wanda sai dab da bikin aka sanar, jarumar ta auri wani fitaccen dan kasuwa ne a jahar kano.

Related Articles

Bidiyon Sadiya Haruna Tana Taki Rawa Tabar Kasida Ta Koma Bin Safara’u Da 442

Matsayin da Na ba Mahaifina na Gida, Shi na bai Wa Adam Zango – Jaruma Tumba Gwaska

Kalli video Yadda Jarumin Adam A Zango Yake koyawa ‘Yarsa Waka

Yadda Rayuwar Jaruman Hauwa Waraka Ta Koma Bayan Daina Saka Ta Film

Masha Allah: Bidiyon Hafsat Idris (Barauniya) A Gidan Aureta

 Wanda har akaita rade radin cewa ta auri dan gidan marigayi Sani Abacha ne, amma daga karshe ta fito ta karyata hakan, sai gashi ma Mahaifin matashin data aura ya bayyana cewa dansa ne ta aura. Allah ya bada zaman lafia ameen.

Danna link din dake gaba domin kallon Bidiyon Shiga Nan Domin Kallon Bidiyon

DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.

Visit > https://www.aihausanovels.com.ng

Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post.

Email > aihausabooks@gmail.com

******* FOLLOW US ******

Facebook: Ai Hausa Novels

Twitter: Ai Hausa Novels

Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels

Copyright 

If you are the right owner of this novel and you want us to remove it from our site please mail Us at aihausanovels@gmail.com

Back to top button