🥳🐏KYAUTAR GORON SALLAH🐏🥳
TAƁARA🕊️ By Maman teddy
WARRRR💃 By Oum Aphnan
DAGA HANNUN HAZIƘAN MARUBUTAN NAKU✍️ MAMAN TEDDY & OUM APHNAN🥰
Gasar duk wanda yazo na ɗaya zai samu kyautar MINI LAPTOP ko kuɗi ₦25,000
Wanda yazo na biyu, zai samu kyautar wayar Hannu GIONEE F100 Ko kuɗi ₦10,000
Wanda yazo na uku, zai samu kyautar waya KEYPAD ITEL Ko kuɗi ₦5,000
Tambayoyin Gasar
1. Mene ne ma’anar Warrrr ?
B) Ki haɗa Jumla (Sentences) guda 5 mai ƙunshe da misalin sunan littafin Warrrrr
C) Ki rera Ma littafin warrrr waƙa mai ma’ana na minti biyu👌
2. Menene Ma’anar Taɓara ?
B) Ki haɗa jumla (Sentences) guda 5 mai ɗauke da sunan littafin Taɓara
C) Ki rera ma littafin Taɓara waƙa mai ma’ana na minti biyu👌
Gasar zai fara ne daga yau Day 1 of sallah zuwa Day 3
Participants ɗin gasar zasu turo da Amsoshinsu ta ɗaya daga cikin wannan Numbobin
09065990265 (Oum Aphnan)
08081202932 (Maman teddy)
♟️ Alƙalan Gasar ♟️
ADO GWANJA
SAFIYA (Safa)
Note: Littafin WARRRRR da Littafin TAƁARA zasu fara zuwa maku bayan an fidda zakarun gasar, za’a saka sunan winners ɗin da Numbobin wayarsu a jikin Littafan.
ALLAH YABA MAI RABO SA’A💃
EIDIKUM MUBARAK🐏