Uncategorized

Sanda Season 2 Official Trailer

 Bayan zaman jiran gawon shanu da masoya Film din Sanda suka yi daga ƙarshe dai mashiryin shirin wato dady hikima wanda aka fi sani da Abbale ya bayyana ranar da za a ci gaba da shirin inda har ya ɗora tsakuren fim din wato Trailer. 

Daga ƙasa mun bada link da zai kai ku inda zaku kalli bidiyo kai tsaye zuwa Youtube sannan kuma akwai bidiyo wanda za ku iya kalla a wannan site na mu.

         KARANTA WASU LABARAN

 Yadda za ku kula da fatarku lokacin sanyin hunturu.

 Scholarship Ƙarƙashin Ma’aikatar Ilimi Ta Ƙasa Da Kuma Hukumar Samar Da Lamunin Karatu Ta Ƙasa. 

  Gwamnatin Tarayya zata dauki karin Matasa 400,000 aikin N-Power

 Yan Kannywood Sun fara yin Blue Fim


Ku dannan inda aka saka Play Video ko kuma hoton dake ƙasa domin kallon Trailer Sanda Season 2.

                  Play Video

Back to top button