Uncategorized

Amfanin Dabino a jikin ‘Dan Adam

 

Ga wasu daga cikin amfanin dabino ga dan adam. 

1. Yana samar da ruwan jiki 

2. Yana taimakawa mata masu ciki 

3. Yana karawa mai shayarwa ruwan nono

4. Yana gyara fatan jiki 

5. Yana maganin ciwon kirji 

6. Yana maganin ciwon suga 

7. Yana maganin ciwon ido 

8. Yana maganin ciwon hakori 

9. Yana gyara mafitsara 

10. Yana maganin basir 

11. Yana kara lafiyar jarirai 

12. Yana rage kiba, wadda ba ta lafıya ba ce ma’ana kumburin jiki na ciwo 

13. Yana maganin majina 

14. Yana sa kashin jiki ya yi karfi 

15. Yana maganin gyambon ciki (Ulcer) 

16. Yana kara karfi da nauyi 

17. Yana maganin ciwo ko yanka 

18. Yana karawa koda lafiya 

19. Yana maganin tari 

20. Yana maganin tsutsar ciki 

21. Yana maganin kullewa ko cushewar ciki 

22. Yana rage kitse 

23. Yana maganin cutar daji (Cancer) 

24. Yana maganin cutar Asma (Asthma) 

25. Yana kara karfin kwakwalwa 

26. Yana maganin ciwon baya, ciwon gabbai, ciwon sanyi wanda yake kama gadon baya. 

27. Yana ƙara sha’awa da kuzari 

28. Yana magance cututtuka dake damun kirji

29. Yana karya sihiri.

Back to top button