Gargadar So Chapter 133 By M Shakur
Sai bayan tahuta sosai an sake mata allura wanda Khaleel da kanshi yamata sannan yadauketa chak suka fito Mom da Excellency biyeda shi abaya zuwa side dinsu Mom, Mom tace “muje dakina direct” duk kunya Hawwa keji aikuwa sai dakin Mom dake gyare tsaf ya kwantar da ita akan gadon kanta akasa Excellency yace “bari na kira Malam na bashi wannan good news din” Mom itama cikeda farin ciki tace “bari nakira Ammi” duk suka fice daga dakin aiko kaman abinda Khaleel ke jira kenan da gudu yahau gadon da gangan Hawwa tace “Mooo” hannu yasa abakinta yataushe yace “mehaka?” A sangarce Hawwa tace “you need to maintain distance of at least 6feet from me” zaro idanu Khaleel yayi yace “6feet? Sabida ba sadaki nabiya akanki ba” wani irin murmushi Hawwa tayi sai kawai ya kwantar da kanshi kan cinyanta yadaga riganta yana kallon cikinta yace “Hi this is Daddy, Dady Ibrahim Khaleel, I want you to know me better than kowa cus naga su Pops da Mom are in competition with me, nine Dadyn ku kunji, nine nasa abuna ajikin Mamanku” tureshi Hawwa tayi tace “time up Mr Ibrahim Khaleel mai abu” dawani irin sauri ya rungumeta yashiga kissing cikinta yace “wlh I am so happy I’m very very very happy I love my children”Kaman zai bude cikinta yayita musu kiss Hawwa tayi shiru tana kallonshi kawai saitaji she’s grateful to Allah daya bata cikin nan, Alhamdulillah kawai zatace, mijinta na son cikin same with iyayenshi ma, Alhamdulillah Alhamdulilah, dago kanshi yayi yakalleta ahankali ta shafa fuskanshi tace “menene ke damunka?” Murya chan kasa yace “this pregnant is just 4weeks old, tayaya zan iya hakura har kikai su 12weeks ko 16weeks banyi komiba? Ai saina mutu, but I love my children more than anything komenene zan hakura karnasa another one yafita, but I will buy drugs for you dakesa mai ciki tayi karfi sosai, you will be so strong” sosai take kallonshi duk sai taji yabata tausayi even though this is going to be a sweet journey but it will be so tough on Khaleel cus mabukaci ne na karshe dukowa tayi ta mannamai kiss a lips murya chan kasa tace “everything will be okay I will take care of you kaji, I love you” tashi gabanshi yayi sosai dasuri yace “I love you too” bargon Mom yaja yarufe kafafunshi yafito da dick din yakama hannunta yakai kamawa tayi tashiga matsamai yana wani irin motsi tanamai kiss a fuska murya chan kasa yace “I love you Hawwa na! Thank you for the babies I love you I love you” ahankali tace “I love you too” daidai Mom tabude kofan tashigo aguje Hawwa ta zare hannunta tadaga kanta Mom tabi Khaleel dake kan cinyanta da kallo yana kwance abinshi yahade rai tace “ba cewa nayi you should stay 6feet away from her ba, tashima kabar dakin” wandonshi yashiga gyara wan sai kawai yadaga bargon yace “ni side namu zamu koma ai i can take care of my wife” itama Mommy cikeda bala’i tace “toh mai wife baza’a bayarba, ai ba wife dinka kadai bane karfi yaci daru ya danne take me to court” saura kadan Hawwa tayi dariya jin bala’i da Mom keyi da Khaleel yawuce yafita Mom tayi wajenta da sauri tace “don’t mind him bazan dinga bari yana damunki ba fadamin me zakici Mamanki is so happy nace tazo ta dubaki tace zataso, mezakici”? Akunyace tace “Mom ni bazan iya saki aiki ba ai inada karfi zanyi” Zaro idanu Mom tayi tace “bedrest kike tsinke bakidagawa kika daga kuma naci miki kaniya” dan murmushi kadan Hawwa tayi kanta akasa hannu Mom takai tadago fuskan Hawwa anatse tace “I know me and you mun fara at a wrong foot, I have my reasons I was feeling insecure kan zaki kwacemin yaro, but after nazauna dake kinzo this side nafara fahimtan you’re not abinda nake tunani you’re and you deserve that love da d’ana yake miki cus you love him the same way too, forget duka maganganun danamiki da Hawwa cus nariga nagani a idanun Khaleely you are his choice! He choosed you dakansa! And aurenku is for life da izinin Allah, you’ve made Khaleely a better person a responsible manTrust me lokacin da yarinyar nan keda cikin Noor ko sai daya bai taba kallonta ba kawai dai an haifi Noor ya karbi abinshi, with case naki is different yarona is very intentional akanki! He’s really changing yadaina clubbing ko drinking, he goes to work kullum saving lives, we gave danmu rayuwa mara purpose mara alkibila thinking that is life make yaronku happy that’s all that matters but kinzo kince no kin juya akalan rayuwansa Khaleel yasan meyakeyi he takes Noor to Islamiyya idan tadawo yana zama da ita yaduba assignments nata, he’s now a good father and a better son duk haukan dayake mana ada yadena and it’s all thanks to you! Thank you Hawwa be free with me kinji, think of me as Mom dinki data rasu, I will always stand by you and support you kinji” gently Hawwa ta rungume Mom murya chan kasa tace “Mommy I’m sorry nima for everything dana miki I hurt you as well” mom na shafa bayanta tace “bakimin komi ba koma kinyi nayafe miki and I love you very much Hawwa’u” Mom tadago ta ta manna mata kiss a goshi tareda sa hannu ya goge mata fuska tass tace “now gayama Mamanki mezakici?” Ahankali tace “dambu zanci Mom” maidata Mom tayi ta kwantar tace “okay angama”.

