Sau da dama mutane kan Bukaci magani da zai rage musu kiba, amma a wani bangare da ban kuma mutanan suke neman kibar ido rufe.
Muna samun sakonni da dama kan maganin karin kiba, musanman daga yan uwa mata don haka yau za a share muku hawaye da izinin Allah
Karanta>>> Sirrin Gyaran Nono Kashi Na Daya.
Karanta>>> Maganin Amosani, Karyewar Gashi Da Kuma Zubewarshi Kyauta
Karanta>>> Illolin Kwanciyar Ruf Da Ciki Ga Lafiyar Mu
Abubuwan da zaku bukata suna hadar da.
❛ Waken soya cokali 2
❛ Ridi cokali 2.
❛ Dabino cokali 1
❛ Hulba cokali 1
❛ Gyada dai dai misali.
❛ Madarar garin cokali 5
Yadda zaa hada maganin.
Da farko kusamu waken soya dinku mai kyau (Ku gyarashi sosai a fitar da tsakuwar jikinsa) saiku soyashi har sai ya fara kamshi, saiku sauke shi, bayan yayi sanyi saku dakashi sosai yazama Gari.
Haka zalika kusamu Ridin ku mai kyau (Ku gyarshi yadda zai zama babu wani datti a ciki) shima saiku soyashi yadda ya kamata saiku sauje bayan yayi sanyi saiku dakshi ya zama Gari.
KARIN KIBA
Abubuwan da mutum zai dinga ci Idan yanaso Kara kiba:
・ Mutum yana gama cin abinci ya kwanta ba tare da ya mike tsaye ba ya tattaka ko da taku 20 ne zuwa da dawowa.
・ Shan damammiyar fura da safe da nono mai kauri Kafin aci komai.
・ Yawan shan alewa chocolate.
・ Yawan shan kayan cocoa a shayi.
・ Cin nama mai kitse.
・ Yawan cin kwai (Egg).
・ Cin farar kaza.
・ Yawan shan lemon kwalba ko na kwali ko na gwangwani.
・ Rashin motsa jiki.
Karanta>>> Amfanin Zobo Ga Lafiyar Jikinmu
Karanta>>> Tsumin Matan Aure Don Inganta Auratayya
Karanta>>> Tasirin Da Tazargade Ke Yi Ga Lafiyar Mata
IDAN KINASO RAGE KIBA SAI KIN KIYAYE WADANNAN ABUBUWAN KAF SANNA KI RAGE KIBA
AKWAI NATURAL MAI KIBA KOMAI ZATA SHA BA ZATA RAGE BA