Mallama Juwariyya

Cikakken Tarihin Malama Juwariyya (Phone Number, Biography Of Malama Juwariyya)

Bidiyo: Yaren Soyayya “Five Languages of Love” – Malama Juwairiyya Usman


Malama  Juwairiyya Usman Suleiman

A cikin wannan bidiyo zakuji yadda malama Juwairiyya usman suleiman tayi bayyanin yare biyar na soyayya wanda ake kira da turanci “Five languages of love”.

Wannan wani sirri ne da yana da kyau maaurata su rike suyi amfani da shi domin taimakawa junansu wajen zamantakewar aure.

Malama Juwairiyya usman Suleiman fitaciyar malamar addinin musulunci ce daga arewacin Nigeria. Tana zaune cikin garin Bauchi. Tana nasiha akan zamantakewar aure sosai fiye da sauran karatutunta, sannan tana bada magungunan gargajiya.

Karanta>>> Maganin Kurajen Gaba Da Kaikayin Gaba Na Mata

Karanta>>> Tsumin Matan Aure Na Musamman Domin Inganta Zaman Aure

Karanta>>> Maganin Karin Hips Mai Sauki Ga Mata

Karanta>>> Amfanin Kubewa Musamman Ga Ma’aurata

Karanta>>> Dalilin Daya Sa Matan Hausawa Ke Tsufa Da Wuri Da Zarar Sunyi Aure

 

Ga masu Neman Number Wayar Malama Kuma gata nan 08137353545

 

Ga bidiyon nan sai a natsu a saurari wannan bayyani.

 

Back to top button