Gargadar So Chapter 130 By M Shakur
Salla yayi yadawo yaganta kan dadduma bacci ya kwasheta sai kawai yayi wajen ya dauketa bude idanu tayi yace “muje ki zauna lemme bring food for you” hijabinta yacire mata yadaurata akan gado yawuce kasa Mom na zaune abinta ta ballamai harara dan sosa kai yayi yace “Mommy give me food zanje naci ni da matana we are hungry” Mom batace komiba ta taso tasamai yadauka yawuce sama tare sukaci abincin sannan Hawwa tasa hijab tace “zankai komi kitchen naje na shirya” dasauri yace “give me the tray” sai suka sauko tare bakowa a falo waje tayi shi ya wuce kitchen daya fito yakoma sama ya kwaso box nashi yasauko dasu kasa Mom na fitowa sai kawai ya kwashe da dariya Mom tace “gulmamme kawai” baice komiba yawuce yafita.Closet Hawwa ta shiga kudinta yan dollars da Baban Khaleel yabata tasa a handbag sannan tasa wallet nata da ATM nata yake ciki sai kawai tadauko ticket na honeymoon nasu tana kallo kafin tabude akwatinta datazo dashi daga gida taciro passport nata tafito daidai Khaleel na shigowa tana ganinshi tamikamai da passport da ticket din dasauri ya karbi passport nata yabude sai kawai yayi murmushi yayi I will have to update passport naki da NIN, I want add sunana anaki, gobe lawyer zai kawo su affidavit uhmm sai muje honeymoon ko, I know everything will be ready before next week so upper week mutafi right”? shigewa jikinshi tayi tace “I can’t wait, muje na shirya ka” tafiya suka shiga yi zuwa dakinshi nan am shirme suka shigayi kafin su kareke da yin sex sukai wanka a gurguje yatafi masallaci itakuma tai salla sannan tashiga shiryawa cikin wani lace very light mai shegen kyau gown pink tazauna tana makeup yashigo saida yataho wajen kawai ya manna mata kiss sai yazauna gaban madubin yayi folding hannu a kirji yana kallontaHawwa tace “katafi ka shirya” dasauri yace “your beauty is holding me” murmushi tayi tace “goooo please” da kyar yatashi yawuce yafita, shiya fara gama shiryawa wani milk yadi yasaka yana baza kamshi yazo dakin daidai tana dauri ta madubi ta kalleshi saita juyo da gudu tace “wowww?” Khaleel yace “kin kyasa?” Gyadamai kai tayi tace “ka biyamin rai wlh Kanada kyau my baby” dan murmushi yayi yazo ya mata kiss a lips yadauki gyalen ya yafa mata akai yakama hannunta key tadauka tace “I will be driving you a motana da mijina yabani as birthday gift” dasauri Khaleel yace “yes Ma’am” suka wuce waje wajen motanta Hawwa tabudemai kofa da kanta murmushi yayi yazo yashiga yazauna tawani shigo taja sit belt tana samai yana kallonta kaman yanzu ne suke dating ta makala tace “I love your eyes Mr Leee” yana kallonta yace “I love your lips Mrs Leee” maida kofan tayi tarufe tazagayo ta shiga mazaunin driver dük Mom na kallonsu suka fice wlh she’s happy with the things Hawwa keyi shows tanason yaronta and she can go to any limit just to makesure yahakura and he’s happy.Sun fara tafiya akan titi Khaleel yace “ina zamuje Kulu” tana kallon titi tace “suprise” Mango ne first stop takashe motan yana kokarin fitowa tace “noo” tafito tazagaya tabude mai kofa wani irin murmushi Khaleel yakeyi kaman wawa tacire mai seat belt sannan tamikamai hannunta cikeda so tace “come Baby” lumshe idanu yayi yabudesu yakai hannunshi yasa anata yarike yafito ta maida kofan tarufe ta danna lock suna ahaka ta shiga ciki yakalleta yace “mezamuyi anan?” Murmushi tamai tace “shopping zakayi, kome kakeso ka dauka na siya maka” shiru Khaleel yayi yana kallon Hawwa zuciyanshi yamai wani iri duk duniya Hawwa ne kadai ta tabamai something like this banda parents nashi which su baya counting nasu cus iyayenshi ne, the truth is designers yake sawa directly from brand, but nan ma is one ofSells amazing expensive things dük yanda yaso yarike yakasa sai kawai yadan matso sai kawai yayi hugging Hawwa yaboye fuskanshi a wuyanta yace “thank youuu, thank you so much” dasauri Hawwa tace “tun kafin kafara shopping shop first okay remember that I love you” dagowa yayi yace “i love you tooo” sai kallonsu ake sai kawai Khaleel yafara shopping itama Hawwa na daukan kome taga yamai kyau akwai kudin da tun fara aikinta take saving nasu sabida aure tabada 3.5M bikin nan bata kashe komi da kudinta ba, ga Pops yabata kudi shima, duk wani abu da yama Khaleel kyau saiya dauka itama Hawwa na daukanmai suka cika cart sannan yace “it’s okay” dasauri tace “no ban saya maka socks ba” tawuce wajen socks yabita da kallo yana dariya ta dauko sannan sukaje wajen biyan kudi 2.1M takashe taciro katinta tabiya yana kallonta yana murmushi aka musu pacaking kayan sukakai mota tasake budemai yashiga tashiga sai kawai takaishi wani hadadden spa aka fara musu pedi cure da mani cure akamai gyaran fuska da askin gashi sannanSuka wuce massage room saiga mace zatama Khaleel massage dasauri Hawwa tace “noo no no” haba Khaleel sai dariya kaman zai mutu Hawwa ta harareshi tace “ba namiji mai yima masa ne?” Sukace no” Hawwa tace “muje gıda zan maka agida” yabi matarshi tabiya komi suka fito sai eatery takaishi sukaci abinci mai rai da lafiya suna soyayya gwanin ban sha’awa daganan kuma sai sukaje flower shop tasayamai flower, sukaje wani supermarket tasamai Noor kaya na yara tasayama Mom warwaro da dan kunne tasaima Abba set na clipper din oraimo like daidai kudinta Khaleel sai kallonta yake sannan suka shiga coldstone tasaya musu ice cream ko 1naira Khaleel bai kasheba sannan suka dawo gida flat nasu Mom suka wuce Dad da kowa na nan Khaleel yashiga nunama iyayenshi abinda matanshi tasayamai Hawwa tabama Excellency abinshi da Mom wlh sunji dadi sai addu’a suke mata, abin yama zukatansu dadi kafin su kadosu side nasu.



