Uncategorized

Wani Magidanci Ya tsinke Surukarsa da Mari Bayan da tasa Aka Yiwa Sabon Jaririnsa Zanen gado a Fuskar sa

Wani Magidanci Ya tsinke Surukarsa da Mari Bayan da tasa Aka Yiwa Sabon Jaririnsa Zanen gado a Fuskar sa. Tofa: Wani Magidanci Ya tsinke Surukarsa da Mari Bayan da tasa Aka Yiwa Sabon Jaririnsa Zanen gado a Fuskar sa.

Wani Magidanci Ya tsinke Surukarsa da Mari Bayan da tasa Aka Yiwa Sabon Jaririnsa Zanen gado a Fuskar sa. Wani Abun mamaki ya faru a wani gari inda wani Magidanci ya tsinke Surukarsa da mari bayanda ya dawo gida domin ya tarar da sabon jaririnsa da aka haifa masa sai kawai ya tarar dashi anyi masa zanen gado a fuskar sa.

Al’amarin da yasa uban jaririn nan ya fusaka ya tsinke Surukar tasa da mari wanda hakan yasa makubta sukaji hayaniya har suka hito domin jin abinda ya faru, a karshe dai suka ji cewa ga abinda tasa akayiwa jaririnsa.

A yanzu dai Zamani ya riga ya canza dukkan wani abu na gado ko al’ada yanzu duk mutane bayinsa suke ba musamman ma abinda ya shafi zane a Fuska kasancewar wanda ma akayi masu shi a baya yanzu suna jin takaicin abun ballatana kuma wanda akayimawa yanzu.

Mutane da dama dai sun bayyana abinda ya faru a matsayin laifin surukar ne domin ta shiga cikin abinda babu ruwanta. Wasu kuma na ganin cewa ai itama tana da hurumi aciki tinda dan diyarta ne hakan yasa itama tana da damar da zatace ayi ko abari , to masu karatu shin kuna ganin abinda surukin nan yayi yayi dai dai kodai bai kyauta kasancewar ta a matsayin uwar matar shi??

Back to top button