Gargadar So Chapter 97 By M Shakur
Dariya kadan Khaleel yayi jin amsan da Hawwa tabashi, kasa juyawa yayi sabida yanda abin kemai wani iri a hannu sai kawai Hawwa takai hannunta ahankali tadaura kan nashi da sauri ya kalleta tashiga juya hannunshi cikin kullin yana kallon Hawwa da yanda take murmushi tanayi, da gaske kusan duka abubuwan shiya mata dudda yayi shirme ba adadi but intention nashi was to help her.Koya mishi yanda ake jefa fankasau din a wuta tayi aiko that was his favorite part she was very careful karya kone cus bai iya komiba, kula yakawo ta kwashe tai parking yace “who are you parking food for?” Batare data kalleshi ba tace “Mommy da Abba” murmushi yayi baice komiba tabashi komi nasu yakai dinning yace “I’m eating here I’m so hungry sabida kamshin abincin dana dafa serve me” wai abincin daya dafa inji Hawwa, zubamai tayi ya karba yasa fork yadauki daya dasauri zaikai baki dasauri tasa hannunta ta karba tace “is hot” kujera ta nunamai, zama yayi tadan taba abincin da hannunta saita gutsuro kadan da hannu ta dangwala amiya tajuyo tana murmushi yabude bakinshi zata samai sai suka hada ido kaman ta tuna wani abu tsayawa tayi chak ta kasa samai abaki, ahankali Khaleel yakama hannunta yakai bakinshi yayi murmushi yace “Woww Matana ta iya girki! My wife my chef” Hawwa just had to smile tajuya wucewa tayi wajen fridge tadauko bottle water tazo ta ijiye mai zata juya yariketa ta tsaya murya chan kasa yace “I love you! Thanks for the food Kulu ba muguwar yar sanda ba” dasauri ta karba hannunta tana hararanshi gyale ta dauko ta yafa babba tajera kulan a basket mai kyau, kaman zatai ihu sabida yanda ta gyara tafiyanta awaje tanayi da kyar tawuce side nasu knocking tayi tareda sallama tabude kofan da kanta daga Excellency har Mom suna zaune dinning ma’aikata na serving nasu abinci kaman a turaiExcellency na ganinta yace “ahh Daughter kene kai collect abu from her hand how can she walk tundaga side nata carrying this babu wanda ya amsa eh?” Dasauri Ma’aikatan suka shiga bada hakuri suka karbi abin Hawwa taduka har kasa tace “ina kwana Abba, ya aiki ya jama’a” murmushi sosai Excellency yayi yace “Alhamdulillah Alhamdulilah tashi kizo dinning muyi breakfast” akunyace tace “thank you Abba Alhamdulillah, Mom ina kwana” banza Mom ta mata Excellency yace “bakiji yarki na gaidaki ba” Kai tsaye Mom tace “na amsa bakaji ba” dan kwafa yayi yakalli Hawwa da kanta ke kasa tace “Mom dama namuku abincin breakfast ne” dasauri Mom tace “we don’t just eat food cooked by anybody, professional licensed chef ke mana girki, Ki kwashe abinki kiyi gaba dashi bazamu ciba”, wani mugun kallo Excellency yama Mom yakalli Hawwa tace “don’t mind Mamanki yau bata tashi ta bangaren dama ba me kika dafa mana Hawwa?” Ahankali yace “fankasau” da sauri yace “fankasau, hey serve me nan” yama masu aikinsu magana, ahankali Hawwa ta tashi tace “Abba su barshi I will serve you” Excellency yakalli Mom with so much joy a idanunshi yace “you see”yakalli Hawwa yace “zoki serving dina y’ata” zuwa Hawwa tayi tabude warmer tadauki plate Mommy sai hararanta take wlh fankasau yayi kyau tasamai guda 3 ta zuba miyan da kaman paper soup a gefe ta ijiye agabanshi daukan daya yayi yakai bakinshi yaci yace “uhmmmm Hawwa kinje makarantan koyan girki ne”? Murmushi Hawwa tayi yakalli Mom yace “sai hura hanci kike kamshi zai kasheki taste it jor” ballamai harara Mom tayi yakalli Hawwa yace “thank you for making this, the thought of it and the love you put into making it means so much to me, Allah miki albarka Hawwa! Allah albarkaci auren ku, sai ayi abani jikoki uhn I love children” kunya kama Hawwa yayi kaman zata nitse akasa takama gyalenta taja tarufe fuskanta Excellency nadan dariya irin na manya ganin duk kunya yakamata yar maganan dayayi, Hawwa akunyace tace “nagode Abba bari nakoma zai fita ne” tafadi ahankali adan kunyace zata juya Excellency yace “wait wait wait saina baki tukici someone should bring my briefcase” dasauri Hawwa tace “Abba Noo dan Allah” girgiza mata kai yayi yana sude hannu tass daidai an kawo yabude bandir na 100 dollars guda biyar yadebo yabata yace “take this!” Kasa amsa Hawwa tayi tace “Abba dan Allah kabar……” hannunta Excellebcy yakama yasaka kudaden yace “abinci mai dadi deserves tukuici wuce kije mijinki na jiranki thank you” akunyace tace “nagode Allah kara budi, Mommy sai anjima” tajuya tafita tana tafiya ahankali Mommy tabita da kallo Alhaji na cin funkasau dayamai dadi abinsa yace “this girl you see haka she’s a keeper I can tell you this for free she will be in rayuwan Khaleel har abada saidai mutuwa ya rabasu, so ki dena bata ranki abanza kiyi addu’a mu sami jikoki dayawa gidansu ya cika da yara” Mom na hararanshi tace “old cargos like her basa iya samin ciki” hade fuska Excellency yayi yace “please enough don’t make me loose my appetite nakasa cin this delicious food cus I will not forgive you”.Ahankali tabude kofan falon Khaleel tagani afalon daure da towel gaban towel din amike, yace “Babe kin dade” yataho wajenta da sauri gaban Hawwa har fadi yake kawai yahau kissing nata yana kai hannunshi kan nonon ta Hawwa tace “Khaleel mehaka”? Kaman dan yaro yace “I want sex aiki zan tafi” kafin tai wani magana kawai yadauketa yayi sama da ita tace “dan Allah karkamin wani abu wlh banda lpy sosai abun is not Swee……” daidai sun shiga dakinsa ya sauketa akan gado yana zare gyalenta yana yarwa akasa, this is 8, so take yayi like 1hr sex da ita around 9 ya shirya aiki by 10 yanaso yana office, riganta yashiga cirewa yace “idan banyi sex ba how can I work un”? yasaki bakinta yakai bakinshi kan boobs nata yashiga sha Hawwa na tureshi yaki bari gabanta na faduwa tsoron datakeji yasa tama kasajin dadin komi, wasa da ita yashigayi kafin yafara kokarin shiganta ta runtse idanu kaman ba itane yaci jiya da daddare ba da kyar yashiga Hawwa tafara kuka.Babu wani tausayi cus she just have to get use to him as long as yana mijinta this is wat he loves sex! It makes him happy, he bangs her sooo good kaman zata mutu, wlh it takes alot from him ya iya yabarta shima kawai dan yanaso yazama something datakeso ne, da kyar ya iya barin pussy ta dakemai dadin bala’i around 9:30 yasata ajikinshi yana shafata yana lallashinta, bacci ya dauketa instantly sannan yasaketa ahankali yarufa mata bargo yasauka daga gadon yafada bayi.

