Kannywood

Hannafi dan Ibro ya zazzagi Gfresh kan taba sana’ar mahaifin sa / Sarkin waka yamin Alkawarin studio inji Gfresh

Hannafi dan Ibro ya zazzagi Gfresh kan taba sana’ar mahaifin sa / Sarkin waka yamin Alkawarin studio inji Gfresh

A yayin da Gfresh Yake bayyana irin nasarorin da ya samu bayan kammala bikin gudanar da sabon kundin wakokin sa da ya gabatar a Ali jita even center wanda ya samu halattar al’umma da dama ciki har da fitattaun jarumai irin su Maryam Booth, Umar m shareef, Abale da sauran su.

 

G fresh ya yi wani video yana miƙa godiyarsa ga wadanda suka bashi gudummawa a taron na shi.
A yayin da Gfresh Yake bayyana irin nasarorin da ya samu bayan kammala bikin gudanar da sabon kundin wakokin sa da ya gabatar a Ali jita even center wanda ya samu halattar al’umma da dama ciki har da fitattaun jarumai irin su Maryam Booth, Umar m shareef, Abale da sauran su. G fresh ya yi wani video yana miƙa godiyarsa ga wadanda suka bashi gudummawa a taron na shi.

 

Ga Cikakken bidiyon 👇👇

 

Back to top button